we re family

24 3 1
                                    

Da safe na tashi na SHIRYA sai ga Goggo dudu matar ta iya gulma ko ince loud speakern garin gwarzo fitowa nayi na gaida ta murmushi tayi take ah ah Yar hajja har an fito cikin yatsina fuska nace eh me kika ga nayi take ah ah babu naga kinyi kyau sannan ta juyo yace ai na fada Miki jiya Allah ya Toni asirin mom da zubaida Yar jumy ta fada musu komai tsohuwar har da Kari da dariya ta bani hajja salati ta Kama tace Amma Abu Bai kyau kuwa toh Allah ya SHIRYA dudu am Bari in fara lazimi ta cigaba da lazimin kusan hour daya Amma hajja Bata Gama ya SA gogo dudu ta tafi ,yau a shashin momy yara Mata da maza suke zaune don su dady sun tafi gona ya Abdullah nee ya biyo su kamar ya fashe Kam in sunje da shi Bai wuci ya tsaya kallonsu don Dan manin hauka nee na first class sai a lokacin na tuna abun da na ma ya khalely nasan idan ya kamani Mai kawatata a gunsa sai Allah part 2 na ya khaleel nee kamar gadar SA sukayi .
Ina shigar na tarar da ummi na zauna tasa lale momy na kallo ammi kuwa kitso take wa suhairat Wanda ta cika kamar ta
Kumburo ,Zama nayi nace ummi kinyi kyau ai sai kisa samari garin Nan idonsu su Fadi momy NE tace kinci kaniyan ki Bari big daddy ya jiki ba ruwan mu dariya aka fashe da shi a parlour ya Ahmed yace ummi nikam Kuna mgn nee da ya khaleel tace meh ka gani yace Ina ta kiransa Amma baya dagawa kudin account idina ya Kare momy tace ai dsma nasani idan ba Abu yake nema a gun SA ba abun da zai SA a nemesa,ya khaleed yace wlhi Nima Ina broke fa ,anty Aysha take eyee en Yara Kuna Jin dadin ku wani neman sub yake Bai samu ba Amma ku kun samu har na 10k ake muku a wata Amma kuna complaning wlhi Kuna jin dadin ku ya Ahmed yace meh amfanin SA na Zama jarumi Amma ya bar mu da ba sisi gashi daddy ya Riga da ya bada month allowance a ranar na cinye nusaiba tace Allah ya ahmed Kuna jin Dadi da kullum a sati sai su daddy sun Baku 30k kuma ya khaleel ya Baku 50k ya Abdullah da ya habib suna Baku ten k harara khaleel yayi yace ohoo dai ba ruwanki shegiya Mai kan kwakwa Dole a Mana ku da idan aka Baku ba abun da kuke da shi sai wani silly powder ND eye shadow wat x d use for budar bakinta khairat tace ask yaya Ahmed zai fada maka maanar SA kamin ta karasa zancen sai ga shi ya wurgata Mata pillow kaucewa khairat tayi tace Yaya x true idan baka sani ka tambayi budurwarka baturiya Nan zata fada maka amfanin kayan kwaliya ko ba Haka ba nusy Haka nee nusaiba ta amsa suna tafa tashi yayi da nufin biyo su da gudu sukayi shashin hajja tana nade sallayar ta tana ganin su tace lfy dai nuraibatu turo Baki nusy tayi tace nifa hajja bana son Haka my name x nusaiba not nuraibatu ai sai irin ki irin ki Yan kauye hajja tace Fadi kanki tasye don ubanki a Nan aka haifesa anan ya girma don Haka ko Liberia kike je Zaki dawo Nan eh Yara daku Amma sai shegen kin kauye ai idan muna Nan da Rai da lfy anan kauyen zakiyi aure ai da sauri nusy tace god forbid who lallai ma tsohuwan Nan ban ga laifin ki ba don tsufa ya fara zuwa Miki tace luk at me from hair to toes nayi Kama da wanda zata auri Dan kauye ko a America ma sai Dan wani tafa hannu hajja ya fara yi tace ban ga laifin ki ba laifin ubanki nee laifin na nee shegiya munafuka Mai fuskar agwawai oho dai ki fada ki sake fada bamu ba don rashin aikin ki tasawan da ya khaleel ya Mata ya SA tayi shiru yace don kaniyar ki hajja kike mayar wa mgn hajja tace Barta ,Barta ta nuna min iyaka shegiya kawai ranar da na Kama ta wallahi ko folicawan garin Nan sun bani hanya 😂😂😂😂see me see hajja omo strong
Nusaiba turo Baki tayi tace Allah ya itace nee ta ta fara jawo mgn yace don kaniyar ki Ina mgn kina CE min na ga kanki na rawa sauke Miki shi Zanyi stupid grl oyo Bata hakuri turo Baki tayi tace sorry hajja ,hajja da ta rike kwankwaso yace sorrere wucewa nusy tayi khairat na kokarin tsaida ita Amma taki ta juyo.
