trouble maker 2

29 2 0
                                    

Shigar sukayi a hankali dakuna biyu nee na farko a kulle na biyu a kashe yake sai mgn mutane kake ji a daki ,mlm kuwa baban Dan lami daga shi sai gajern wando da singlet itama zuby karuwa daga ita sai zani  suna kokarin cire zani tare da taimakon  mlm a DAIDAI lokacin basu ji shigowar mutum sai gani sukayi wutar daki ya dauke kas kamin su anksra sai ji murya daga sama hahahaha ha ai da sauri mom ya tashi daga jikin zuby Yana  mikewa ji kawai Abu ta zuba musu bulala Mai Dan Karan zafi ihu suka fara kokarin yi jin Waka sukayi na gidan mayu suka tsorota mlm Kam duk kokarin SA na salati ya kasa  sai Yana cewa busmillahi salamu aliakum wani bulala aka zuba Mai sai da ya fara ihu itama zuby ba a Barta a baya Jin murya sukayi nacewa munafukayi yau Allah zai kawo karshen ku NI aljannu been ,dawowar hasken wuta Amma ba da karfi irin half quraint ganin da sukayi halinta buy cikin farin Kaya suka tsorota kokarin ihu zuby take matar mlm ta matse bakinta tace  idan Kika furta eh toh yanzu Nan Zaki mutu mutuwa na kaskanci cikin murya Mai tsorotar wa hatta Abu sai da ta jinjinawa matar Nan  tuni zuby ta zuba fitsari a jikinta duk neman zaninta da tayi Amma ta kasa samu   mlm ya sake tsusa Abu nee tayi muryan manya yace yanzu haka zamu Yankee muku hukunci mu dauki ranku yanzu ki wuce barzaku ko Kuma in maida ku akuuoyi ko Kuma ku fita a Haka kuje gun dandali yawa da manya su muku rawa ayanda kuke Kuma ku je gun Mai gari ku Kai kanku Kara ,Kuma kaje ka biya matar ka dubu talatin ke Kuma zuby Haka zakiyi za ki biya matar SA  dubu hamsin da gudu zuby tace wlhi na yarda in dai ba zan sheka zuwa barzaku ba hahhha hha sannan mairo ta lalaba ta kashe wutan  bayan ta buya bayan daki murya mu suka ji ki fita ki fita yanzu muna biye da ku bamu karasa mgnr ba suka fice suna gudu Binsu nayi sai da na tabbatar sun kusan isowa dandali sannan na koma samun matar mlm nayi tana murmushi tace aiki yayi kyau Abu ta hajja sannan muka canza Kaya tun daga nesa muka ga ana ta ihu kwarto da karuwa matsowa mukayi bayan munyi sallama da matar mlm min Isa na fara wucewa har na iso taba nida  mairo mlm nee da zuby ba Kaya suna kuka suna tonon asiri ai bayan Yara sun musu shame shame,shame  suka wuce gidan Mai garin duk muna biye da su Mai garin dake zaune da fadawansa suna mgn sai gani mutum sukayi ba Kaya Haka ma mace ba Kaya  kamin su Ankara aka hasko touche sai kan zuby daga it sai Dan leggis da bra tuni wasu suka fara cire Ido wasu Kuma sake lumawa suke muryar mlm da zuby na hango suna rige rigen fada suna gamawa ko su jira Mai garin ya yanke hunkunci suka nufi gidan mlm ba sallama suka zuro kafa cikin gida a zaune take da Dan lami taja ganin su tace lfy dai mijinta nee yace Dan Allah lamimi kiyi hakuri Bari in fada Miki gsky tas ya fada Mata Haka ma zuby sannan yace na Baki akuya guda goma Dan Allah matar mlm cikin shesheka kuka na karya tace Ashe Haka kake mlm Amma ka bani kunya tayi ta mgn shi da zuby suna Bata hakuri zuby take NI Kuma  wlhi na Baki shanuwa na na gidan ai a take Yara suka dauka tuni manya gari an fara zagawa da zuby da ta fita daga gida dakyar Yan vijilanti suka koro Yara a hanyan dawowa Indo ta ringa Mana zance mukam amsawa muka ringa yi don mu mukan San abun da shuka musu muna Isa suka shige gida NI Kuma ta ladder na haura Jin muryar mutum Akaina Ina kokarin sauka juyawa nayi naga ya habib yace ki sauka sauka nayi kamar wata munafuka yace kamin in irga uku kin fita daga Nan fill Yar iska kawai har na fara tfy naji abun da ya fada nace NI fa ya ba Yar iska bace sai dai in Kai nee Dan iska  ehee
Bayan aka Gama cin abinci ni da hamida muka wuce part din mu don  abun kunyan da Abu ta Mana ,muna shigarhamida ta fara hawaye kallonta nayi sai da na tabbatar na kulle kofar na rungumota am sorry Jewel dagowa tayi tace ya ba ka ga abun da nake gujewa ba gashi Yar iskar rufe Mata Baki yayi da hannunsa yace Kar ki sake kiranta da wanna abun she x ur sister ki Mata fatan shiria kinji ta daga kanta alamun taji yace go ND shower ND change daga Kai tayi ,tayi wanka sannan tasa rigar barrci da wando dark red sannan ta kwanta wayanta na charging shigowa yayi ya nufi toilet wanka yayi ya fito sanye da towel saurin rufe idonta tayi da tafi n hannunta  dariya yayi sannan ya wanted robe idinsa colour bule sannan ya hau kan gado matsowa yayi tace Yaya meh neh yace nothing wani Abu nee taxe babu feeling afraid ganin yanda jikinta yake rawa ya jawota jikinsa yace chil baby am not doing anything I just wat a hug ok ,sannan ya rungumeta saukar da breath idinta tayi  sumbatar forehead idinta yayi yace  gud nyt baby sannan barrci ya kwashe shi kusan 29 minute tayi tana tunani a Haka barrci ya kwashe shi .
Fitar su ya suleiman ya rage daga iyayen sai nusaiba ,khairat , khaleed ND Ahmed anty Aysha ta fice don Kiran wayar da aka Mata  ya Abdullah Kam chatting yake da t baby ,Ahmed na chat da charle sai ya khaleed dake chatting da frnds idinsa  ya habib omo mongo park na browsing a wayansa  ya fice  khairat da nusiaba na game a wayan ummi da ammi hadda bintoto da momy ta Bata wayanta  Hira suke sai ji mutum sukayi na Haki don biyo NI da ya habib yayi da gudu na iso hajja Ina cewa hajja ki hanasa zai dake no,isowa yayi ya hada ransa zai taba NI hajja take ahir habibu idan ka tabata sai dai uwar ka ta Haifa wani ba Kai ba hada Rai  yayi Yana min kallon zan ci ubanki murmuda Mai Baki nayi sannan na fito daga buyan da nayi ko kulasu ban yi ba na nufi dakin hajja Hawa nayi na kwanta don barrci nee ke damunA Hawa gadon nayi na rungumi gadon Hala suka watse kowa ya nufi dakin barrcinsa 

   These days kuyi hakuri Dani don ban da tyme nee Amma I would try to squeeze it,
Tnxs alot other my Dani appreciate ur view even if guys don't comment cause naga alamun wuya yake Baku kuyi vote or comment bazansake Miki mgn Akan hakan because it's seems lyk am just waisting my precious time but one day when u begin to write a novel u would understand wat am saying
   Tnx to my fan lot of  kisses😘 😘 😘😘 😘

sonta nake (midoyidi moo)Where stories live. Discover now