𛰍♀️LAMRAT💖👯♀️*
*💖💋Romantic story💋💖*
*NIMCY LUV*@wattpad
Nimcyluv_wannan page ɗin sadaukar wane ga dukkan wanda yasai book ɗina na (sai na aureta)ina nan ina suburbuɗo labari mai ban tausayi 😭da kuma rikicin soyayya💖 abin sai wanda ya karanta,kada ku mants 200 kacal katin M.T.N_
*We Dont Succeed In Our 1st Love!*
*Becoz We Lack Certain Qualites.*
*But*
*After Achieving Those Qualities,*
*We Never Love Again!**بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________**🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
*➰➰126-130**THE NEW GUEST*
💫💫💫💫💫hannu yasa da niyar taɓa pink lips ɗinta masu ɗan kauri,sai kuma yayi saurin janye hannunsa ya daɗe yana kallonta,sosai ta rame tayi haske wanda ya ƙara mata kyau,har zai joya sai idonsa ya sauka akan brest ɗinta da suka ciko wanda kana iya ganinsu ta cikin ƴar rigar baccinta,daman ita saka brezia bai dame ta ba hakan tasa ana iya ganin komai na jikinta,ji yayi sigar jikinsa na tashi ya fara jin sauyin abinda bai taɓa tunanin zai jishi very soon akan wata ba bare wannan young girl ɗin Lamrat,zir yaji wani abu yayi masa a saman mararsa yayi sauri saka hannu ya danne wajan haɗe da ronsa ido,sam bai shirya jin hakan ba kuma bai tunani zaima jiba,da sauri ya joya mata baya gudun kada a samu matsala,lumshe ido yayi yana tunanin hukuncin daya yanke game da Lamrat,gani yake kamar yayi kuskure akan abinda yayi,any where he already make his decision da wannan tunani bacci ɓarawo yayi gaba dashi a suba ta gari.
Ɗan dobansa tayi sannan tace.
"wai mujaheed mai kake nufi da maganarmu? ɗan uwanka wajan shekararsa biyu da aure,amma kai da anyi maka magana kace ba yanzo ba"
Ɗan lumshe idonsa yayi ya najin saukar maganganunta kamar ruwan sama,wai yayi aure to wama zai aure tukunna?ai shikam ya gama soyyaya.
jin yayi shuru yasa ta ɗauki pillow ɗin kosa da ita ta maka masa,saurin riƙewa yayi yana dariya haɗe da cewa.
"haba ta wajena ko kowa zaimin dole ai babu ke,ɗan nakine ba shida farin jini that why ƴan mata ke gudu na"ya faɗi maganar yana langwaɓar da kai gefe alamar a tsauaya masa.
Umma ce ta riƙe haɓa haɗe da girgiza can kuma tayi masa dakowa tace.
"yau naga abinda yafi ƙarfina yaro kamar mara lafiya ayita fama dashi akan aure,to wallahi nan da mako guda idan baka fitar da matar aure ba nizan nema maka" tana gama faɗin hakan ta tashi tayi cikin ɗaki.
Hannu yasa ya dafe forehead ɗinsa yana jin yadda yake sara masa,wai aure wazai aura to?wannan itace tambayar da ya kewa kan a koda yaushe amma ya rasa amsa,idonsa yaja ya kule cikin sauri kuma ya buɗesu ganin halittar da baiyi niya ba,why always yake ganinta cikin ƙwayar idonsa?shin me hakan yake nufi dan wannan tunanin ya tashi ya shige ɗakinsa.
A hankali take buɗe idonta da ya gama sauya kala,hannu tasa ta dafe mararta dake mata ciwo kaɗan ba kamar jiya ba,ganin ita ɗaya ce a bedroom ɗin yasa ta miƙe a hankali tayi hanyar shiga toilet.
Zaune yake a parlour yasa lapton a gaba yana famam latse-latse hankali kwance,dan ya gama yarda da abinda zuciyarsa ke gaya masa,hana haka ya jiyo ƙamshin turarenta kansa ya ɗaga ya kanta sanye da wata abaya mai shegen kyau,gaba ɗaya rigar daga sama a matse take saida tazo dai-dai west ɗinta sannan ta buɗe hakan ya haddas bai yanar hips ɗinta,ko ɗan kwali bata saka ba gaba ɗaya ta saki gashin kanta yau ko dararjar ribbow mai samu ba,hakan ba ƙaramin kyau ya haddasa mata ba,duk cikin 5minutes ya ƙare mata wannan kallon,itama kallonsa tayi haɗe da ɗan ya motsa fuska tace.
"morning Yaya" wannan yana ɗaya daga cikin habit ɗinta bata taɓa iya ƙin gaisar da wanda ya girmeta.
daman yasan dole zata mai magana domin duk rashin kunyarta tana gaishe shi,a kalance yace.
"morning how was ur body?" ya tambayeta lokacin daya miƙe tsaye.
"Uhm kawai tace mai,wata farar ta kadda ya bata sannan ya fice cikin takunsa na taƙama.
Baki buɗe take kallon ta kaddara kamar ba zata buɗe ba sai kuma ta buɗe ta fara dobawa, zaro ido waje tayi ganin abinda ya rubuta.
_"Am sorry 4 everthng i hav done, for every time i have hurt u, for every time i hav ignored u, n every time u have forgiven me even though i dont deserve it.U know that it was not my intention 2 hurt u,I have never ever want 2 see u hurt.I hope dat u can 4 give for last time, I just want us 2 b frnds 4 ever"_
Ta daɗe tana doba ta kaddarar kafin ta jefar da ita a tsaƙar parlourn.
sosai Munaya tayi kuka lokacin data gama karanta labarin Lamrat,tabbas kowa akwai ƙaddararsa amma nata na da banne,shuru tayi tana neman mafita can tayi murmushin jin daɗi ganin abinda tayi tunani yayi dai-dai.
Tunda ta shigo take sallama amma shuru ba'a amsa mata ba,hakan yasa tayi saurin cusa kanta cikin tafkeken parlourn tana shiga Umma da Abba na fitowa a tare,shuru sukayi ganin baƙowar fuska can Umma ta nisa tace.
"wa'alaikis salam barka da zuwa,ƙaraso mana"ta faɗi hakan tana neman wajan zama shima Abba zama yayi,itama baƙowar ta nemi wajan zama,kafin tayi magana mujaheed ya ƙaraso wajan,Umma ce ta kalleta tace.
"ƴan mata ban shedaki ba"
murmushi tayi sannan tace.
"Sunana Munaya kuma ni baƙowa ce a gidannan,saidai kuma ni makwanciyar ɗiyar kuce Lamrat"
Murmushin jin daɗi suke sannan umma ta ƙara cewa.
"To Munaya Allah dai yasa lafiya?"
Shuru tayi kafin ta ɗauko wata farar ta kadda ta bawa Umman..