NI DA YA CUSTOM
BIBALO bata taɓa jin cewa akwai abinda ta tsana a duniya sama da kakin custom ba, menene dalilinta akan hakan, dalilinta ɗaya ne tak ta masu kuɗin goro akan cewa kaf ɗin su mutanan banza ne, daga gefe guda kuwa ta fitini kowa a ƙauyen su fatan kowa yaushe ne, BIBALO zatayi hankali ta daina jan rigima, gajiyar da kowa...