Khairat Kam girigza kanta tayi don nusaiba x something else yanzu Zaki ganta normal Kuna Hira Amma Abu kadan tayi fushi ko wani Abu a wanna fage gwara Mata Abu ,don duk fadan da kukayi da Abu zata ma mgn Kuma Dole ka tanka .
Abdullah Kam dakinsa ya nufa Yana chatting da baby yace ta turo Masa hoton ta ta turo Masa all yace ok cikin mintuna biyu sai ga saki shigar yayi ya na t baby budewa yayi abun da ya hango yasa ya za o Ido nude pix idinta ta turo wurgar da wayan yayi ta gefen kofa rude idonsa yayi ya Kama wani banzan imagination Bai damu da ya sai wayan wanka ya shiga shower nee Yake zubowa a kansa wani sanyi yake ji oh God have mercy on him meh ya Kai SA kallon abun da ke haramun wani zuciya nacewa kaje ka kalla ba wani Abu bane ita ta turo ba Kai ka roka ba ,a Haka ya kwanta Akan gadon wani barrci ya dauke sa .
Su suhairat nee suka zo Wucewa ta dakinsa ganin dakin a bude yasa suka shige cikin Takh a hankali tana was suraima a hankali daykar wayar SA sukayi bayan sun tabbatar Yana barrci suka fito danne dannensu sannan suka mayar Masa
Abun da ya faru kuwa Abdullah ya manta da ya kulle data suhairat tayi danne dannenta suna mgn sai suraiha ta Kara ta rubuta baby akasa by mistake ta turo wa wani ba tare da ta lura
Yau Kam tun da safe su Indo basu shigo shiyasa na zuba takalma na bayan ammi ta SA NI nayi wanka a dole duk jagwal nayi na fito shafa Mai nayi meh uban yawa na daura zani da Riga ba kayan don nikam idan aka min dinki a Riga ba ba a min kwaliya sai na sallah in ba Haka ba yaga shi nake na iso sallama nayi Amma shiru shiga nayi duk jikina yayi sanyi hango muku Indo da mairo nayi na kuka rike da hannun innarsu wacce take kwance isowa nayi na sunkuyar nace meh ya faru da Inna fashwa da kuka Indo tayi mairo nee ta Wai tace Wai innace ba lfy kace a Kira akai ta asibiti take cewa ba amfani Wai zata mutu itama ta Kama kuka yau na hango hawaye na zuba a fuskar Abu ba duka ba komai tace kinji Inna Zaki tashi ina zuwa da gudu ta fice gida ta shigo haduwa tayi da ya khaleel Wanda ta bangaje shi kallonta khaleel take yanda take hawaye ta basa tausayi rike hannunta yayi yace meh ya faru kukanta tace ba innar su Indo nee ba lfy tace zata mutu Kar a kaita asibiti Allah sarki kallonta yayi yace ok yanzu ki gudu kije ki samu suleiman sai mu tafi tare kinji Koh da gudu ta daga Kai isowa part din suleiman tayi wanda ke kwance Akan cinyar matarsa Jin an bugo kofar yasa ya juyo da gudu ta iso gun suleiman tana Jan hannunsa wanda ya tashi daga kwance da Yake Jan hannushi tayi tace zata mutu tana ja tashi yayi Yana bin bayanta ya sanya takalmi Haka suka fice daga shashin nufar gate sukayi suka hadu da khaleel shima Yana jiransu Jan su tayi har cikin gidan su Indo
Tana fita innarsu Indo ta kallesu take Yaya na Allah ya muka albarka inshallahu rayuwarku Bata wulakanta ba na yafe muku duniya da lahira Allah ya Baki mazaje na gari ki yafe min duk laifin Dana muku duniysr Nan Bata tabass don Haka ki ringa tuna mutuwa a duk abun da Zakuyi kicewa ,al_ameen Allah shima albarka na yafe Masa duniya da lahira tace Zanyi barrci dA bazku iya tashina sannan ta rufe idonta mairo tana tabata Indo tace ai tayi Barrci yayi daidai da shigowar su Abu isowa sukayi Isa sukayi suleiman nee ya matso Yana taba tarin hannunta Amma yayi wani Zanyi sunkuyawa zaiyi ko zaiji heart beat Amma babu inalilahi ya fada Yana rufe idonsa kallonsu yake cikin tausaywa ya kalli khaleel tare da girigza ma SA Kai sunkuyar da Kai khaleel yayi Cike da tausayin su yayi daidai da shigowar yayansu al-ameen da ya dawo daga birini wata biyu kenan hannunsa cike da ledoji kallon su yayi duk da ya ganesu Amma don neman Karin bayani daukar zani yayi dake gefe ya rufe ta da shi idonsa yayi ja hawaye nee kawai bayi ba Abu tace Yaya meh Haka me yasa ka rufe Mata fuska ka cire so kake ta mutu NE khaleel nee ya iso gun al-ameen ya rike SA kallonsu ya suleiman yayi yace wanda ya hailice mu ya fi mu sonta ya dau abunsa Allah ya Baku hakurin rashinta Allah ya jikanta wani tsalle Abu tayi ta cakumo ya suleiman take meh kace Yaya suleiman ta mutu Allah Bata mutu ba Kaine kake son kashe ta Allah karya kake rike ta yayi kamin su Ankara mairo ta Fadi ledar dake hannun al_ameen faduwa yayi Indo kuwa kuka ta fashe da shi tana kuka innarmu Kar ki mutu ki tashi kinji tana jijigarta zan daina rashin kunya zan na sallah a kan lokacin zan na wanka sau biyu ki tashi Kar ki barmu ba muds kowa sai ke sai Allah innarmu Kinga Al&ameen ya dawo ki tashi kigani khaleel kallonsu yake cikin tausayi hawaye nee ya sauko Akan cheecks idinsa mutane nee suka fara lekowa don ihun da Abu tayi tuni an anguwa an taru innarsu mairo ta mutu da kyar numfashin mairo ya dawo.
