6.

9 0 0
                                    

Maman Muhseen: *SAFAH DA MARWAH*
    
    🌹🌹🌹🌹🌹🌹
       🌹🌹🌹🌹🌹
          🌹🌹🌹🌹
            🌹🌹🌹
               🌹🌹
                  🌹


STORY&WRITING
          BY

AISHA ABUBAKAR
(MRS BB)

WANNAN PAGE DIN NAKINE KYAUTA ANTY FAUZA YAR AMANA ALLAH YAKARA DAUKAKA KAINUWA WRITER'S AMEEN.

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻



'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

GAISUWA MAI TAFIYA TANA RANGWADA ZUWA GA REKI NANA AISHA ALLAH YABAR KAUNA.


https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM.

🅿   6⃣

Haka rayuwar gidan tacigaba da gudana natsawon wasu shekaru masu dama,
SAFAH DA MARWAH SUNSHIGA MAKARANTA.
Yayinda SAMEER yagama primary tuni har yashiga secondary yanzu yana gafdayin jsce su safah kuma suna primary 4lokacin.

Nasiru Wanda yakoma Alh Nasiru yanzu yazama karamin miloniya don yayi arzikin kansa,
Kasuwanci yake yi yanzu na shinkafa da shigo da atanfofi da kaya kanana,
Kudi sunkama shi sunrike yazama Alh birnin Abuja
Dashi akedamawa,
Donma baya bukatar siyasa datuni yazama wani abu acikinta,

Inna rayuwa tamata yadda takeso tawanke goma ta tsoma biyar,
Tsawon lokacin nan sham.batai aureba don bama tason taji inna namata maganar Sa don harkar neman Mata datake tsawon lokacin nan bazai barta tayi wani aureba saboda tana samun kudi gakuma jin dadin rayuwa datakeji taredasu.

Su SAFAH suna js two falmata tasake samun wani cikin mai mugun laulayi,
Inna da mai aikinsu uwani
Susuke kula da ita,
Don su safah suntafi boarding

Wata tara nacika tasake haihuwar yan biyu wannan karon ma tasha bakar Azaba Amma wannan Karon namiji daya mace daya,

Akasakamasu muhsin da muhsina uwani da innasukai ta renonsu saifa idan su marwah sunzo Hutu basuda aiki sainasu,
Don yanzu sameer yatafi malesia acen yake jamia,

Shekara kwana inji yan karin magana,
Wai yau anwayi gari SAFAH DA MARWAH SUNSHIGA JAMIA AKASA MAI TSARKI WATAU MADINATUL MU NAWWARAH.

AMMA ABUN MAMAKI SUNA RAYUWA YANZU BATARE DA MAMANSU BA
SUNDAWO DAGA MAKARANTA SUKA TADDA BABU MAMANSU SAI DAI SHAM.
MATSAYIN MATAR BABANSU,
SUNYI KUKA KAMAR BABU GOBE TANBAYAR DUNIYA SUNMA ABBANSU AKAN INA TAKE SHIKANSA BAZAI CE WACECE MAMANSUBA
SHIYASA YABASU HAKURI
AKAN BAISANTABA.

wannan tashin hankalin shiyafi komi tarwatsa zukatansu
Sunyi damuwa sunyi kuka Amma hakan baizai masu maganiba,
Muhsin da muhsina sunso gayamasu yadda komi yafaru Amma sunmanta.
Sun tsinci kansu ahalin mantuwa,
Wadda duk sadda zasu fada sai su manta,
Shikansa sameer bayanan komi yafaru,

Wani sabon abunkuma inna tanuna kamar bata sansuba
Ko kallon arziki batamasu
Gidan yafice masu arai kwata kwata,
Don farincikin su bata nan ina zasu sameta meyafaru da ita mutuwa tayi koko bata tayi asiri akaimata koko aljanu sukahau kanta wannan sune tanbayoyin da sukema Kansu da Kansu,

🌹🌹🌹

Suna zaune suduka adakinsu Wanda babbane kowane da gadonsa Amma saboda tsabar kauna da sonjuna dasuke,
SAFAH TARE SUKE KWANA ITA DA MARWAH GADO GUDA.

