🍂🍂🍂🍂🍂
HAEEDARR
(love story)
🍂🍂🍂🍂🍂Writing by
ALIYU ISHAQ
(fast class)________________________________
*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com🅿 40↔45
Daga marubucin
UMAR FAROUQ
KAUNAR UWA
TARTSATSIN WUTA
SANDAR GIRMA
And now
↙
HAEEDARRR
(live story)............Abdul kai tsaye gurin Haeedarr ya nifah dan suyi mgn akan mgnan da sukayi da walida
A Shagon da suke kwana ya sameshi yana hada musu kayan su dansu koma makaranta
Sallama ya masa ya amsa ba tare da ya dago ba dan yasan koh waye
Abdul nehh yace"Haeedarr bar hada kayan nan magana zamuyi
Saina hada kayan yayi ya juyo ya fuskanci Abdul yace"me yake faruwa abokina
Abdul ya kalli Haeedarr yace "kasheta akayi Haeedarr ba mutuwa tayi ba
Nan da nan idanun Haeedarr suka chanja kala dan Zuwa yanxun ya tsani wannan Kalmar a duniya to wai shin waye zai kashe masa mahaifiya da zasu takurashi da kalma daya
Abdul ya bude baki zaiyi mgn Haeedarr ya daga masa tare da fadin" banson wannan maganar dan Allah Ku kyale ni naji da abinda ke damuna Abdul dan Allah dan Allah dan Allah ya fada yana mai hade hannun sa Alamar roko
Da saurin Abdul ya tashi ya rike shi da hannu biyu yace "Haeedarr tunda kazo duniya ka tashi kaga kanwarka ta taba ma karya
Kada kai Haeedarr yayi Alamar a a
Abdul yace" to meyasa kake tunanin karya takeyi iye koh shin ita batasan kaddara ba eh koh batasan mene mutuwa ba yarinyar nan ta mallaki hankalin kanta zuwa yanxun kana nan ta rasa kakarta meyasa batace kashe ta alayi ba Ita ka duba wannan shima da kyau tunda kaji tace kashe ta akayi ai sai ka saurari dalilinta kaji
Jikin Haeedar kam yayi sanyi kalau sai yanxun tunanin hk ma yazo masa dan hk da sauri ya kwace a hannun Abdul ya nufi kofah da sauri Abdul yace ai ta fada min komai kuma nayi record yanxun
Da sauri ya dawo ya warci wayar Abdul record din kunna ya fara saurara idanunsa nehh suka fara chanxa launi sbd Bacin rai yana gama saurara ya fashe da kuka a zuciyarsa yake fadin"shin wai me mukayiwa wadannan bayin ALLAH nehh da suke son dole sai sunga bayan mu ya ALLAH ya ALLAH
Ya dafe kansa ya jima a cikin wannan yanayi sannan daga bisani ya kalli Abdul yace yanxun mene abin yi kenan
Abdul yace"ni a ganina gsky zaman walida a wannan gidan shima wani Babban hatsari nehh tunda har abinda yake hadasu da ib ta fadamin kaga bayan baka nan komai zai iya faruwa kenan
Haeedarr yace"to yanxun mene abin yi kenan
Abdul yace"gurin zamana kawai zaka chanza mata shine solution mai kyau kawai
Sharab Haeedar ya zauna akan gadon dake dakin danshi yanxun baisan inda zai kai walida ta zauna ba tunda baba dan Gida baiyi aure ba Ballantana ta koma gidan sa da zama amma ALLAH zai fito da wata hanyar
Abdul nehh yace "abokina ga shawara mai zai hana yanxun mu nufi kd da ita idan yaso sai ta zauna a gidan mu kafin lokacin da baba dan gidan zaiyi aure sai ta koma hannunsa tunda kaga kai karatunka yana bukatar nutsuwa sosae amma kayi tunani
Wani farin ciki Haeedar yaji dan inba dan abokinsa yayi wannan shawara ba da baisan yarda zaiyi ba
Kamar yarda Abdul ya fada haka abun ya ta fi dan a lokacin Haeedar ya samu baba dan gida ya fada masa komai nan da take ya yarda dan shi Abdul ya kwanta masa a rai
Basu basu tsaya bata lokaci ba suka hada inasu ina su suka bar garin kano
Sai yamma Lis suka isa kd kai tsaye tamfatstsen gidan su Abdul suka nifah kai masha Allah gidan ya tsaru matuka gaya Haeedar yayi mamaki sosae amma daya tuna abinda Abdul yaje dasu makaranta sai ya zauna mamaki
A tare suka shiga falon tare da sallama wata kyakyawar budurwa ce zaune akan kujera tana zaune ta maida hankalin ta akan tibin bangon dake dakin muryan abdul da taji nehh yasa ta juyowa da sauri ai tana ganinsa ta daka tsalle cike da farin ciki da murna ta rungume yayan NATA tana fadin
"Oyoyo my bros gsky nayi missing dinka sosae
Shima murmushi yayi yana fadin " haba Hanifa ke meyasa bakya girma nehh eh
Turo baki tayi tana fadin"to ai har yanxun ni yarinya ce
Abinda tayi nehh yasa su murmushi baki dayansu sai a lokacin nehh ma ta lura da Haeedar da walida da suke gefe daya a tsaye
Har kasa ta sunkuya ta gaishe da Haeedar
Amsawa yayi yana mai kawar da kansa ba laifi itama yarinyar ta burgeshi sabida tana da tarbiya
Hanifah koh gun walida yaje taja hannun ta suka zauna tare suna gaisawa kasa kasa dan hanifah Nada son mutane sosae
Su Haeedar suma zama sukayi ba a jima ba saiga wata dattijuwa ta sauko daga saman benen dake falon matar bazata wuce shekara hamsin ba a duniya Sannan ta kasance fara doguwa amma ba chan ba tana ganin Abdul ta fada da murmushin ta tana fadin"a a son irin wannan ziyara haka duka yau she ka tafi ma amma har ka fara zuwa gida
Murmushi Abdul yayi yana dan Sosa keya yace"wlh mom ya zama dole sai munzo nehh wata yar matsala ce ta kawo mu
Sai a lokacin ta lura da Haeedar da walida dake zaune Haneefah sai surutu take ma walida burinta kawai taga koh kalar ta ce mai surutu ta samu kawa
Murmushi mom tayi tace "to son me yake faruwa
Haeedar da tun sanda Mom ta shigo kansa yake kasa sai yanxun ya dago kansa tare da gaishe ta cikin girmamawa
Amsawa tayi fuskarta dauke da fara'a
Itama walida ta gaishe
Ta amsa cikin fara'a nan dai Abdul ya mata bayanin komai kuma ta fahimceshi sosae nan tace ita su xauna da hanifah tunda taba ma jinin su ya HADU nan dai sukayi komai bayan sallar magariba dady ya shigo gidan sun gaisa shima aka masa bayani kuma ya amince yayi farin ciki sosae da sosae nan dai suka baro ta a kd inda suka dawo makaranta a ranar dan bazai yuwu su bari sai gobe ba dan yau aka dibar musu kwanakin ya kare na nahutu.............
Wannan kenan
WhatsApp number 08143314152
By fast class
YOU ARE READING
HAEEDARR (live story)
Romancewannan labari mai suna (HAEEDARR) labari nehh daya faru a gaske lbrn yana dauke da darussan rayuwa da ban tausayi kai sadai ka karanta