TUN RAN GINI TUN RAN ZANE.
Labari ne akan masoya guda biyu wayanda suka taso cikin kaunar junansu saidai iyauen su sun dauki alwashin babu a aure a tsaksninsu. Ga dai jini daya na yawo a jikinsu na zumunci amman wani shudaddan alamari ya yi musu katsnga da samun junansu.