MUHSINA ce kadai kekwana agadonta daya,

"Anty safah aduk lokacin danaso sanar daku abunda yafaru sai naji namanta komi bazan iya tunawaba,
Amma kodayaushe inaganin duk abunda yafaru Amma bana Iya fada ma kowa,
Wallahi anty ko sunan Wanda yayi abun nakasa
Fada, tafashe dakuka"

Jawotasukai suka rungume suna kuka har mai aikinsu laure tashigo tahau lallashinsu tana basu hakuri
Taredacewa komi zai daidaita,
Duk Wanda yaimaku wannan illar insha Allahu sai asirinsa yatonu,
Ina tare daku kunji yarana"


Sham.ce tashigo tadakama Lauren tsawa
"Wace uwar kikeyi anan ne zokifice munafuka kawai"

Laure tafita tana la,antar wannan Mata don tasan duk cikin Makircintane,

Zamatai kusadasu
Tajawo muhsina jikinta
"Banason ganin damuwa ataredaku yarana kukwantar da hankalinku koma miye watarana gaskiya zatai hakinta,
Inason kuyi hakuri kudaukeni kamar nice mamanku nayi maku alkawari bazan taba bari acutar dakuba,Tabasu hannunta indai kuna tare Dani inga hannunku nan sama,"


ABUN MAMAKI SAFAH BABU WANI JIMKIRI TADORA NATA,
WANI MURMUSHI SHAM.
TAYI NA MUGUNTA KENAN DAKE ZANFARA YARINYA TUNDA HANNUNKI YAFARA SAUKA,

Muhsina ce tadora daga baya takalli MARWAH
tanajiran tasako nata,
Mikewa tayi tashige toilet
Tabarsu.

Binta Sukai dakallo sham.
Tayi murmushi kenan kece zakibani wuya to bari mugani idan karfin zuciyarki yakai,

Yarungume su SAFAH
"TACE kuyiman alkawarin kasancewa cikin farinciki batareda shiga kunciba,

"Safah tace insha Allahu anty zamu yi yadda kikeso"

"Aa mami dagayau sunana
Ba antyba"

Sukadaga Kai sannan yajasu zuwa bangarenta acen sukaci abincin dare sai wajen sha daya sukadawo,

Sukasamu marwah hartayi bacci,
Suma suka kwanta don dare yayi sosai,

Sham.
Tana dakinta itada wata budurwa kwance suke tsirara haihuwar
Uwarsu suna hirar banza
Tace.

"Kinsan nafara samun nasara daga dawowar
Wadannan yanbiyun shegun"

"Matar tace ai nagayamaki
Dakin saka maganin ga hannunki komi zai canza"

"Amma marwah bata dora hannuntaba da Alama kamar yanzu kallamu yace zanfuskanci matsala ga daya to da alama itace matsalar Donhaka zanyi maganinta"

"Taushi wancen gay dinfah kinsan zuciyata tagama afkama sonsa idan ina tunaninsa har jinake kamar nayi tsuntsuwa naje jikinsa kiyi wani abu akai don Allah"

"Wai wannan almajirin Haba Amina matsayinki yawuce Nan wallahi nibatashi nakeba don bai gabana kuma ma kallamu yaceman yafiye naci wajen azkar ga taurin Kai akan karatun akur,ani bazai iyadashiba shiyasa nace akyakeshi tukun ingama da wadannan yan tsakin"

TASHIN HANKALI DA BA,ASAKAMA KA RANA
WAYYO SAFAH HAR KINBANI TAUSAI

KUBIYONI MASoYANA
TAKUCE MAMA MUHSEN

SAFAH DA MARWAHWhere stories live. Discover now