Da safe tashi sukayi suka nufi masallaci sannan suka gaisa da iyayensu maza sannan suka dawo gida . Har yanzu dai barrci take Bata farka ba yar gayun ma Salma Bata farka ba don gajiya da tayi .
Karfe bakwai mazan gidanmu suka taru a lokacin nee ta fito daga bayan gida rike da kanta da yake Mata zafi parlour ta nufa gun hajja ta tarar an cika Salma dake zaune tana ganinta tace wayyo zata kashe NI pls big daddy nee ya daka Mata tsawa sannan ta shiga taitayinta yace mamana ykk cikin halin shagwaba tace kaina hajja kaina ji nake kamar ana cire min shi riko hannunta ya suleiman yayi ya taba goshin ta yace gaskiya Kam jikin ki yayu zafi kallon hamida yayi ya tuna coincidence da ya faru da safe ,bayan sun kwanta raba musu filin kwanciya hamida tayi tasa pillow hudu a tsakiyar su cikin dare kuwa ta sure pillow ba tare da ta sani ba ta rungumesa hannunta nakan kirjinsa kafafunta na cikin NASA Kiran asubah nee ya tayar da su alokacin daya bude Ido tayi a hankali Jin ta tayi a jikin mutum ihu ta fara kokarin yi tana tunanin wani gardi ya shigo Mata daki Ina ma Aysha ta ke sannan ta tuno inda take ,Zama tayi tana gyarawa, hada Ido sukayi da sauri ta tashi ta shige bayan gida ta dadde Sannan ta fito ,ya shige wanka yayi yayi alwala don Yana cikin aladar rayuwarsa wanka kafin ya tafi masallaci don yau Kam ya tabbatar sun wuce sun barsa shima yayi mamakin irin Barrcin da yayi yau.
Yace get me first aid box a dakina dake kusa da wardrobe idina toh ya fada tare da ficewa minute biyar sai ga ta da first aid box Mika masa tayi karba yayi sannan ta koma mazaunin ta Panadol ciwon kuzari ya Bata yamutsa fuska tayi take nida Yaya bana son maganin Nan ta hada Rai yayi yace toh so kike ki zauna cikin cuta murmuda Mai Baki tayi duk da rashin lfyr ta tace Allah Yaya bana son amai zan yi daka Mata tsawa akayi ya khaleel nee da ya gaji da lalamin ta da ake tayi yace oya open ur mouth ko nazo na Miki during na Kara Miki bude Baki tayi ta hadiye kamar meh hadiye Kashi big daddy yayi gyaran murya yace alhamdulillah dalilin taraku SA nayi don komai sai tafiyar ta Kama yayan mu da yayunan ku saura awa daya khaleel ya koma Spain don samun Kiran gaggawa da yayi Haka ma kasim zai koma turkey don shirye shirye rufe boda hajja tace assha banji Dadi yaushe kuka zo da zaku koma cikin Jin dadi Abu tace ayyrr yai Kam party zan gayata Yan kauyen Nan suzo su tayani tfyr soja na huta da alakakai duk ta sauka mgnr zuci take Ashe ya fito fili Kama bakinta tayi tana zare Ido khaleel da yaji abun da take kada Kai yaYI don bai da lokacin ta Amma zaiyi maganin yrnyr sai kace mage duk an shagwaba ta ,Abba nee yace mamana ki Bari Kar in sake jin kin fadawa yayan naki Haka kinji ko daga Kai tayi ,Ahmed nee yace big daddy Nima zan koma gida don muna da lectures ,khaleed nee yace wallahi daddy karya yake gidansu Charlie yake son zuwa banka Mai harara ahmed yayi daddy yace babu Mai komawa gida sai next 2 weeks.
Ahmed kamar ya kwala ihu sai hararan khaleel da yake ,nusaiba da khairat Suma sun ji Dadi sosai don ,ya man zai tafi Kai ya kamata su hada party .
Salma Kam bugawa uwarta sadiya tayi ta fada Mata karya da gsky har da Maggi ai kuwa balai ta ta tayar tace baby Kar ki damu ai uwarta hanifa zan zo in ciwa mutunci maganganu dai babu dadin ji ta ringa fada.
