Jirignsu na sauka a Lagos sannan suka sauka a hotel dake kusa dashi bayan mintue arbain sai ga ya khaleel cikin shigarsa farin Riga nee Mai roba a jikinsa ya kamsa sai wando blue fa gashin SA ya Sha gyara hannunsa sanye da agogon kirar Dubai da zoben hannunsa .
Private jet din ya nufa na kasar sapain bayan sallamar da sukayi da kasim son shi sai karfe hudu na yamma .
Jirignsu na sauka a Spain ya fito sojoji nee cike da airport a dayan gefe kuwa mutane nee rike da board paper wasu sun rubuta i luv u lamido ,wasu welcome back cikin taking tfyr SA sojoji suka shige gaba da bayansa sannan suka shigar motar convey da suka zo .
Tfy sukayi Mai Dan nisa suka iso gidan SA Niko na bude bakina , mansion din khaleel Wanda San iya ceea hatta dakinsa idan suka zauna a gidan gabaki daya ba zasu takura,sai da sojojin suka tabbatar everything x clear sannan suka Bari aka bude mota sauka yayi cikin kasaita sojojin dake jera kusan talatin sai Sara Mai suke kofar ya nufa scanning din fuskarsa yayi da mamakina sai kofar ta bude sojojin guda shidan suka Taya a kofar home sweet home idan ya e Bai yo missing Spain yayi karya parlour komai a tsare sai ga corridor ta gefen akwai elevator Amma sai ka lura sosai budewa yayi ya shigar cikin minute biyu Yana 4th flour Wanda parlour nee babba komai tylea a jikin bongon ga dinning a gefe yayi mugun kyaukana wuce corridor dakuna biyu ne a jere nufar na farko yayi yasa tumb idinsa sai ga kofar ta bude tsaruwan dakin nee yasa na wangale Baki koamo yaji king size Royal bed ya nufa Zama yayi ya cire takalminsa Baki dake senakers ya aje ya cire socks kafafuwan SA Nan sai sheki take ya sauko da shi kasa ya ajiye komai cikin maadinsa sannan ya nufi remote NI da nake jira Inga tv sake manne da bango ya bude sai ga lalubai ya busy Kuna AC yayi sannan ya nufi wardrobe babba nee komai Yana da inda ake ajiye abun ta inda ake SA socks daban agogo daban takalma dqban boxers daban da singlet three quarters da armless sai jumper da yake sanyawa duk juma'a da Riga da and Ando na turawa sai kayan sojojinsa kulle drawer yayi bayan fitar da kayan da zaisa yayi towel ya dauko ya daurs sauran kayan ya zuba su a gun laundry basket ,toilet ya nufa Wanda kafin ka wuce zakaga passage na mirror na wanka daban da na kun Gane ai zuba bathroom slippers yayi sannan ya shige bude glass yayi inda shower yake don yau ba zai Dade ba da jazucci nee zai hada warwara towel yayi sannan ya Kuna shower wanka yayi fee sannan ya fito daure da rigar wanka fari Zama yayi a gaban mirror dakin shafa Mai yayi sannan ya fesa turare na jiki hatta gashin SA sai da ta Sha manta sannan ya SA kayan right ga Baki nee irin na roba zamu it's cewa shi yafi sawa ya zuba wando Baki yasa roles socks baki da sinekars Baki wayoyinsa I phone 11+ sai camon 12 da I pad dayan I phone na official nee na gida da Yan uwan Nan Yan uwan ma ba kowa yake samunsa ,camon kuwa na aiki nee a barracks I pad kuwa na business nee Yana fitowa ya hau elevator sai down floor saune suke a farlour suna cin lunch daga musu Kai yaYI su cigaba da xi yayi wa sauran alama su wuce shiga motar Benz Baki dake tsakiyar motocci guda hudu kulle kofar akayi sannan aka tayar Danna remote yayi sai ga tv ya bayana ga kukerae ya gyaru ya Kuma Kara Fadi kit naji yasa hannu ya dauke Ashe coffee machine nee a cikin Sha yake Yana operating abun da yake tv isowarsu yasa ya gyara koma tare da ficewa shi ba irin mutanen Nan da sai an musu euk da an zuba Masa bodyguard da Yan aiki Amma shi ke gyara floor idinsa don ko a tarihi ba a taba Jin wani ya hau floor din dakinsa in ba abokin aikinsa sai medical doc idinsa Dr ibraheem,
Lameedo Clubhouse wato na Barcelona ya nufa Yana shigar ya tarar Yara da matasa na training ya jajirce don shi ya dau nauyinsa wannan ,da mamakina sai gani nayi yaran suka nufesa suna rungumarsa wasu suyi hand shake wasu ya daga su Haka ma matasan sannan ya nufi want kofa daban inda ya tarsr SA manya Yan uwansa masu duga kallo suke training cikin taking kaisaita ya nufo filin coach na faninsa ya fadada murmushi SA Yana isowa yace gud morning coach yace morning lameedo it's a pleasure to have u back yace mint too sannan coach ya zauanar da shi tare da Masa bayanai wayanda suke buga kallon suka zo suka gaisa suna Masa barka da dawowa lfy ga sojojin a gefe duk Wanda yayi yunkurirn wani Abu sai sai harbi da zai ji don it's a order na miltary not to ever see an enemy an leave him go freely kallon kallon aka tsaya tsakanin lameeso da saurayin dake Mika Mai hannu da kyar ya Masa hand shake ba don iomai sai don darajar addinin su Amma da ba don Hala ba abun da zai hada shi da wannan mutumin.
