ZABIN ALKHAIRI Complete
labarin Matashin saurayine wanda ya dage tukuru yasa himma a aiki yake da challenge sosai a tasowar sa wanda yasa masa ciwon zuciya da damuwa asama aka hadashi aure da yar abokin Mahaifin sa wanda itama gwanace a aikin ta kuma take da nata labarin na rayuwa sannan dukkan su sunyi soyayya abaya. shin me ze faru a gaba...