Watsewa sukayi wanka sukayi sannan suka SHIRYA cikin Riga da wando Baki na ya khaleed ,rigar sojojin turkey nee a jikin ya kasim .
Tuni jikina yayi sauki mairo da is Indo suka zo Wasa mukayi daga gulman wancan sai wanna a lokacin mairo ta ke fada min ai matar mlm tazo nemana murmushi nayi nace ai ban manta ba jira nake wannan yayan naku ya tafi sannan na aiwatar da abun Jin jinyar motocci a haraban gisan yasa ta leko motocci guda uku na sojoji nee ko ajikinta ta matso compund su Indo uwar tsoro tana lejan su nusaiba na bayna Abu take Kai nusi Kinga wannan soja tana nuni da cap idinsu tace fari nee Yana da kyau Amma hancin shi nee ya kwabsa yabaje sai kace kwalta ga fuska kamar zai Yi round sai yayi hanyar shatti dariya suka cigaba da mocking idinsu
Cikin musu isgilanci taji ta bugu da mutum tsabaragen dariya da take tana dagowa suka hada fuska wurgata yayi da sauri sannan ya shige motar SA hajja Kam sai zaginsa da takeyi leko da kansa yayi ya Hura Mata kiss yace I luv u mi amor,I luv u kakus sannan motar su ta fice su ammi na daga Mai hanya kulle kofar da za ayi kenan jinyar mota ya shigar kallin kallin akayi tayi haj sadiya CE ta sauko cikin kasaita Mata fa senator Mai neman takara next year isowa tayi gun hajja take an kwana lfy hajja take lfy sadiya don bayan aurenta da mijin nata ta fara musu dagun Kai da iskanci don hatta ruwa Bata amfani da shi gun alwala sai na gora abinci Bata CI sai dai a Mata order ko mijinta ya aika cook ya kawo Mata babu wani ladabi da biyaya ta Taya tsakau ta gaida uwarta a gaban yara Salma Kam rugawa tayi ta rungumeta take at last mom u re here Kar ki so kiga yanda ta dakeni ta min duka tana daga rigarta sadiya Kam na gani ta zuba wani uwar ashar tace ita yrnyr ta Miki Haka Salma tace I swear momy,sadiya ta juyo tace yanzu Hala fisabillahi ki tsaya a dake yata don sonkai da fifiko tana hararar ammi ita Kam tsani matar Nan komai ta fita mulki da fifiko gashi ta fito daga gidan manya hatta mijin da take takama da shi toh relative din hanifa CE tsawa daddy ya daga Mata yace sadiya da shike Baki da hankali ki tsaya fada da ita ita diyar Taki Bata Fadi abun da tayi ta Sha dukan Nan ki kiyayye NI don naga kanki rawa yake mu da muke yayun ki ko ki gaida mu ah,ah ke gaki Mai ya wlhi sadiya ki Dena halin Nan kowa kukan ki yake toh NI de na fadamiki haj sadiya cike da gungumi sai kace wata yrnyr tace Yaya Mai laifina don na Fadi gsky shegiyar yrnyr kamar mayya Abba nee ya daka Mata tsawa ai a take ko Ina ya nutsu tsoronea da shakkar SA NE suka cika zuciyoyin kowa hatta hajja ta tsorota kwarai yayi ya ja hannu ammi suka wuce side dinsu bayan kallon banza da ya Mata sauran yaran Haka suka watse big daddy da daddy kuwa tattauna suke Akan batun yau din,ummi taja hannuna muka wuce shashin hajja NI ban ma San Akaina ake fada sai da naji labari a gun Ameer da shike ya kware a gulma ya fada min Ina da aljannu ,abun dariya da murna nayi na samu yanda zan nacin uban yaran da manyan garin Nan masu SA min Ido.🤣🤣🤣🤣😂Allah ya SHIRYA Mana Abu
Salma da uwar suka wuce dakin ta gyara Zama ta fada yanda komai yake wakana haj sadiya kuwa takaici NE ya kamata ganin yau a gaban idon Yara, yayunnan ta suka zubar Mata da kimar ta Amma tasan abun da zatayi ba dai Akan wanna yrnyr Mai idon mujiya to sai sun yi kuka da idonsu ,sannan suka cigaba SA hiran su .