Hajja da Taki abun da Abu ta fada take jikale Kar in sake jin kin Fadi Hala tace toh hajja tasa bintoto ta zo da cup sai spoon da plate da flask na shayi cikin mintuna kalilan ta kawo tasa ta zuba Mata nata tasa Mata shayi sannan ta Dara Sha sauran ma suka zo suka deba ya Ahmed Kam cewa yayi ba zai iya CI ko Mai sukayi suka kwaba da bear hands dinsu ooh disgusting ya Abdullah nee yace idan baraka CI Kar ka Hana wasu Mana fa kitchen BISMILLAH yace ke Kuma bintoto idan na sake ganin ki a kitchen ba abincin Rana kike toh zan Miki bugu da baza ki manta Dani ba toh ta fada.
Canzawa yayi cikin rigar kallo da wando sannan ya shigar training karfe biyar da rabi suka tashi coach na jinjinawa Mai duk da missing da yayi na sati uku but he x gud to go .
Faruk best third player nee ya nufo SA yace I see more improvement Mr lameedo I hope u don't disappoint us cause u don't look worthy wani munafikin murmushi khaleel yayi yace if I am worthy ND I am not, doesn't have any business with u Mr faruk farash ,am in command so u better respect me or else I won't think twice but to throw out wucewa faruk yayi sai kace zai tashi sama .
Umar Faruk Kabir farash da nee ga minsiter of information na kasa da days till a gun Kabir farash minsiter na information da matarsa guda daya hajj fadima kasancewar shi kadai suka malaka yasa suka shagwaba shi sai abun da yake so yake yi ba Ami tsawatar Masa ba q Isa a Mai duka a school in ba Haka ba sack letter zaka tarar gobe ,bayan kallamarFlash back
Ya suleiman ficewa yayi ya nufi dakinsa don yau Kam ba ya Jin SA DAIDAI zuciyarta sai tashi take wani irin ciwo yake ji kosan ma guda hudu kawai yaci Zama yayi Akan chusion Yana ajiyar zuci ,seeizng breath idinsa ya fara kamar yayi hauka ya tashi ya nufi drower idinsa .
Ficewarta suleiman suka ci ppl lqgaba da kitson hajja nee take ke hamida je ki day kunun Nan ki kaiwa babana yau kamar baya jin Dadi to u hajja Baga Ameer ga nusaiba nuna matsa yatsa tayi take kaniyan ki oya tashi ki fice gungumi ta fara sannanta dau flask ta nufi shashin su ta iso part dinsu shiga tayi ta tarar da ya habib daga shi sai gajern wando cire Ido tayi da nufin tfy yace ke Baki it's sallama ba turo Baki tayi take sorry Yaya Ina kwana ta wuce SA.
Bude dakin tayi da sallama ta shige DAIDAI lokacin ya Fadi ya jingina da gadon Yana stretching din hannunsa Amma ya kasa isowa da sauri ta saki flask Wanda kunun Mai zafi ya zuba a kadanta Amma ko ta damu don sowa tayi tana jijigasa shi kuwa stretching hannun yake yaa bude drower ganin ya kasa isowa yace ki bude ki dauko min allura jikinta na rawa ta dau daya tare da barewa Mika Masa tayi amsa yayi jikinsa na rawa ta hannun jijiyansa ya soon allura har ta Kare sannan ya wurgar isowa tayi kusa da shi ta wani cakumesa tace ya tana taba wuyansa duk jikinsa a mace yake
Yace ki taimaka ki kwantar da NI Akan gadon jiki na rawa ta iso hannunta tasa akasan shoulder idinsa tasa suk energy idinta ta taima Mai ya tashi kwantar da shi tayi Akan gadon a wahalace sai ta Fadi akansa kokarin tashi take ya rike Mata kugunta kokarin tashi take har tayi giving up barrci nee ya kwasheta
YOU ARE READING
sonta nake (midoyidi moo)
Fanfictiontakardan nawa yazo da wani salo na kauyanci kuruciya da kishi