*💖👯♀️LAMRAT👯♀️💖
💖💋Romantic story💋💖
*NIMCY LUV**➰➰101-105*
*CONVERSATION BETWEEN YISHAM AND LAMRAT*
_Mummy t.yola don't worry am coming to you😒😒just wait for me_
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________**_Ameenatu Allah ya jikanki yayi maki Rahama ,Ubangiji yasa mutuwa itace hutuce a gareki😭👏_*
My guys duk wanda zaimin comments toya haɗa da sunansa pls🙏🏻🙏🏻zanyi fushi idan banji comments naku ba😒😒
💫💫💫💫💫jin an buɗe kofar yasa tayi saurin joyowa karaf suka haɗa ido,kallansa tayi cikin lokaci kaɗan sannan ta joya zuwa gaban mirrow,zama tayi ta fara shafa body lotion cikin sanyin jiki take shafa lotion ɗin a cinyoyinta,tana gabawa ta ɗauko budy spray ta fesa a jikinta,ribbon ta ɗauko ta nannaɗe gashin kanta dashi,tashi tayi taje wajan wadrop ta buɗe wata farar night gwon ta ɗauko ta zura a jikinta sannan ta zare towel ɗin ta kasan rigar,gaba ɗaya rigar bata fi gwiwwar taba,saida ta gama komai sannan taje ta kashe wutar ɗakin,saman bed ɗinta ta faɗa tana Addu'ar tashi lafiya,gaba ta nannaɗe jikinta ta bargo.
Duk abinda take akan idon Yisham,tunda ya tsaya ko motsawa baiyi ba,runtsa idonsa yayi da ƙarfi wani zafi ya keji acikin zuciyarsa,wai wannan Yarinya za'ace ya aura,yasan ba zata taɓa iya ɗaukan buƙatarsa ba,kenan ajjiya za'a kai masa ita ko kuma rainonta zaiyi ohhu,mtwss yaja zaki kamar zaiyi kuka haka ya ƙarasa bakin bed ɗinta inda take kwance ya daɗe a tsaye jin yayi gaba ɗaya ya gaji da tsaiwar hakan tasa ya nemi waje gefen ƙafarta ya zauna,kallon yadda ta wani lafe a jikin fillow yayi,cikin sexcy voice yace.
"Kee!" shuru yaji babu amsa hakan kowa ba ƙaramin ɓata masa rai yayi ba,domin yasan ta naji gaba ɗaya yaushe ta kwanta da zata ce tayi bacci, banda Abba ya matsa mai zaizo yayi mata stupid girl like her,damn you beby girl ya faɗa cikin fusata,hannu yasa ya jawo ƙafarta saida tazo daf dashi sannan ya ajjiyeta.
A hankali take buɗe idonta cak ta tsaya dasu a kansa, ta ɗauki lokaci tana kallonsa kuma tana tunanin abinda ya kawosa ɗakinta,shima ita yake kallo amma nasa tunanin ya banbanta da nata,tunani yake ta ina zai fara ta ina zai ƙare,ita ko kunyarsa ba taji dobeta,duk maganar da yake baisan a fili yake yin taba,saida yaji tace.
"Musulunci dai ya hana shigowa ɗakin mutane babu izini"
Yana jinta amma yayi shuru kamar baiji mai tace ba,daga ƙarshe yace.
"bawai surutu nazo ba,ba kuma kallonki nazo ba,sannan ba gadinki nazo ba,stupid ki tashi ki saka hijab ɗinki i want to talk to you"
Tashi tayi ta zauna har cinyarta na gogar tasa,tana sani ta ɗora hannunta a kan nasa,sannan tace.
"meye amfani saka hijab ɗin,bakai kace aure na zakai ba,bari kaji kamar yadda kace baka sona haka nima bana sonka har abada" ta faɗi hakan tana kallon cikin idonsa.
Jiyayi bugun ciyarsa ta ƙaro,gaba ɗaya ba yason kallonta,cikin rashin sa'a yana joyowa yayi arba da saman brest ɗinta,cikin sauri ya riko fuskarta da niyar zuba mata mari,amma ina he can't control his self,dan haka baisan sanda ya haɗe cute mouth ɗinta dana saba,zaro ido tayi lokacin da taji ya haɗe bakinsu waje guda,tana jinsa amma ko motsi batai ba.
Wani irin hurt kiss ya shiga yi mata,gaba ɗaya jikinsa rawa yake this is the frist time da yayi kissing ɗin mace,wani irin bakin ciki data kaici ya keji a zuciyarsa wai yau shi yake aikata abinda baiyi tunani ba,yama rasa akanwa zaiyi sai a wajan wannan mai kirar aljanun,duk yadda yaso ya daina abinda yake amma ina abun yaci tura,saima zuciyarsa dake ƙara tun zurashi,ci gaba yayi da kissing ɗin cute mouth ɗinta,wani daɗi da ƙarɗi ya keji.
Ba tayi aune ba taji yawonsa a bakinta,sauri tayi zata zubar da yawon yayi saurin hanka ɗata ta faɗa saman bed ɗin,sannan yabi bayanta ya danne mata hanci wanda yayi sana diyar haɗiye yawon bakinta,ci gaba yayi da kissing ɗin bakinta,harshansa ya tura mata amma saita datse bakinta,hannu yasa da niyyar cire igiyar rigarta,kome ya tuna kuma ohhu sai kawai ya ɗa gata,ya daɗe a kwance gefenta sannan ya miƙe jiki babu kwari yayi waje.
yana fita ta sauke wata ƙatuwar ajjiyar zuciya tace.
"ɗan iska kawai,aini an gama dani da za'a haɗani da kwarto,daman duk wani soja ɗan iskane, (lamrat kada kiyi saurin yanke hukunci dan bakisan waye Yisham ba). Joyi ta ƙarayi sannan taya motsa fuska jin wani amai na tasu mata,asuba ta gari lamrat.
Yau ya kasance labara ranar da kowa yasan cewa itace ranar da ake henny ceremony.
to soma haka ce ta kasance dasu,domin yaune ranar da za'aiwa amarya Lamrat lalle na bikinta,tun safe Meenat tabar gidan domin zuwa sloon ita dasu Shatuu ita kowa Huda cewa tayi bata jin daɗi amma zata zone,Mujaheed tun safe ya fice ya bar gidan,domin zuwa kama hall ɗin partyn,Abba daman ya daɗe da shiga busy dan haka shima baya gida,Umma itama bata gida taje maganar gyaran jikin Lamrat,infact dai gida ya rage daga Lamrat sai Yisham(lol kome zai faru nexf).
Zaune yake a parlour yana doba messages ɗin da akai masa ta email nasa,sakone daga sama ana neman sojoji sama da mutum 100 kuma aciki harda shi akai selecting,tafiyar tasu ya kasance next week zasuyi zuwa enogu,ba ƙaramin jin daɗin tafiyar yayi ba.
tunda tayi sallah take fama da wani ciwon ciki a kasan mararta,ga wani tashin zuciya da takeji,kuka kowa tayi babu a daɗi,ita kaɗai tasan abinda ta keji,wani irin murɗawa cikinta yayi mata wanda ya yasa tayi wata uwarar ƙara.
da gudu Yisham ya tashi yayi ɗakinta.