Kasim kuwa jirigin su sauka yayi daga Istanbul fitowa yayi sojoji na Sara Mai shigar motar SA yayi mx direct baraks ya nufa duk da gidan da ya siya a cikin gari Amma ya fi son Zama a barrrack bude Mai kofa sukayi sauka yayi ya nufi apartment idinsa budewa yayi tare da sallamar yaran SA.
Bayan Kwana hudu
Haj sadiya ta koma da salma bayan shuka tsiyan da tayi ,Abdullah kuwa garin ya fice a ransa soaai so Yake kwana ukun su cika su koma gida ba don komai sai don wata sabuwar babe da yayi kullum sai ta tayar Masa da hankali kullum cikin short take daukan hoto da videos ,kullum gashi a hanyar Shan lemon tsami,
Habib Kam ko a jikina don kullum manne yake da computer Bai da lokacin ,
Abu Kam abun nata sai Kara gaba yake Mai garin har ya gaji da karar ta da ake kawowa.
Daddare wucewa tayi dandali don tayi wa hajja sallama a gidan su mairo zata kwana Bata hanata ba don watarana su kan zo su kwana ,suleiman da sai Tara ya dawo gida bayan gun Mai shayi da yaje kawai yaji shaawar Shan shayin filin a cike da matasa kala kala Hala ya Sha shayin kasancewar na buzayu yasa ya nufi shashin SA shiga dakin yayi yayi wanka jimsa yake want iri desire nee ke taso Masa cikin mamaki ya zauna shi yasan Bai da yawan bukatu zai iya cewa a wata so biyu ya ke mafarki kayan barrci ya saka ya kwanta, aunty hamdiya wanka tayi a dakinsu don Bata Mata kayan da kifi yayi sai karni take lekowa tayi tace Aysha Mika min towel Mika Mata tayi ta fito shafa Mai tayi sannan ta sanya kayanta dogon Riga blue tight idinta zani ta daura sannan ta fice don ta San idan momy da daddy suka ji labari anan take kwana to na ta ya Kare sallama tayi da Aysha ta nufi shashin su budewa tayi parlour ba kowa sai laptop da ta hango na ya habib sallama tayi tare da bude kofar ganin wutar a kashe nee ya Bata mamaki Tau ba research nee ko ya gaji ,don daddare Kam addicted to waya ya ke ,Hawa gadon tayi ta ja bargo ta shafa musu addua sannan ta kulle idonta,
Duk abun da take Yana hangota cikin duhu ganin perfect shape Amma dinta cikin sleeping dress din nee ya Kara ruda SA ,
hamida POVkwanciya nayi babu dadewa naji an jani ban fita daga shock naji an Kama kids ng idina ,janta nayi cause it was to much for me kissing idinta yake hannunsa na yawo Yana unzipping din rigarta , unhooking bra idinta yayi da sauri ta SA hannunsa tana covering din jikintajanta jikinsa yayi dui bugunsa da take Bai ji ma said Kai hannunsa yake gun maearta kuka ta sake bayan kwace bakinta da tayi da ga gunsa dakyar,kusan 20 minute Yana romancing idinta sai ihu da ya karade shashin gaba daya ba sunan Wanda ba ta Kira
Haka Barrcin ya kwashe su,
Karfe biyar ya tashi don bugun da akawa kofar dakinsu dakyar ya bude idonsa Jin mutum a jikinsa yasa ya tashi da sauri Yana kokarin Jan bargo ganin fuskarta fes da hawaye dake bushe a jikinta rufe take cikin bargo cire wannan imagination yayi wanka yayi ya bude kofar kallonta yayi ya Hura Mata kiss ,he really feels different yau kamar ba suleiman ba, tarar yayi sun fara bayan kamalla sallahn da akayi nee gaida iyayensa yayihankalinsa duk ba ya gurin su ganin sai cutu nee ya musu sallama da sauri ya shige gisa part din su ya nufa ya shigar dakin
Hamida POV
Tun bugun da akayi a kofa. A taahi fanin ficewaraa zuwa masallaci nee yasa na fara gyara kwanciya na don you aallahn Amma da zarar ta yunkura sallah sai ta kasa rapping din borgon yayi a jikinta, shigowa yayi ta tarar da ita a yanda take ,bayan gida ya shigar ya hada ruwan zafi sannan ya zuwa gishiri a ciki ya fito, ihu ta sake ganin Yana zuwa kusa da ita isowa yayi ya dagita cak sai bayan gida SA yayi a ciki ruwan wani Ihu tayi saurin rufe Mata Baki yayi hawaye nee ke saukowa hamdiya lalai ya suleiman mugu nee bara ma ta sake shigowa dakinsa ya kasheta lalai ma ita kadai tasan azaban da ta ke Sha a yanzu sai da ya canza ruwa sau uku sannan ya fita ya barta tayi wankan tsarki,dakyar tayi sallah a fillin tayi Barrci sai da ya tabbatar barrci n yayi nisa ya ya mayar da ita kan gadon,ja Mata bargo yayi sannan ya fice,kitchen ya nufa bintoto ya hango tana ga in SA tace Ina kwana yaya yace lfy yace ki dafa min ruwan zafi ki say flask da potatoes da kwai ki hado da kayan shayi toh ta fada tana kunna gas ,komawa yayi parlour Yana jiran ta
Su mairo Kam barrci nee ya kwashe su suka manta SA batun dandali abinci suka CI sannan suka nufi didan su Abu ,ita CE kan gaba Hira sukayi da hajja sannan ta shigo shashin iyayensu.
Bintoto ta kawo Masa basket godiya ya Mata ya shigar ciki har yanzu barrci take ajiye yayi a kan mirror sannan ya zaunaa gefen ta fara tapping if nta yayi cikin barrci take naam yace ki tashi kiyi break sai ki koma bana Jin yunwa ta fada yace hamida tashi Haka Zaki zauna takura Mata yayi sai da ta tashi brush ya satA tayi sannan ya zuba Mata tuwan tea ya Bata acewarsa da shi ya kamata ta fara don zaiyi warming din cikinta sannan yasa Mata potatoes ba laifi taci sannan ta koma barrci ajiye kayan abinci yayi a gefe ya cire rigarsa sannan ya kwanta a gefenta Yana janta jikinsa Haka Barrci ya kwashe shi.yau gidan shiru anty Aysha ma Bata da lafiya kanta na ciwo,habib Kam fita yayi da Abdullah bayan bugun da yawa kofan ya Abdullah Bai budu ba suka nufi gonna su big daddy ,muryan ya Ahmed take ji Yana raki ya gaji ko wani Abu ya habib Kam aiki yake tayi ya rigasu gamawa ya nufi inda ake siyar da nono na dari biyar ya saiya da dakere aka dama Masa ya zauna a fill-in hutawa Yana Shan abunsa Yana browsing.
YOU ARE READING
sonta nake (midoyidi moo)
Fanfictiontakardan nawa yazo da wani salo na kauyanci kuruciya da kishi