Habiba Yar makwaban su hajja ta shigo hajja na kallo gaishe da hajja tayi tana share hawaye kallonta hajja tayi tace ya sai habiba Kika shigo kina kuka having take hajja am Wanda yafi mu sonta ya dauke ta gyara zama hajja tayi yace wane my kike habiba habiba take Allah yayiwa innarsu Indo rasuwa zaro Ido hajja tayi take wacce innarsu Indo habiba take makwabatan ku dai mamansu mairo da Indo salati Mai karfi hajja tayi ta fashe da kuka wanda duk mutane gidsn sunji sai gasu big daddy da gudu da daddy da Abba da matayensusu nusaiba da yayan gida duka an taru ana tambayanta lfy Bata amSA musu habiba big daddy ya tambaya ta fada musu abun da ya faru salati aka dauka Allah sarki anty hamida dake kuka take shiyasa dazu muna zaune Abu tazo tana Jan suleiman suka fita su nusaiba hawaye baca bace momy NE ta rungumosa ummi tana kuka sun hada dangi da ita Amma irin distance relation idinan sunyi Wasa Yara har sukayi aure su daddy suka fito hajja na ta jimami Allah sarki Ashe maryamu am mutuwa nee ke ta kiranku ,Allah ya Fu hawaye nusaiba da khairat na kuka Allah sarki kullum idan suka so gwarzo sai ta Basu nono ko Bata dashi ta SA a siyo kowa a gidan sai da yaji mutuwar,acan gidan kuwa shigar da mairo ya suleiman yayi al-ameen ya matso Yana kallon fuskar mahaifiyarsa yace umma Dana San kin kusan tfy ki barni da ban tafi ba umma da Ina dawowa na Miki siyyan ayyaba da tsire da abincin don yau ki huta da girki na siya Miki Kaya sawa ki tashi ki gani umma ki samin albarka na Kuma zo Miki da albishir yanzu na fara aiki a wani shago ki tashi kinji umma zan Miki duk abun da kike so mutuwa baka min adalci meh yasa ka dau ummana ka bar NI wayyo munzama cikaken marayu
Wayyo Allah mutuwa da ka dauke NI ka bar ummata , Indo ma ana jiyota daga ciki rude Masa Baki suleiman yayi Yana girgiza Masa Kai yace ka Dena sabo Bai kamata kuka zaka Mata addua ya kamata ka Mata Allah ya jikinta Amma kasan kukan ka azaba Yake sawa ummanka rungumar suleiman yayi hawaye nee ke sauka yace nasani na Kuma daina na daina ban son a Mata azaba share Masa hawaye suleiman yayi sannan yace Bari a Kira mutane a zo a Mata wanka al-ameen yace zan Mata girgiza Masa Kai yaYI tfyr da minti15 sai ga su ummi da ammi ,momy ,hajja ,anty Aysha da hamida ,nusaiba da khairat suka shigo sanye da hijabi gaisuwa sukayi ma al_ameen wanda ya amsa Yana kuka rungumar hajja itama Yana kuka tuni gidan ya taru da mutane wanka momy da ammi suka Mata hajja na ciki tana lalashin Indo da Abu har yanzu mairo Bata farka su Abu Kam shiru take tana kallon gadon da ake kallon take abun tausayi Haka aka sallace ta ta samu mutane da yawa don Inna Kam tana da kirki da mutunci ko was sai yaban halayenta Yake
Kullu nafsin za ikatul maut
Dis page x dedicated to my great grandma nannah

sonta nake (midoyidi moo)Where stories live. Discover now