ƘARFIN SOYAYYA (Completed, 2020)
Dije...! Mai masoya da yawa... Ya zamewa masoyanta dole su fita don tsere da lokaci tare da sadaukar da rayuwarsu don ceton rayuwarta... Kuma a ƙarshe dole guda zata zaɓa... Tareda cewa wanda tafiso a cikinsu shine mafi rauninsu. Shin zasu iya ceto rayuwarta daga hannun Azzalumin matsafin shu'umi Boka Lahan, idan su...