K'ARSHEN MAKIRCI (Nadama)
Farida ce ke tsula gudu a mota hawaye ya wanke mata fuska jikinta yana rawa ta kira number Nura, bugu d'aya ya d'auka ta tari numfashinsa da sauri "Nura, Nura wallahi bai mutu ba yana nan a raye, yanzu na ganshi a Asibitin Mahaukata na nan cikin Abuja, na shiga uku naaa" "Ke ki natsu kimin bayani waye kika bani ne ha...