DA KAMAR WUYA...!
Shi da aka aika ya farauto SO sai ya faɗa a tarkon SO Mutane biyu masu muhimmanci, mutane biyu da ƘADDARA take son bashi zaɓi a cikin su Shine duniyarshi Itace rayuwarshi Anya idan ya zaɓi ɗaya zai iya rayuwa babu ɗaya? Tafiya cikin salo na daban, tafiya cikin rayuwar mutane uku...💔 Labarin ya ta'allaƙa ne akan SO...