Hajja Kam ta jinjinawa sadiya iskancin nata ya fara wuce gona don a da idan momyta tsaya da zarar ta zo zata Hana ammi sakewa duk makircin da take hadawa tsakanin Abba da ammi Amma da ikon Allah Basu samu sabani Akan hakan ba ita ta tsani mutum ya wuceta ,irin ta Nan masu jelousy da zarar taga Ka siyo sabon kujera a gidan ka tana lekawa take ta siyo abun nata ya Kara gaba da tayi aure da senator baya tsawatar Mata sai ma Karin giwiwa da yake Bata .shiyasa Basu cika shiri da haj sadiya kasancewar Dan dakin ammi komai zai cutar da ita zai kareta da komai NASA , addua ta Mata da neman Shira,ta aike su gun ladi Mai kosai ta siya pinkaso na dari biyar ta mikawa nusaiba kudi don tasan idan dai uwar gayan CE batar da shi zatayi ko a jikinta shiyasa take Bawa Indo ta rike Mata kudi don akwai Dan nutsuwa ba kamar Abu da mairo ba .suka wuce tarar da layi tayi ana jira Amma ana ganin ta aka fara Bata layi duk yaron da yamata iskanci ta kwace Mai kudi kaje ka Kira uwar ka in ba kada shi ka Kira ubanka in bakadasu ka Kira dangin ku gabaki daya ,ladi na ganin ta ta fara washe Baki don ta San yau Kam pinkason ta bazai yi bunga ba duk da taga yau Kam alamun zata yi ciniki Abu tace ladi samin na dari hudu daya sannan kisa na dari da yaji ki Kara min gyara ta kwace kudin a gun nusaiba ta Mika Mata ladi zuba Mata tayi ta kula a leda ta Bata sanan suka sauko hanyar gida suka hadu da lado da suka Taya magana da Abu inda ta Mai kacakaca shi Kam NASA hakuri don Idan abun yayi babba zata iya dukan kannensa hatta da uwarsa baza ta Bari shi yasan halin kayansa .
Shigar sukayi suka tarar da anty aysha na ma anty hamida kitso itakam ta maida hankalin ta Kam chatting sanye da singlet da wando Baki, dayan gefe Ameer nee ke Wasa da laptop din daddy ilham na kallon Sofia d first dA su surraya hajja na zaune Akan kujerar robar sanye da glass da alamun karatu take don hadisi nee a gabanta ajiye Mata nayi a gabanta nace idan Kika Gama gashi na kawo Miki ta Mike sai gun akuyoyun ta ta iske su share dakin tayi jagal sannan ta zuba musu sabon abinci da ruwa sannan ta fice gun cage na Kazan ta duk ta gyara ta irga su don ta tabbatar babu Wanda aka sace don zata co uban kowa a garin Nan shiyasa ko barawo shakkan satar abun Abu yake .
Shigowar ya suleiman da habib ya katse musu tunani da sauri hamida ta tashi don neman lulubi kan ya lura ,Abu Kam budar bakinta tace anty meyasa tun dazu kike sanye da kayanki Mai kyau kina dariya ta wayan ki Amma da Kika ga ya sulaiman Kika Kama neman Abu takaici NE ya Kama hamdiya badon tana tsoron aljannu ta Nan da irin dukan da Salma ta Sha da ba abun da zai hanta dukanta dakyar ta hango Lulubin ta zuba .
Tnx alots it's amaze me to see people read my buk I really appreciate it ,any errors or correction should be corrected pls ,I am open so any errors should be open to me many kisses 💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋 to my Wattpad fans luv yah
YOU ARE READING
sonta nake (midoyidi moo)
Fanfictiontakardan nawa yazo da wani salo na kauyanci kuruciya da kishi