Select All
  • RASHIN SIRRU (sharrin abokai)
    1.5K 99 13

    Yana shigowa yaji wayar matar tasa tana ringing sai dai kafin ya iso kan gado inda take tuni wayar ta tsinke, basarwa yayi ya isa kan gadon yazauna tare da furta "wash" ya zare hular dake kansa, karar shigowar message wayar tayi da same number da ta kirata ga content na mesaage din yayi appearing a pop up na wayar, ya...

  • BIYAYYA
    24.7K 1.4K 14

    labari ne kan wata yarinya data tashi cikin so da kwnar Yan uwa Wanda kaddara guda daya ta tarwatsa Mata farin cikin ta

    Completed  
  • MUTUM DA DUNIYARSA......
    122K 9.4K 41

    Wannan labari labarine da ya taɓo rayuwar da mafi yawan mata ke fuskanta a wannan rayuwar, tare da rayuwar kishi na gidajen aurenmu, da nuna jarumtar mazan ƙwarai da ke aiki da hankali da ilimi wajen tafiyar da ragamar rayuwar aurensu. Magidanta da yawa basa son a haifa musu ƴaƴa mata, abin kuma zai baka mamaki...

  • Al-Mustapha
    5.5K 43 5

    Al-Mustapha bashi da wani abu da ya sa gaba sai neman matan aure da yan-mata, sai kashe kudin da mahaifinsa ya mutu ya bar mishi.

  • ZAIN_ABEED
    6.9K 241 12

    Labarin wasu tagwaye, maza da mata. Ɗaya mawaƙi, ɗaya lawyer, yayinda matan kuma Sarah, da Sairah suka kasance ƴan ƙauye kuma abokan hamayya wa junansu. Meke kawo su cikin Masarautar su Aberdeen? Uhm! Labarin daman yake, ba kamar sauran ba.

  • MENENE MATSAYINA...
    52.2K 2.5K 53

    "Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida f...

    Completed  
  • JARABTA
    67.7K 2.7K 19

    Wanan labari ne akan jarabawan ubangiji, yanason wata baiwar Allah mai suna Aisha ranan bikinsu ta mutu, bayan wani lokaci mai tsawo saiya hadu damai kama da ita amma akwai wata gagarumar ukuba atattare da hakan kubiyoni danjin wanan labari mai dadi.

    Completed  
  • SAHIBUL KALB✅
    80.2K 5.6K 67

    All right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl behind the veil. I never love you. So nakeyi nanuna cewa musulmai sun...

    Completed  
  • ASEELA COMPLETE
    21.6K 1.7K 52

    Ƙwarangwal ɗin suna tafe wani irin ruwa mai yauƙi na fita daga gaɓɓan jikinsu tamkar waɗanda aka kunna fanfo ajikinsu, daga kowanne ɓangaren hallita akwai shugabansu wanda shi ne yake kan gaba su kuma suna biye dashi abaya, hannu kowanne shugaba ɗauke yake da wani farin ƙyale da jikinsa yake da ɗishi-dishin jini, ahan...

  • TA ƘI AURE.!
    455 24 5

    Labarin ya shafe matanda ke samun kansu a jarrabawar jinkirin aure. Zamuga irin matsalar da suke shiga da kuma hanyar da ya kamata a su magance ta.... Labarin bai da tsawo sosai kuma zai amfanar in sha Allahu. Ga masu sha'awan taimakamin fisabilillahi ga account details dina (0091869462 Fatima abubakar saje access ban...

    Completed  
  • TUBALIN TOKA
    693 49 17

    Labarin ƙaddarar rayuwar Ummu Salma

  • SON RAI KO ZABIN IYAYE?!(COMPLETED✅)
    77.9K 3.3K 20

    Who doesn't love a short love story? 💕 Labarin ruguntsumin masarauta mai dauke da soyayya! Ya zata kaya ne ga Yareemah Aliyu wanda ya dauki son ransa zai aura iyayen sa suka tilasta masa auren yar uwar sa Meenah! Bayan ga basma SON RAN SA? Meenah kuma ZABIN IYAYEN SA CE! Ya zaman nasu zai kasance? Shin nagaya muku ME...

    Completed  
  • Auran zamani
    2.1K 143 20

    soyayya, kiyayya, hargitzi gamida cin amana ga sakarchi, khairat tayi ma rayuwarta illah da zatayi dana sani anan gaba,

  • SANADIN 2
    1K 26 11

    "Oh ni "ƴasu ko ina "ƴar nan tamu tashiga oho? Allah ne kaɗai masani, yanzu malam ace yarinyar nan daƙyar muke haɗa mata kuɗin biyan makaranta, ta tafi can kano taje tayi karatu shine yanzu da abunda zata saka mana dashi kenan kwana da kwanaki, a kwana atashi yanzu kusan shekara biyu 2years kenan bamu sa ƴar mu a i...

