IYA RUWA FIDDA KAI[the love saga]
Ta kasance kyakyawar yarunya mai illimi da kwazo wanda ilimin ta zai kasance mata abin alfahari a gare ta,bata da isasshiyar lokacin kan ta kuma bata da lokacin sauraron maza komai ilimin namiji da arziƙin shi,bai kai mata matsayin wanda zata saurar ba. Ya kasance kyakyawan namiji mai ji da kai da izxa haɗe da ƙarfi...