Amal!
Amal!
Na'ima ta fada tana jijjiga Amal
What is happening?
Me ke faru ne?
Kilishi!
What happened to her?
Kada kanta Amal tayi tace bata fada ba naji ta dai da alama tana cikin matsala ne and she's calling for help.
Ya salam!
To ina shi Adnan din yake ?
Ban sani ba aunty,Amal ta fada tana saka kayanta geyen ta naga ta dauka tana yafawa tayi sallama da Na'ima.
Tana fita ta tuna ba da motar ta tazo ba.
Komawa tayi cikin gida ta samu Na'ima ta ari key din motar ta.
Amal nata shiga gidan ta da sauri ta shiga sashen da kilishi take.
Tana shiga ta ganta rai hannun Allah
Ta galabaita sosai.Kilishi!
Ya salam Kilishi ta jijjiga ta
Sosai Amal ta fita hayyacinta.
Ruwa ta samu an ajiye a side drawer ta dauka ta yayyafa mata.
Bude idanunta tayi kadan idanunta na zubar da hawaye sunyi jajir.
Kilishi lfy?
Me keand damunki ne?
Fulani...
Ta nada fadar haka tayi shiru baki na kyarma.
Da sauri Amal ta mikar da ita ta jingina tada jikin gado.
Da sauri tata fita ta shiga sashen Adnan.
Tana zuwa taga baya nan.
Tsaki ta danyi ta fita a rude ta kira sale driver.
Rike hannunta Amal tayi suka fita dada ita waje ta shiga mota.
*************************************************Adnan na tashi daga bacci ya shiga kitchen yayi breakfast dinsa
Daki ya koma ya shiga toilet yayi wanka.
Ya fito daure daand towel.
Yana gama shirin shi ya fito daga sashen Amal.Waje yafito yana kiran layin Kilishi.
Shiru bata daga ba.
Tsaki yayi ya sake kira.
Yanzu hakama tana barci ya fada a ransa.
Kara kiran layin yayi yaji shiru.
Sale!
Driver dinya sa ya kira yaji shiru.
Karasowa yayi yaje wajan dakin mai gadi.
Me gadi !
Ya kira.
Yana isowa wajen da Marwan yake ya tsugunna har kasa ya kwashi gaisuwa.
Ina sale ne?
Ina mota ta?
Shiru mai gadi yayi na dan wasu mintuna.
Eh toh ranka shi dade tun dai jiya da daddare naga sun fita da sauri da alama dai anidan kai Madam ne asibiti.
Dawa dawa kenan?
Adnan ya fada yana gyara hular kansa.
Eh toh da Madam Amarya dais kuma Madam
YOU ARE READING
MATA BA BAIWA BA.
RomanceShes young She was a slave She is beautiful Who is she? Find out Pls notice this book is a continuation of MA'AIKATA