spain

24 1 0
                                    

Spain
    Shiri yayi cikin suit suit Baki da agogon Rolex kansa Nan ya Sha gyara takalminsa Baki da socks idinsa sai kamshi yake yi jakansa nee ya fito SA shi zuwa down floor dai dai lokacin wani daga cikin yaransa ya iso tare da rike Mai jaka tfy ya fara suna binsa a baya motocci range over da benz nee a compund guda biyar ,motar tsakiya ya nufa sojan dake kusa da shi sauri yayi ya bude Mai kofa shiga yayi sannan aka kulle kofar suka shiga bude musu mota masu gadi sukayi cikin minti ashirin suka iso gaban  SADAUKI sauka yayi tun daga maikata na waje suka fara gaishe shi cikin girmamawa wuce su yayi bude Mai kofa security yayi sannan ya shigar muatane nee a ciki suna aikin su wasu Kuma  suna ganinsa sukayi cip gud morning kawai yake tashi a hall wucewa yayi ya shiga private elevator idinsa cikin minti biyu sai gashi a floor idinsa office idinsa nee na farko budewa yayi sojan dake biye da shi da jakansa  ajiye sannan ya Sara Masa alamu ya Masa da ya tafi sannan ya fice  duba files Yake shigowar secretary idinsa mrs Johanna Mai shekaru talatin da shidda tacee gud morning sir(Ina kwana yallabai) yace morning tace these are d file dat ur to be signing (wadannan file nee zaka sa hannunka akai ) cigaba yayi da duba wani file tace u we will be having Mr Jackson William d owner of d beauty design company at about 9:30,u would be having a business meeting between agness ND nice company at 11:30 ND we would be having a board meeting with d investors of Dix company daga kansa yayi ya kalleta yace u can keep d file ND ur dismissed (  Zaki iya  ajiye takardun Kuma bana bukatar ki )ok sannan ta fice ,jin budewar kofa ya SA ya dago Bethany ya fa da kasan makoshinsa Wanda ya Kira da Bethany sanye take da  Riga baki wannan skirt idinta it thigh idinta ya tsaya da high heels idinta kyakyawa CE sosai za a satA a Sahun Mata masu kyau na biyu ,fuskar Nan ta Sha make up idonta dake lyt green sai daukar Ido yake, gashin ta tayi styling in different colour, fingers idinta tasa fixing din colour pink tfy take cikin rigima isowa tayi desk idinta da mamaki sai Zama tayi a gefen desk cigaba yayi da aikin SA Bai kula ta ba tace welcome back baby I missed u alot ko. Ya Mata alamu da yaji ta  ya cigaba da rubutun , kwace pen idinsa tayi tace baby acabo de escuchar you esplada asi que vine a very mi amor( I just heard ur back so I came to see my love) daga Kai yaYI Yana kallon ta yace off my desk luking into his eye tace x just a deck luv am not laying on ur bed ......... On ur body
          kallonta yayi yace. I said shut up wat brings u to my office, personally tace I just came to meet d president of SADAUKI girigza kansa yayi ya rasa ya zai yi da Bethany 
Kallonsa tayi tace ta echo de menos(I miss u)  she getting on his nerves he only sees her as one of his biggest investors daughter nothing more ,takalmanta tasa tana rubbing din thigh idinsa  tashi yayi a fusace yace Mrs crown I think u would be better off to ur office kallonsa tayi tana matso wa in away to seduce him ,she keeps on trying but nothing works .
