True Life Story
Real fauzah
Never Kiss Your Roommate is now published as a Wattpad Book! As a Wattpad reader, you can access both the Original Edition and Books Edition upon purchase. Falling in love with your roommate is never a good idea, but when Evelyn has to share a room with the mysterious and alluring Noelle, tension soon turns into a dan...
labarin wani uba da yayansa wanda ya zabi ya mayar da yayansa mata hannun jarinsa ya turasu qasashen duniya suke nemo masa kudi, shidai burinsa kawai su kawo masa kudi bai damu da hanyar da sukebi suke samu ba.
MIJIN AMIÑIYATA Lbrn wasu aminai da suka kasance basa rabuwa sai kwanciyar bacci, aurene ya zamo silar rabuwarsu wanda daya tayi aure tabar daya inda mijin dayar ya rinqa zagayewa yana bibiyar dayar har yayi nasara tare da cusa Mata matsananciyar qaunarsa and end wasu abubuwa sun faru. Kada ku qosa indai Kuna comment...
Ta taso a gidan hutu, gidan da ko tsinsiya bata dauka tsabar hutu, soyayya takeyi mai tsafta da masoyin ta kuma sanyin idaniyarta wanda da za'a bude kirjin ta se anyi mamakin irin son da take mishi amma sedai kash HUTU ya sangartar da ita ya kuma hanata kula da sanyin idaniyarta yanda ya kamata, shin wannan soyayya za...
Matashi ne maiji da kansa ta kowani fanni,ya so ta so mai tsananin gaske,cikin qudirar ubangiji kuma sai bata kasance matarsa ba,sai da ta auri waninsa kafin nan,daga baya kuma kaddara ta had'a su aure............shin ko ya kuke ganin zaman zai kasance.
bakomai kakeso kake samu a rayuwa ba ,abinda kayi harsashe kanshi yakan iya kin faruwa ,bawanda ze zama perfect akomi kowa da inda yagaza rayuwa cike take da hakuri da kalubale arage buri ,wannan taken shine (sauya tunani)
Taya zai runtse ido ya zabi wata bare sama da ita bayan kuma ita tafi cancanta ta maye gurbin yar'uwarta? Anya zata juye kallonsa da wata macen bayan tsawon lokacin da ta dauka tana jiran mijin yayarta? Takan yi bakinciki mutuwar HALEEMA, a yanyinda bakincikin yake rikida ya zame mata farinciki a duk lokacin da t...
Ummul Khairi (Khairatee) yarinyace da take fuskantar tsantsar tsana da tsangwama daga mahaifinta da yan kauyensu saboda ta kasance baka kuma mummuna wanda hakan yasa suke gani ita annobace, tsautsayi ya hada ta da Yarima Sadiq wanda ya kaiga aure tsakaninsu saidai auren yarjejiniyace, koh ya zata kare tsakanin Yaruma...
Yarima Abubakar(Modibbo). yaga gata yaga so, ga kudi ga mulki amma yana talaucin abu daya zuwa biyu a rayuwarsa wanda kudi da mulki bazai bashi ba. Mu bi labarin modibbo muji ko zai samu cikon burin rayuwarsaaa
A historical fiction about a lost 🤴 Prince that came back after many years as a commoner
Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun duniya akwai darusa masu yawa a ciki
labarin na 'kunshe da Yaudara, Kiyayya, Soyayya, Tausayi, rikon Amana, Nishadi, Rudani, Juriya, Kaddara, Son abun duniya,......... A takaice! littafin na kulle da sako dan nishadantar, wa'azantar da mai karatu. In Summary........ Saifullahi (Saif) yarone, dangatan dangi, uwa uba harda sauran dangi, babu abunda yataba...
labarine da ya kunshi girman kai ji da kai sannan kuma zamuji yanda kiyayya yake komawa soyayya.
labarine akan wata yarinya RAIHANA da masoyinta SALEEM wanda yake sonta sosai itama tana sonshi amma daga baya abubuwa suka chanza sanadiyan shiganta jami'a inda ta hadu da wasu kawaye me suna iklima,mufida,sadeeya . inda suke kiran sunan kungiyan su (RIMS) wato raihana,iklima,mufida da sadiya. kubiyoni danjin yanda l...
Husna Yarinya ce da mahaifin ta yarasu, tana hannun mum dimta for some years, Sai cousin dinta sa'id ya buk'aci ya riketa, sa'id mutum ne mai kwarjini, zumunci da ilimi mutum ne dayake mutukar son soyayya Amma matarsa bata'iya ba! SA'ID yana mutuk'ar son husna kamar ya mutu tun tana karama, ita kuma husna A uba ta dau...
*TRUE LIFE STORY* _Wallahy wannan novel din ba k'agaggen labari bane, babu karya ya faru ne anan garin LAGOS STATE, dunia ta baci yaudara babu irin Wanda *SAMARIN BANA* basayi, duk iya kaucewa mugun nufin su sunada hanyoyi daban daban dan ganin sun cimma burinsu, ban taba rbt true lfy story Se wannan karan sbd mahimm...