Select All
  • ABBAN SOJOJI
    38.4K 901 19

    💋Romantic Love story💋 Labarin matashiyar yarinya wadda ƙaddara ke kaita aikatau gidan sojoji tayi shigar maza Amatsayin ɗan aiki, gidan Abban sojoji wanda yakasance chief of Army staffs, ƴa'ƴansa goma shatakwas duk maza masu riƙe da manyan muƙamai na sojoji 💋💘💞

  • TAFIYAR ƘADDARA
    805 53 23

    "Kai bil-adama! Kai bil-adama! Kai bil-adama! Wanne tsautsasayin ne ya jefo ka cikin wannan ƙasurgumin jejin namu, Jejin Balkaltum Jejin halaka? Ya kai bil'adama kai sani cewa wannan Jejin Balkaltum birnin mune fadar muce bugu da ƙari masarautar muce, wannan ce nahiyar mu duk wani bil'adama da ya yi ƙokarin shigar ma...

    Completed  
  • ANYA BAIWA CE?
    11.6K 199 11

    Ajiyar zuciya Fulani Maryama ta sauke sannan ta ce masa, " Wace ce yarinyar? Kuma daga wane gurin zata xo? Babu damar dakatar da zuwan nata? Ya za'ay na gane ita ce dan na ɗauki matakin daya dace akanta?? " Boka ya ce, " Daga ni har sauran matsafan duniya babu wanda ya isa ya ja da yarinyar domin ita ɗin FILSIF...

  • SOFIA ✔
    411 41 23

    Nakasar rashin ƙwarin ƙafar da Sofia za tayi tafiya ita ce KALUBALE da kuma JARABAWAR da ta shafe kowacce jarabawa zafi da ciwo.Binchiken likitoci sun gane cewa Kafafuwan Sofia tun a cikin cikin mahaifiyar ta suka samu rauni wanda hakan ya samu sila ne ta dalilin Depression a turance kenan, to amma likitoci sun faɗa...

  • MASARAUTAR MAYURNO
    20 0 3

    Masarautar Mayurno nayi shine Dan dalilai biyu. Na farko nishadi na biyu kuma domin masu karatu susan wani dadaddan masarautar misulunci mai tsohon tarihi dake yankin Sudan.

  • WATA MASARAUTA
    5.3K 258 7

    Mulki da Sarautar Bizar Wa'innan abubuwa guda biyun sune duniyarshi, zai iya rasa komai da kowa ta dalilinsu, ciki kuwa Harda tilon d'ansa. Musamman ma a Irin wannan lokacin da babban asirin sa ke gab da tonuwa. Asirin da ya shafe shekaru Yana Dakon su, asirin da yasa shi kashe mahaifiyar shi, k'anin shi shi da kuma m...

  • SIRRIN MU
    9.4K 272 12

    _Duniya makaranta a lokacin da wasu suke shiganta a lokacin ne wasu ke barinta,wasu na zuwa Duniya wasu kuma na barin Duniya, Rayuwa kamar shafin littafi ce,baka sanin abinda yake bangwan baya dole saika buɗe shafin gaba,muna zuwa Duniya ne ba tare da sanin abinda ke cikinta ba,wasu na zuwa a makance, wasu a kurmance...

    Completed  
  • KWANTAN ƁAUNA
    7K 243 27

    Izza, mulki, k'asaita sun tattara a gare ta ita kad'ai. Y'ar sarki ce, jikar sarki, matar sarki. Bata k'aunar talaka bata son had'a hanya da talauci, burin ta d'aya tak ya rage a duniya shi ne d'an ta ya zama sarki ta zama babar sarki kuma kakar sarki ta gobe; Sai dai kash! Y'ay'anta maza har guda uku masu matuk'ar ka...

    Completed  
  • IDAN BA KE
    13.4K 316 17

    True life story. labarin zanan ƙaddara wanda babu wanda ya isa ya hana shi faruwa sai Ubangiji al'arshi. soyayya mai cike da tausayawa wacce ƙaddara ta haɗa a lokacin da ba'ai zato ba.

    Completed  
  • MOON
    66.3K 4.9K 40

    Safarar mata

    Completed  
  • BAƘAR MASARAUTA
    1K 28 18

    *BAK'AR MASARAUTA* *Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da wahalhalu kala-kala, tayi burin ta haife cikin domin ba wa jariri ko jaririyar duk wata kulawa da za su samar da tagomashin tarbiyya da kyawawan d'ab...

  • SHU'UMAR MASARAUTAR 1
    9.5K 129 13

    "Na sadaukar maka da kishiyata a wannan daren, shi ne tukwicin da zan iya yi maka." Ba ta jira cewarsa ba ta ɗora rigar a jikinta. Bamaguje ya gyaɗa mata sannan ya furta. "Za ku iya tafiya." Umaima ta yi masa jinjina da hannu sannan ta sake ɗiban ruwan da ta wanke fuska da shi ta nufi wurin da Maimuna ke zaune hannunt...

