HAEEDARR PAGE 15↔20

7 0 0
                                    

🍂🍂🍂🍂🍂
            HAEEDARR
             (love story)
                        🍂🍂🍂🍂🍂

Writing by
ALIYU ISHAQ
(fast class)

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

🅿 15↔20



Daga marubucin
UMAR FAROUQ
KAUNAR UWA
TARTSATSIN WUTA
SANDAR GIRMA
        And now
            ↙
HAEEDARRR
(live story)




........haka MUKA tattara muka tafi gidan yar mamarmu muka kwana achan



Washe gari da misalin karfe 06:30 da rabi sai ga kira daga asibiti ALLAH yayi wa kakar mu rasuwa sakamakon jijiyoyin jikin ta tun daga kugunta har kafafun ta sun tsinke duka




Da na samu wannan lbrn ma ni kasa kuka nai muna zaune aka shigo da ita gida kowa kuka yakeyi amma banda ni sai jan idanun da nayi dan ni dama ba Abu karamin Abu nehh ke sani kuka ba haka inaji ina gani aka tafi da ita makwancinta dan ni kasa zuwa makabartan ma nayi sakamakon bayana da ya rike n kasa tafiya dan ni ginin ta baya ya zubo min




           BAYAN SHEKARA DAYA

A wannan lokacin komai y koma mana dai dai inda naci gaba da zuwa makaranta ta da taimakon baba dan Gida da ya samu mota a kamfanin A A RANO




Walida ma taci gaba da makarantar ta komai nrml inda nake s s 2 itama tana s s 2 dan tare muke tafiya d ita ba Wanda ya huce wani a cewar mamarmu



Bayan wasu watanni nehh baba dan gida ya samu ya Gina mana wani tamfatstsen gida anan nasarawa g r a inda duk wani family namu ya koma chan gidan ace warsa sai kanmu ya fi haduwa sosae




Kuma ya daukeni ni da kanwata kamar yayan d ya Haifa acikin sa duk abinda mukeso sai ya mana musamman ni daya ke cin buri sosae da sosae a kaina dan yaga ina da matukar kokari a makaranta kuma burin kaka ta shine nayi karatun har na zama doctor dan haka shima ya dauki alkawarin cikawa mahaifiyar sa burinta kuma nima karatun nehh a raina







A yau nehh muka zana kwalafain a makarantar mu ni kam ina bangaren science dan haka nutsuwa nayi nayi komai cikin basirar da ALLAH ya bani




Cikin ikon ALLAH nayi nasara na Dora da s s 3 na bayan shekara daya mukayi WAEC da NECO






bayan wani lokaci ta fito na samu 8 credit kaanwta koh ta fito da 7 credit kawun mu yayi murna sosae da sosae inda ya zaba min K U T WUDIL dan nayi karatun science dina





A cikin wannan satin saurayin kan wata ya fito ya nuna ya shirya yin aure yanxun nan aka shiga mgn dan dama mamarmu bataso ta ci gaba da karatun





Wata rana da da yamma INA zaune a bangarena ina duba wasu litattafai sai ga baba dan gida ya shigo dakin yace haeedarr kana nan





Nace"wlh INA nan ina wuni




"Lpy klu ya karatun


Nace " Alhmdulillah y aiki



Yace masha Allah




Mgn Naxo muyi akan karatun ka dan wani satin nakeso ka tattara ka bar gidan nan na gaji da ganin ka anan




HAEEDARR (live story)Where stories live. Discover now