Bazata iya kirga zau nawa ya mata fyade ba duk da kasancewarsa mijinta, lokuta da dama ta kan zauna tayita tunanin dama aka aure yake aka matar bahaushe take shan wahala a'gidan aurenta ko dai nata labarin ne ya babbanta dana sauran? wannan shine kaddararta hanya akwai ranar da zata kwana cikin farin ciki kuwa.Ku biyo ni dan jin karshen wannan labarin..
https://www.wattpad.com/story/296657042?utm_medium=link&utm_source=android&utm_content=story_info
Am back again please support me as always.
Meenarlee ❤️

YOU ARE READING
'Ya Mace (Completed)✅
RomanceLove story 💞 heart touching 😞 and very emotional 😟☺️ read to find out more.......... On 'YA MACE NOT EDITED ⚠️