🍂🍂🍂🍂🍂
HAEEDARR
(love story)
🍂🍂🍂🍂🍂Writing by
ALIYU ISHAQ
(fast class)________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com🅿 35↔40
Daga marubucin
UMAR FAROUQ
KAUNAR UWA
TARTSATSIN WUTA
SANDAR GIRMA
And now
↙
HAEEDARRR
(live story).......da sauri Abdul ya dauki haeedar ya nufi hostel dinsu da sauri dan matukar tashin hankali kam ya shigeshi
Hk itama zuly tafi kowa shiga tashin hankali da ganin abinda ya faru kawai dai ta daure nehh taki binsu
Abdul na aje haeedarr ya samo ruwa ya yayyafa masa ya farfado abu daya haeedarr yake maimaitawa tunda ya farfado shine"wayyo ALLAH ummina ta tafi ta barni shikenan na daina ganin ki na rasa ki kamar yarda na rasa kakata dan Allah Momy karki tafi ki barni wayyo Allah Ummi
Nan take Abdul ya fahimci abinda yake nufi nan take yaji tausayin abokin nasa ya kama shi har baisan sanda hawaye ya zabo masa ba
Haeedarr kam kuka yakeyi duk ya fita a haiyacinsa shiko Abdul bai hanashi ba dan yasan idan ba kukan yay barshi yayi ba bazaiji sanyi ba
Sun jima acikin wannan yanayin kafin daga bisani nehh Abdul ya fara rarrashin sa yana fadin"hb haeedarr namijin zaki ka zama mai karban kaddara aduk inda ta sameka dan Allah kasani duk mai rai mamaci nehh ka daina fadin irin wadannan maganganun kada kaje kayi wa kanka illah dan Allah ka daina kuka haka nan kaji abokina
Da irin wadannan kalaman ya samu yayi shuru wanka haeedarr yayi ya shirya yana gama komai yaga shima Abdul ya shirya kamar yarda yayi kallon mamaki ya bishi dashi koh da ganin hk sai Abdul ya gano nufinsa nan take yace"hb abokina yaza'ayi ayi maka rashi irin wannan kuma ina kallon ka ka tafi kai kadai kuma muna tare kasan hakan bazai yuyuba kawai idan ka gama shirin ka muje musami pc kawai mu dauki hanya
Haeedarr baice komai ba yasakai yayi waje Abdul ya rufah masa baya kai tsaye office din pc suka nufah sunyi bayanin komai nan take akayi musu izini an basu 1 week haeedarr gdy yayi sannan suka dauko hanya
Sai kusan sha biyu suka iso kano a lokacin har an kaita makwancinta jiki ba kwari ya fara karban gaisuwa a gurin mutane daya bayan daya sannan ya bar Abdul anan ya shiga cikin gidan kai tsaye dakin Maman sa ya shiga ganin da yayi dakin a cike nehh ya hanga ya hanga baiga mamansa ba kawai sai ya juya a lokacin da idanun sa suka cika da kwallah dakin walida ya nufah ya na kofar ya jita a rufe gam
Dan bigawa ya farayi kadan ya jima a gurin yana bugawa amma yaji shuru har ya hkr zai tafi kuma saiga HAFSAT kanwar Ibrahim ta fito a dakinta ta daga ita sai daurin kirji ta fito tazo zata wuce koh ta kansa batabi ta tabi zata wuce
Wata Uwar tsawa haeedarr ya daka mata tare da fadin "ke wace irin dabbace banza Mara hankali duk mutane Tako ina acikin gidan sannan ga abinda ya faru shine zaki fitowa mutane da wannan banzar shigar to wlh ko ki koma ki chanxa ko na ballaki a gurin nan
Sim sim tayi ta huce ba tare da tayi mgn ba ta koma dakin ta dan ALLAH yasa mata tsoron wannan banzan man din acewarta fa kenan
Har gagin haeedarr din da walida taji nehh ya sata bude dakin dan tasan ba mai yi wa mutanen gidan nan haka inba shiba dan haka tana bude wa ta fito da hudu ta fada jikinsa ta fashe da kuka
YOU ARE READING
HAEEDARR (live story)
Romansawannan labari mai suna (HAEEDARR) labari nehh daya faru a gaske lbrn yana dauke da darussan rayuwa da ban tausayi kai sadai ka karanta