LAMRAT 36-40

938 46 0
                                    

*💖👯‍♀️LAMRAT💖👯‍♀️*

💖💋Romantic story💋💖
         *NIMCY LUV*

*Read before you taking action✌🏻*

  
        *➰➰36-40*

    *YISHAM*



*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*


  *the you think how i luv you,i really luv you with all my hrt,if you know you know kawai*


*no editing*

💫💫💫💫💫maganar ce ta maƙale mata ganin yisham sun fito shi da zezee, ko mawa tayi ta kwanta akan sofa ta lumshe idonta tana sauraran bugun zuciyyarta, tana kallo suka fita daga gidan tare amma ko kallo basu ishe ta ba, munaya ce ta sauke numfashi sannan tace.

"am sorry my dear sis everthing will be fine ok"

Uhm kawai lamrat tace, ita dai tasan basan yisham take ba amma meye nata a ciki idanma matan duniyya zai kula bai dame taba,abu ɗaya nasani kamar yadda baɓa shigo da kowanne ɗan iska gidannan to babu shegiyyar dazai ƙara zuwarmu da ita gida, this is first and end, no body come to my hause again,munaya tace nasan bazaki iya ci gaba da bani labarin nan ba nizan tafi gida,amma dan allah kiyi haƙuri ki daina sa abu a ranki bare ya dameki pls kinji, shuru lamrat bata buɗe idon taba kuma bata ce komai ba bare tasa ran zatayi mgana,haka ta miƙe tabar mata ɗakin haɗe dayi mata sallama.

wajan 4 na rana amma still lamrat tana nan inda ta barta a kwance ko tunanin yin abinci batayi bare wani abu,5 dai² ya shigo gidan daret part ɗinsa ya nufa yana zuwa ya shiga toliet ya sakarwa kansa shower lumshe idonsa yayi yana jin wata muguwar yunwa, ɗan ƙaramin tsaki yaja dan yasan dole waccen yarinyar zatai tunanin abu ganin zezee,sam a rayuwarsa ya tsani a kusan tashi da wata aba wai zina ko sunan baison ji bare masu aikata ta he does care about what people say to him, he know he is good man da wannan tunanin ya gama wankan sa ya fito sauri yake sabida yunwar da yakeji wando three gauter ya saka da farar t.shirt wacce ko hannu bata rufe masa ba,gashin kansa ya gyara ya kalli kansa a badubi wani shegen murmushi yayi wanda ys haddasa bai yanar dimple ɗinsa sai zabga ƙamshi yake hannayensa ya zuba cikin aljihun wandon sa cikin izza da ta ƙama yake sakkowa daga step ɗin benen parlorn turus yayi ganin babu abinci bbu almarsa,da sauri ya nufi ɗakinta yana zuwa ya ganta a kwance numfashin ta yana fita da ƙyar tsayawa yayi ya jingina da kofa kallonta kallon da ya daɗe baiyi mata shifa ko yace bai taɓa yi mata can kuma ya buɗe baki a hankali yace.

"ke! Ke! Ke! Daman haka yake cewa mtwss yaja tsaki ganin ko mutsi batayi harzai juya sai kuma ya fasa ya ƙarasa inda take kwancan yana zuwa ya durƙusa a saitin ta tun kafin yakai hannu yaji wani irin huce yana fita a jikinta da kuma hancinta a razane yakai hannu yana taɓa jikin da sauri ya ɗauke sabida wani muguk zafi da yaji wanda bai taɓa jin irinsa tunani ya tsayayi can yaga tana razana kamar wacce ake bawa tsoro, no yisham this no tym for think, hannu yasa ya ɗauketa can har tayi ƙofar waje sai kuma ya dawo baya yayi hanyar bedroom ɗinsa yana duwa ya kwantar da ita akan gadonsa wayar sa ya ɗauko ya kira family doctor ɗinsu, sannan ya tashi ya haɗo ruwa mai sanyi yana zuwa ya haye gadon ya ɗagota ya fara ƙoƙarin zabe mata rigar jikinta, jin ana taɓata yasa ta buɗe idonta da yagama yi mata nauyi kallonsa ta shigayi tanajin wani baƙin cikk da takaici yana shiga zuciyarta da tana da ikon kwatar kanta babu abinda zaisa ta zauna a jikin,shima kallonta yake amma nasa yana da banci da nata,hannu yasa ya zare rigar tata saurin runtse idonsa yayi,ita kuma still tana kallonsa dan ko magana bazata iya ba sabida wani irin ciwo takeji a cikik zuciyyarta wanda bazata iya fasal tashi ba,tawol ya ɗauko ya saka a cikin ruwan sannan ya ɗauka ya fara shafa mata a jikinta,sabida sanyin yasata razana tayi saurin rike gaban rigarsa haɗe da kallonsa shima ita yake kallo a hankali idonta ya fara lumshe sai kuma ta ƙanƙameshi haɗe da faɗin wayyo yaya,shima ya tsorata da abin da tayi bai san sanda ya kayota ya rungome ta ba,yana yi mata duk addu'ar daya fito daga bakinsa,ganin tana karkarwa da ƙoƙarin dafe girjinta yayi saurin sa hannu ya danne mata saitin zuciyyarta a hankali ya kai bakinsa saitin kunnanta yace.

"no pls,no lamrat"abinda bai taba faɗa kenan ba wai lamrat,kallon shi tayi sai kuma ta fara lumshe idonta haɗe dayin shaƙowa kwat sai kuma numfashin ta ya tsaya,wata irin rungoma yayi mata haɗe dayin magana da ƙarfi

Pls lamrat karkiyimin haka i need you in my life..

LAMRAT Where stories live. Discover now