HAEEDARR PAGE 25↔30

1 0 0
                                    

🍂🍂🍂🍂🍂
            HAEEDARR
             (love story)
                        🍂🍂🍂🍂🍂

Writing by
ALIYU ISHAQ
(fast class)

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com

🅿  25↔30

Daga marubucin
UMAR FAROUQ
KAUNAR UWA
TARTSATSIN WUTA
SANDAR GIRMA
        And now
            ↙
HAEEDARRR
(live story)





                       KANO


.......A yaune ake sa ranar daurin auren Babban kawun mu wanda mukeji dashi kuma muke alfahari dashi a duniya




Walida na zaune a cikin daki tana kwalliyar ta dan dama ita gwanar kwalliya ce tana cikin dakin nehh taji an turo kofah Alamar an shigo dakin ci gaba da abinda yake yi tayi dan a wannan lokacin tasan ba mai shigowa dakin nan in ba hafsat ba amma ga mamakin ta sai taji shuru ba kamar yarda ta tsammata ba dan sunyi da hafsat zatazo ta mata kwalliya





Shurun da taji yayi yawa nehh yasa ta dan juyo kadan tana gyara gashin ta chan bakin kofah ta hango shi sai lasar baki yake yi kamar wani tsohon maye



Da sauri ta janyo hijabi ta rufe kirjin ta dan dama daurin kirji nehh a jikin ta sai ta daure fuska tana fadin "wai mekakeyi acikin dakina iye sabida tsabar rainin hankali bakasan halin da mutum yake ciki ba kawai sai ka wani fado wa mutum daki mtsss ta karasa mgnr tana mai sakin dogon tsaki amma zuciyarta na dukan uku uku dan a tsorace take




Shima kallon mamaki ya bita dashi yana mamakin yaushe wannan yarinyar ta samu baki hk da har take da kwarin gwuiwar yi min  rashin kunya amma ba komai tunda ni nazo nema ai ba mgnr yin fushi har sai hakana ya cimma ruwa idan yaso sai na nakasata ma ni ko kasheni ne ayi tunda na cika burina



Da wannan tunanin ya fara kusanto inda take tunawa tayi da abinda yake yawan faruwa a tsakanin su idan sun HADU kuma taga ya garkame kofar da key ya sa a aljihun sa ya nufota yana murmushin mugunta



Ai nan take cikin ta ya duri ruwa ganin da tayi ya kusa karaso wa ba mafita nehh yasa idanun ta ya fara kawo ruwa tana shirin bude baki tayi mgn nehh wata dabara ta fado mata




Kawai sai itama ta fara masa murmushin yaudara tare da nuna masa maitar ta a fili sannan ta mike ta biyo shi tana mai kusantar sa



Koh da yaga haka sai ya cika da mamaki amma sai yasha jinin jikin sa dan yasan wannan murmushin ba banza ba Abu daya nehh ya fado masa ko dai mukullin aljihun sa takeson daukewa ta gudu koh da ya tuna hk sai ya kara fadada fuskarsa da murmushin mugunta a ransa yace "hb yarinya nariga ki zuwa duniya fahh ni zakiyiwa wayo




Itako tana cewa " yau zan tabbar da kai gara nehh lamba daya mahaukacin banza mahaukacin hofi kai a tunanin ka zan tsaya nehh ka lalatamin rayuwa a banza hmmm Ashe bakasan wace ni ba itama a zuciyar ta take fadin hkn


Sai da ta tabbatar ta kusa shiga hannun sa sannan tayi wata irin xulliya ta huce ta gefen sa da gudu yayi da shikuma ya kawo mata chafka da nufin ya damkota sai gashi ya huce suuu ita kam ai kafin ya juyo ta kai bandaki ta shige ta garkama sakata tana mai sauke ajiyar zuciya





Da sauri ya juyo amma ina ta shige ciki nan take yaji wani tukukin bakin ciki ya turnukeshi a zuciyarsa kuma ransa yayi mugun baci wai yana tsaye karamar yarinya ta masa wayo kawai sai ya tako yaxo gurin bandakin ya fara bugawa yana fadin




"Ke dan uwarki bazaki bude ba wlh zan balllah kofar nan kuma idan kika bari nayi hakan to saina ballaki kuma nayi abinda nayi niyya idan yaso ni a kashe ni






