1

11.4K 901 21
                                    

Ga wa yanda suka yi voting nagode sosai da kulawar ku a gare ni Allah ya bar kauna ubangiji Allah ya bani ikon gama muku wannan littafin lafiya

(Subhanallah,walham dullilah,wa la'a ilaaha illallaah, wallaahu Akbar an Wa la'a hawla wa la'a quwwata illa billaah)

Garin yayi baki da alama hadari ya in da iska ke kadawa a hankali wasu yan mata ne tafe su hudu suna hirar su cikin nishadi duk cikin su ba wanda zai wuce shekara 18 zuwa 22 dukan su ba laifi kyawawa ne daga gani sun hada jinin yan uwan taka, Dan suna kama wace tafi su kyau tace "wlhi na gaji jiki na duk ciwo yake min" dayar da kamani ta da yarinyar har ta bace sai dai tafi yarinyar farar fata, ta Dan Harare ta tace "kin cika son jiki ne sai ya sa dan wanan tafiyan ne kin gaji, besides waye hana mu samun keke da wuri" wata daga cikin su tace "wlhi anty  gaskiyar ki sai ta yita tafiya kaman wata mage" tafada tana kwaikoyon tafiyar ta, duk su ukun suka kwashe da dariya ita kuwa ta daure fuska gami da hararan su tana tuturo baki gaba da alama tayi fushi, Dan kusan kulum sai sun yi korafi hakan tafiyar ta haka suka ci gaba da tafiya suna hirasu suna tsokanar juna har suka isa bakin wani gate, daya daga cikin 'yan matan tace "toh bara mu shiga ciki yau ba kun ga garin da hadari, dan haka ku gaida mana ummi' yarinyar tace "toh mu ma agaida mana Mamie"


"toh zata ji" daga nan su biyu suka juya suka fara tafiya su kuma suka shiga cikin gidan, gidan dai zamu iya cewa na masu rufin asiri sosai, dan Yana da girman sa daidai gwargwado ba laifi gidan na da kyau tsakar gidan dauke yake da mota biyar masu kyau da wani small garden da aka sa kujeru Dan hutawa wata kofa nagan sun nufa da alama itace kofar da zata sada ka da falo, da salama suka shiga falon wata kyakyawar dattijuwar dake zaune a kujerar falon da alama ita'ce ummin su, tasaki ajiyar zuciya tace "Wai tun da'zun Ina ku ka tsayane" "wlhi ummi bamu samu adaidaita da wuri bah" ummi tace "har nayi ta tunani me ye tsayar da ku" dariya suka yi yarinyar tace kin aza han sace mune koh dakuwa matar ta Kai mata tace ka ji min jahilar yarinya.

Da sauri yarinyar tace "wayyo ummi bayana" dayan tace "ummi bara muje muyi wanka"

"toh kuyi sauri kun ga bah daura abincin dare ba, gashi Abban ku ya kusan dawowa"

" toh" suka amsa suka shiga ciki

TOH WACECE WANNAN YARINYAR KUBIYO NI DAN JIN WACECE
A yi voting Dan sanin wacece a kuma a yi comment
this story is very heart touching  💔😞 and also instresting😄Dan haka kuyi voting kar a barku a baya kuyi voting ku sha karatu
Vote
Comment
Share
Follow Meenarlee ❤️😘

'Ya Mace (Completed)✅Where stories live. Discover now