  • LOKACI NE
    383 6 18

    Ƙirƙirarren labari, kuma ayyanan ne. Dan haka Marubuciya ba ta gamsu da a sauya mata littafi ba ko a fitar da shi. Labari mai cike da sarƙaƙiya.

  • SAUDALA
    11.9K 367 10

    comedian story.

  • AKWAI ƘADDARA
    38.9K 5.8K 65

    Nashi Ƙaddara ta kasance ɓoyayya. Bagus Azeez kenan mai tsintar kansa cikin ƙaddarori ma bambanta da bai san ta ina suke faruwa ba. Seyyidah Murshida matashiyar budurwar da ta sadauƙar da farin cikinta da numfashinta dan nasa farin cikin. Ko zai saka mata da alheri? Ko za ta samu farin ciki tattare da shi? Sai yaushe...

    Completed  
  • FANSA BIYU...
    544 65 21

    Fansa biyu..kowa yana da burin ɗaukar fansa akan ɗan uwanshi wace fansa ce haka?..

  • GIDAN Aure Na..!!?
    7.8K 727 14

    Labari ne da ya faru a gaske labari ne ta ya tab'a kowani shashi na rayuwar matan aure yan mata zawarawa, da sauran su( BASE OF TRUE LIFE STORY) KUMA SERIES NOVEL NE

  • MATAN BURI
    2.2K 295 14

    later

  • MARAICIN 'YA MACE
    69.8K 6.5K 36

    Labari ne na wata yarinya da ta taso cikin tsana tsangwama wajen iyayenta. Tun da ta taso ta fara fuskantar matsaloli daban daban wajen iyayenta Inda ta fara tunanin anya ta hada wata alaka dasu kuwa? Ta fitar da rai daga samun wata soyayya ta iyaye kwatsam Allah ya had'a ta da Wani saurayi inda ya zamo gatan ta ya ma...

  • BIYAYYAH
    1.6K 225 29

    Rabuwa da masoyi babban ciwo ne Wanda maganin shi...shine hakuri da sadaukarwa...sadaukarwa da BIYAYYAH ita ce tushen faruwar komai a rayuwar Eamaan.

  • Prince Sadiq
    92.9K 3.7K 22

    Ummul Khairi (Khairatee) yarinyace da take fuskantar tsantsar tsana da tsangwama daga mahaifinta da yan kauyensu saboda ta kasance baka kuma mummuna wanda hakan yasa suke gani ita annobace, tsautsayi ya hada ta da Yarima Sadiq wanda ya kaiga aure tsakaninsu saidai auren yarjejiniyace, koh ya zata kare tsakanin Yaruma...

  • ƘAWATA CE
    1.8K 191 22

    Labari ne akan ƙawaye biyu masu halayya ɗaya! Labarin sadaukarwa a inda bata kamata ba! Ƙauna marar algus! Yarda marar iyaka! Aminci marar gudana! Tafiyar hawainiya da rikiɗewarta! Idan kun fara zaku so jin tafiyarsa. "Ita kaɗai ce ƙawar da na taso na buɗi ido da ita! A yanzu ba kallon ƙawa nake mata ba face 'yar uw...

  • ITA WACE CE? (Complete Book1)
    80.8K 4.4K 57

    Let see what is all about 💋

  • TSAKANINA DA MUTUWA...!
    4.6K 781 26

    A dunƙule labarin ƙaddarorin rayuwa mabanbanta daga mabanbantan taurari

  • TA FITA ZAKKA..!
    31.5K 2.1K 30

    _*AMINA Yanzu abunda kika Zabama rayuwarki kenan..?So kike kamar yadda kika saka ma ABA dinku Hawan jini nima ki sakamin ko..?Gidan Uban wa kika je bayan an tashi makaranta..?Duka Sauran yan"uwanki sun gaji da nemanki sun dawo..Saboda ke kin FITA ZAKKA agidan nan sai abunda kika dama kike yi ko Amina..?Bin Maza kika f...

  • NANNY
    25.4K 2.1K 24

    MARAINIYA CE BATA DA UBA... SAI UWA SUN TASO CIKIN WAHALAR RAYUWA... KWATSAM TA TSINCI KANTA A GIDAN WANDA TAKE KALLONSHI A MATSAYIN UBA A MATSAYIN NANNY... YA ZAMA GATANTA GABA DA BAYA.. RANA TSAKA YA ZAME MATA BAƘIN ƘADDARARTA..

  • AMJAD
    4.5K 330 20

    AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa? Ku biyoni cikin littafina mai suna AMJAD. Yana tattare da soyayya, matsalolin rayuwa, mugunta, garkuwa da mutane, mugun hali kimiya da fasaha da dai...

  • MATA UKU GOBARA
    38.6K 2.5K 24

    marriage crises