Daga cikin bandakin yaji ta tuntsure da Dariya sannan ta fara fadin" amma ban taba sanin kai mahaukaci bane ba sai yau wlh yanxun kai in banda abinka da kanema baka samu ba shine kake tunanin dan nama dan gutun murmushi shine yake nuna ka samu to gsky ka cika jahili Mara tunani da basira ka sani cewa har abada bazaka taba samun abinda kake nema ba nariga nace ALLAH mahaukaci kawai kuma in ALLAH ya yarda sai abinda kakewa yayan wasu ya faru akan kannan ka karka manta kana da fati kana da hafsat to wlh ka lura duniya ba a Iya mata kuma duk abinda kayi wa yayan wasu ka saurari sakamako sai anyi wa naka koh da yake ma ashe fahh kai bakasan hkn ba a taimaki rayuwa a koma makaranta koh a dawo ganewa,tana kaiwa nan ta kawo gwauron numfashi ta ajiye sannan tace"Kuma wlh kayi gaggawar fita daga dakin nan idan ba HK ba kamar a kunne baba dan gida duk abinda kake aikatawa sai ya sani,







Idanunsa nehh sika ciko da kwallah dan shi tunda uwarsa ta haifeshi ba a taba fada masa mgnr kamar wannan ba HK ya juya ya fita yana mai Dana sanin rutsata a dakin ma dama ya bari sai ta fita nasa a kamo min ita kamar yarda na tsara  wannan kayan bazaiyi sake ya rasa shi ba sai na dandana abinda yake ta fada kenan a zuciyarsa idanun sa sun kada sunyi jajur




Yayi Dana sani da biyewa shawarar kanwarsa hafsat yanxun gashi an gasa masa magan ganun da bai taba jin kwatan kwacin su ba dan hk kai tsaye dakin hafsat ya huce dan ya huce a kanta



Yana shiga ya tadda ta a gaban mudubi ta fito a wanka


Tana ganin sa ta sa ta task tana fadin "ya dai ya ib ya kasamo abin kuwa



Kawar da kansa yayi tare da fadin " aikin banza aikin hofi kin bani shawarar iska yanxun naje karamar yarinya ta fadamin mgn San ranta wlh saina kasheta idan MUKA hadu hmmmmm






Cikin kissa tamkar wani mijinta ta shige jikinsa tana fadin "hb ya ib ya kake irin wannan furucin ka daina fada da sannu zata shigp target dinmu na lahira ma sai ya fita jin dadi badai kana santa ba?ta tambaya




Da kai yayi mata Alamar eh




Wani shu'umin murmushi tayi kafin tace" to wannan banzar Uwar tata itace a target dinmu ita ya kamata ta fara tafiya kafin nan sai yarta ta biyo bayan ta sai wanchan banzan yaron duk da wlh ina tsoron sa amma koh asiri nehh sai nayi ya mutu dan ubansa







Wani irin kallo yake binta dashi yana mai auna zancen ta sosae da sosae dan yaga kalaman ta suna kan hanya (amma fah a gunsa)sao da yadan nisa sannan yace "aiko yau din nan zata bar duniya nan yana kaiwa nan ya sake ta daga jikinsa ya nufi kofah dan ya fita




Da sauri hafsat ta riko shi tana fadin " ai abin ba na hanzari bane ya ib idan MUKA yi abin da hannu za a samu matsala tsaya ina zuwa




Bata jira abinda zai ce ba take ta bude lokarta ta dauko wata kwalba ta dawo tace"kaga wannan kwlbar gubace aciki ni zan sa mata acikin abinsha idan tasa minti biyar ta baza kaga sai muyi abinda muke so






Dariya yasaka tare da riko fuskar ta yace"gsky kina da basira kanwata amma kada mu fadawa umminmu wannan shirin namu zata iya hanawa kawai taji a salansa




Tace"wannan hk yake ai dama a tsarin ba sai ta sani ba kawai ta gani a aikace,tana kaiwa nan taga ya kurawa kirjinta idanu




Marin wasa ta kai masa yace "ya ib yadai tana Mai kashe masa idanu



Baiyi mgn ba illah hade bakin su da yayi suka Lula wata duniyar


(wa'iyyazubillah wai ya ne ya ke Neman kanwarta uwa daya uba daya kuma gashi ya sako yar har babarsa a gaba kai ALLAH kai mana mgnanin masu irin wannan halin Ameen thumma ameen)




Sai da suka kammala komai sannan sukayi wanka tare ya jaddada mata aikin nan yaune kada ta bari a samu matsala komai idan koh hakan ta faru t guji haduwarsu bai saurari abinda zata ce ba ya sake kai ya fita daga gidan ma baki daya.............




Innalillahi wa'innah ilaihirraju'un ALLAH ka dubi zuciyar bawanka Allah ya shirya mana zuri'a




Wannan kenan


Vote
Comments and shared



WhatsApp number 08143314152


By fast class

HAEEDARR (live story)Where stories live. Discover now