Zama tayi a dakin ta tana shashshekar kuka!
Hakika bata son me ke damun ta ba don wani lokaci sai ta ji kamar tana kishin Amal
Toh meyasa take jin irin Wannan bayan tasan ba son yarima take ba,
Wato Adnan.
Yaushe Amal ta shigo gidan nan amma yanzu suna shirin tafiya honey moon?
Wayyo Allah na
Kilishi ta fada hawaye na zuba daga idanunta.
Wani abu taji yana taso mata a kirjiKishi!
Ta fada a filiHakika Wannan zafin da take ji a kirjinta
Kishi ne.
Share hawayan ta tayi ta shiga tunanin yanda rayuwarta zata kasan ce a wannan gida.
*************************************************
Masu karatu idan bako manta bada muyin bayanin wacece Kilishi tun a litafi na farko wato MA'AIKATAKilishi dai mahaifiyar ta cinta akayi a yaki wanda shine dalilin da yayi silar shigowarta masarautar yola a matsayi baiwa da cikin Kilishi wata 7.
Tunda Yarima yake karami wato Adnan jinin su ya hadu da mahaifiyar Kilishi don wajan ta ya taso kusan ita ce tayi rainon sa.
Bayan ya girma ne ya mallaki hankalin kansa, shine ya roki mahaifin sa da ya mallaka masa mahaifiyar Kilishi ta zama mai kula da harkokin sashensa.
Kasancewar sa baya zama a masarautar kusan rayuwar sa rabin ta a kasashen waje yayi don neman ilimi,
Hakan baisa yasan Kilishi ba don ita bata shiga sashensa.
A kullum tana kula ne da sashen Sarki tana taya shi kula da tsutsayansa.
Idan bata nan toh zaka same ta a sashen bayi .
Asalin mahaifanta yan kasar libya ne , mahaifin ta kuwa a yaki aka kashe shi.
Tunda kilishi ta tashi cikin bauta take,
Batasan wani jin dadi ba don kuwa a masarautar yola a ka haifeta .
Kasancewarta baiwa yasa bata samun wani yanci nata koda kuwa tana son Abu ba lallai bane ta samu.
Tunda ta taso a masarautar a kullum ba wanda take jin tsanarsa irin Adnan
Kasancewar sa dan sarki baya da wani feelings na tausayi.
Ba abun da ya taba yi mata amma tana ganin yanda yake wulakanta mutane kuma baya son raini.
Labarin sa da take yawan ji a wajan wasu bayin yasa take tsoron sa sosai.
*************************************************
Tashi tayi ta shiga kitchenBude fridge tayi ta dauko Apple da grapes da youghut.
Blender ta dauko ta zuba Duka ta kara da (Akram honey) ( Hey reader check out our Akram honey on Facebook for serious buyers)
Tana gama blending ta juye a cup.
Dining table ta koma ta dauko cookies din ta da ta rage jiya .
Daki ta koma ta dauko laptop dinta
Tana zama ta kunna ta ci gaba da kallon film din ta mai suna DUFF.
Tana kallo yana debe mata kewa .
Tana gama kallon ta shiga website din school din school tayi tests din ta kafin ta kwanta tayi bacci.
*************************************************Adnan na gani ya shiga kitchen yana shirya lafiyanyan girki.
![](https://img.wattpad.com/cover/243847872-288-k300514.jpg)
YOU ARE READING
MATA BA BAIWA BA.
RomanceShes young She was a slave She is beautiful Who is she? Find out Pls notice this book is a continuation of MA'AIKATA