  • JIDDA
    27K 2.1K 29

    Blind girl

    Completed  
  • RUHIN MASARAUTA
    1.7K 71 30

    Wannan Littafi Labari Ne Ƙirƙirarre, Mai Cike Da Ratsa Zuciya, Ɗaukar Fansa, Al'ajabi, Cin Amana, Tausayi Tareda Maƙarƙashiya Irinta Mulki, Da Tashin Hankali a Rayuwar Masarautun Da Ke Cikeda Almara Da Makauniyar Soyayya Akan Burika Iri Iri Dadai Sauran Su 🤔

    Completed  
  • RAYUWA
    37.7K 1.2K 21

    Labari mai cike da ban tausayi Wanda zai iya faruwa a gaske, add it to your library domin sanin abinda labarin ya k'unsa.

  • RAYUWAR MARYAMU
    15.8K 530 3

    Rayuwar maryamu labarine kagegge Wanda yakunshi abun tausayi,alajabi dakuma nishadantarwa kubiyumu kusha labari!!!

  • YAR TSUNTUWA
    6.8K 286 3

    Labarin matashiyar budurwar data gamu d kalubale a rayuwarta.inda t zamto abar so da kyama ga alumma

  • rayuwar BINTA ❤️❤️❤️
    4.8K 226 3

    rayuwar tausai da wahala juriya da jajir cewa😪😪😪

  • YAR GIDAN YADDIKO🧕
    279K 24.2K 46

    Find it......

  • RABI'ARUL ADDAWIYYA.
    27.4K 1.7K 28

    Zumunci ne mai ban al'ajabi tsakanin jinsin mutum da Aljan wanda ya rabe tsakanin musulmai da kafiransu.

  • BA'A KANTA FARAU BA
    115K 8K 38

    Tace "ke ni kin isheni, kin saka ni a duhu, me kike nufi da waďannan zantukan? Nace "kin sha faďa mini yadda mace ke gane tana ďauke da ciki da yanayin da ake ji, haka ma a makaranta an faďa mana ďaukewar al'ada yana ďaya daga cikin alamar ďaukar ciki. To ni yau Umma kusan wata na biyu kenan banyi ba, kuma ina jin...

    Completed  
  • BUDURWAR SIRRI
    6.8K 247 5

    Labari mai cike da ban al'ajabi, rudani, mamaki da almara Labarin soyayya da aljana, DANDANO Ni da na kwanta cikin dakina kwatsam sai farkawa nai na tsinci kaina a tsakiyar kungurmin jeji Babu gida gaba babu gida baya Tsananin rudewar danayi ya sanya na zaci ko mafarki nake hakan yasa na dankarawa hannuna cizo Radad...

  • TABARYA....mai baki biyu
    37.8K 2.4K 22

    " kin yaudareni BAHIJJA, ni zaki rainawa wayo, ki mai dani SAKARAI, ki rik'a saka wasu abubuwa a jikinki, wad'anda kinsan Allah bai Halicceki dasu ba?" Jikinta rawa ya fara yi kamar mazari, "Ahamd dan Allah kayi hak'uri." Ta furta tana share hawaye. Katseta yayi, ta hanyar d'aga mata hannu....

  • Mai Tafiya
    190K 19.9K 29

    Labarin wasu mata guda uku mabanbanta asali da kaddara ta hada su a yayin da suka dauki aniyar yiwa talauci gudun fanfalaki. Sai suka fada karuwanci..duniya ta zo musu a tafin hannu har suke zaton tafiyar ta kare. Ku biyo su tsakanin Niger da Nigeria mu ga yadda za ta kaya! Mai tafiya..wani guzuri ka tanada??????

    Completed  
  • BAIWA CE
    32.5K 2K 24

    All right reserved © 2019 She was a slave without a choice Life without a freedom and Love without a destiny Meet moolah facing a life of a slavery at a young age of her life update once a week. ____ ©

  • KALAN DANGI
    36K 2.9K 33

    YAN MATA NE BIYU, DAYA MUTUNIYAR KIRKI MAI QAUNAR 'YAN UWAN TA DA KOWA, DAYAR KUWA MAI KYAMA DA QIN DANGIN TA, A WAJEN KALAN DANGIN ZATAI GAMO DA IRFAAN MALEEK WANDA YAKE SHI DIN ALJANI JE.

    Completed   Mature
  • FETTA (COMPLETED)✅
    351K 30.4K 97

    Labarin yarinya da ta taso cikin maraici da rashin gata

  • ARNAN DAJI
    43.5K 1.6K 26

    Action fantasy romantic

  • MASARAUTAR JORDAN!!!
    232K 19.7K 61

    Baiwa ce......A cikin masarautar Jordan....... Kuma a haka suke kallonta a matsayin baiwar Amma tun daga ranar da yaganta ya Fahimci ba Baiwa ce....... Akwai wani ɓoyayyen alamari da tare da ita..Shin me yasa tayi yunkurin kashe shi? Dukda ba farar fata bace daga wani yanki na duniya take? Shi da kanshi yasanya Hannu...

    Mature
  • YARIMA SARAKI
    35.1K 880 9

    historical frictional love story . CI GABAN RUMFAR BAYI.

    Completed