Chapter 31

394 31 3
                                    

*NA TAFKA KUSKURE..*!

*Wattpad:Janafnancy13*
_Mallakar:Janafty_💞

*DEDICATED TO:My Momma Hajja Hadiza muhammed Ba'are*

*31*

"Sai karfe 10 dawani abu na Dare Dr yadawo wanda Safeena da danta sun cakare suna tsumayinshi sanye take dawani riga da wando na pakistan pick colour batasanya gyalen kayan ba sai ta daure gashinta dashi ta sakeshi shikuwa Adil cikin riga da wando yan kati ammh wando gajerene,yau din tuwon semo tayi mishi da miyar kubewa danya sai lemon abarba dayake Dr bai cika cin abinci asama ba dat why take shimfida mai babban darduma afalo su zauna suci ko adaki.

yau din ma haka ta kasance afalon suka baje suna kwasan tuwonsu Dr naci yana zuba santi safeena da danta suna faman mai dariya kallonsu kawai yake azuciyarsa yana godema Allah dabai bijirema hajiya mama Ba dako yayi asara abubuwa mafi muhimmanci yau din kam bbu sauki domin kodaga irin kallon dayake binta dashi tagane akwai bayani dayake yau yadawo dakinta itama binshi take dawani sirrin kallo mai tsayawa azuciyar masoyi mirmishi yayi yana dafa hannunta yace"Ko acikin dubban mata keta dabamce yanmatana shiyasa kullum nake alfaharin samunki amatsayin matar aurena"tsadadden murmishinta ta sakarmai kan tace"Kaima acikin dubban maza ka bambamta wlh tallahi nafi kowacce mace samun sa"ar Adalin miji irinki Uncle"Tafada tana mai kura masa ido kuri sukama juna suna aika ma da juna kalamai wanda baki bai iya furtawa sai dai kawai ido yanuna da kuma hannu ya aikata.

Karar bude kofa ya fargar dasu suka bi inda karan yake Sakina ce tafito cikin wata doguwar rigar  less kayan su amsheta duk da ta rame ammh tayi kyau abunta kallon su takeyi kan tawani tabe baki tace"Andai ji kunya....Wlh"Wucewa tayi kichen tana sakin tsaki da kallo safwan ya bita yana mamakin chanzawar sakina kallon Safeena yayi kan yace"Anyi baki ne yau ko..?yafada idonsa anata cikin inda inda tace"Am....Eh Anty tayi baki"Mirmishi yayi yace"no wonder...Safeena ta kallesa shima ya kalleta sai ya waske da daukan Adil yana fadin'!maman Adil me kika ba yaronki ne yazama lukuti haka"Dariya tace"Tuwo miyar kuka"Yace"wow...Gaskiya kam koda nagani kinganni nan dad dina na biyo domin shi abincinsa gargajiyane shiyasa nake kara godema Allah daya bani mata daidai da ra'ayina"mirmishi ta mai kawai mikewa yayi rike da Adil yana fadin"Ke kinga nagaji dawannan jan ran...Kisame ni a dakina"Mikewa safeena tayi tana cewa"Yau kuma mulki akeji yace"Eh...Nima sai naja ajina.

Kwashe kayan tayi dasukayi amfani dashi takai kichen tana shiga taga Sakina na tsaye tasanya latifa yar aikinta tana dafamata indomie sai masifa take wai anmaida su gida gidan tuwo sai rufe hanci take tana fadin"Tsiyar a kawo maka dan kauye agida kenan baisan komai ba sai kauyanci"Ita dai Safeena kala bata ce mata ta ijiye ta fito tawuce dakinta aranta tana fadin"Bazan biye miki ba tunda nagane halinKI ko mijin naki ma baki kyale ba.

wanka tayi da Brush kana tazo ta sanya rigar barci wata karamace mai siririn hannu komai na jikinta ana gani pant kawai tasanya saboda sanin halin dr baison wani abu yamai shamaki, humranta da inna husai tahado mata ta yi ambaliya dashi zani ta dora kan rigar ta sanya hijabi tafito taja kofanta ta nufi dakin Dr.

Koda taje ta iskeshi har Adil yayi barci ya sanya sa kan dan gadonsa dake dakin dr yana zaune yana duba abu acikin kwanfutarsa tashigo tana shigowa tayi wurgi da zanin da hijabin tataka cikin takun ta na kasaita ta isa garesa kamshin turarenta shiyasa yadago yana binta da mayen kallonsa cikin zakuwa ta rumgumesa ta baya ta sakalo hannunta tazage cikinsa tadora kanta wuyansa tace cikin karyayyiyar murya"Unku...Gani takareshe cikin shagwaba tagama kashe mai jiki dat why yamata shuru kashe na'urar yayi ya ijiyeta kan doruwar dake gefensa ya birkitota yana binta da mayen kallo yace cikin kasala"sai da nagaji da jira to nama fasa"Yafada harda tura baki dariya tayi tace"Sorry zumata....ga madarar ka nan kasha sai kagaji don kanka"matse mata baki yayi yana yana fadin"Nine zuma ko"yafada yana kallonta tace"Kafi zuma dadi ma"Sai da tafada taji kunya dariya yayi yace"ehyye....Yanmatana haka kike"sunne kai tayi akirjinsa  tana dariya rumgumeta yayi yana fadin"to shikenan bari in baki zuma ni kuma kibani madara daga haka yasanya hannu ya rage wutan dakin yayi saurin doramata nauyinshi suka fara sumbatar juna cikin kwarewa.

NA TAFKA KUSKURE..!Where stories live. Discover now