      Tace hey calm down ,nunamata kofa yayi yace Margate de mi oficina(get the fucking heck out of my office) NI namz ko nace wow yanda yayi yaren sai a dauka asalin SA neh yace but  vete a la mierda( fuck u fuck u) kallonsa tayi hawaye ya cika a idonta tace te odio ( I hate u)aannan ta gudu ta bar  office yace I hate u too Yana Zama a kujerar SA ,daga waya yayi a kawo Masa coffee ba ayi ko minti biyu secretary ta shigo a juye Masa tayi sannan ta fita sipping yake Yana duba contract din da karanta kafin yasa hannunsa .
          Ina shiga nace lah daddy Baku ga wani Abu daddy dake zaune yace toh sai ki Gaya Mana abun da Kika gani tace naga ya abdullah da anty hamida na sumbatar junansu shikenan anty hamida tayi ciki ,kasa karasowa sukayi gashi ba halin ficewa da sun fita hajja da sai ta lura da su ,ammi nee tace zan Saba Miki idan sake Jin Haka daga bakin ki kinji  tace toh tana turo Baki kiranta Abba yayi ta zauna a kusa da shi yace mamana Kar in sake Jin kin Fadi Haka kinji tace to ai malama nee tace duk namiji da ya taba jikin mace zata yi cikin shege tsit farlour yayi Allah ya so su Ameer suna shashin ammi da bintoto ,ummi tace ai idan kina da aure idan ya tabaki ba za kiyi ciki Amma idan ba kiyi aure shine zakiyi ciki mutane suna kyamatar ki ,buden Baki Abu tace Nima Ina son inyi aure,Abba yace ki Yi shiru mu CI abinci tura Baki tayi sannan ta zauna cin abinci ya Abdullah da anty hamida kasa ci sukayi bayan kunyatar da su da Abu tayi,ya habib dariyar kasa ,kasa ya ke shi Kam zaman gidan ma ba laifi akwai Dadi darman abu kawai ya isheka ,duba tyme tayi karfe takwas da minti goma tace hajja Bari inje waje hajja take toh jikale a dawo lfy sannan na fita lekowa nayi gate na hango Mai gadi na Barrci zagayawa nayi ladder tun dazu na saita Abu na Hawa nayi sannan na Dirk Jin mutum nayi Akaina har zan fara kwalla ihu mairo da Indo sukace ke Abu mune fa,tsaki nayi kasa kasa nace shegu kawai kuzo mu tafi idan ba so kike a kamamu ba Haka suka Isa dandali an taru ana Wasa minti goma sukayi sannan suka bar Indo a dandali ,bayan CE Mata sukayi zasu raka Abu fitsari toh kawai ta amsa ta cigaba da kallonta tfy sukayi suka iso gidan mlm sallama sukayi aka amsa a tsakar gida Jin muryar maman Dan lami suka CE ke kadai CE a gida tace eh Kam wallahi Abu fitowa sukayi daga inda suke labe ,mairo a bayanta tace je ki kawo Mana ledar can cike dA iko na fada  ba ayi 2mintue sai ga ta ta dawo tare da mikawa Abu, Abu karba tayi ta zazzage farin Kaya nee sai lifaya fari da powder fari kallonta maman lami tayi cike da Karin bayani Abu kyalkyalewa da dariya tayi tace yanzu dai dau  daya in dau daya Kuma Zaki biyani kudin kayan idan aikin yayi da cikawa toh toh ta fada mintuna biyu tayi sannan ta fito sanye da farin Kaya sol da lifya fari tafi Abu tayi tace saura powder shi Kuma sai mun iso Kar mu ja hankali mutane Haka itama Abu tayi cikin shirinta ,har za su fita Abu tace SA himmar din kin San mutanen kauye da kwakwafi sai kisa gyale a cikin himmar ki sauko Mana wayar ki don ba Zaki rasa kidan mayu ba  oh ta fada suka dauko Kama hanya suka yi suka Isa gidan sai da suka tabbatar ba kowa sannan suka cire himmar suka ajiye a gefen bishiya gyale mamman Dan lami ta daura da  powder ta ja ja Abu Kam Dan kwali ta cire ta barbaje gashinta Baki wuluk ta shafa powder sannan ta mikawa Indo way tace muna shigar ki Kuna wakan gidan mayu toh

sonta nake (midoyidi moo)Where stories live. Discover now