SO KO W@H@L@L@H ?
A story about family relationship.
hausa language story meaning SECRET LOVE "love at first sight" this story is about a low class girl who fall in love with a wealthy handsome youth service copper. labarin SIDDIQA da ADYAN. coming soon inshaAllah 20votes and I will continue updating.........
Kallo cike da tsantsar mamaki da al'ajabi hade da tashin hankali Abba da Anty Fanneh suka shiga bin Samha dashi suna jiran suji ta karyata abunda ya fadi. Abba ne ya dubeshi yayi kokari ya hadiye abunda yaji ya tasar masa yace "Da gaske kai kayi cikin dake jikin kanwarka ko kuwa kunnuwa na ne suka jiyo mana ba daidai...
Hassan Sooraj Marafa yana da'ya daga cikin hamshakan masu kud'in Lagos. One of the seven billionaire elites dake ruling garin Lagos. Sune ake kira da Asiwaju's of Lagos. Babu wanda ya isa yaja dasu. "Kinfi karfin million d'ari Hibba, ki zauna kiyi nazari akai. Million d'ari, shekara biyar, and your brother is free. It...
labari ne a kan mata biyu wayanda suke soyayya da mutum daya. aminan juna ne, labari ne me tsantsar yaudara,fushi,butulci,amintaka,kisa ku biyo ni dan jin wannan gajeran labarin.
Ana zargin Abida da kashe mijinta, Alhaji Kabiru, sakamakon Bakin kishi irinnata, Kuma har magana tashiga kotu, shin hukuncin kisa za'a yanke Mata ko Yaya........kubini kusha labari......✍️
KWADAYI mabudin wahala, QARYA fure take bata 'ya'ya, DA-NA-SANI qeya ce sannan DAN HAKKIN da ka raina shi yake tsone maka ido!!
Ta tafka babban kuskure a rayuwarta... Shin zata iya gyara wannan kuskuren ko kuwa??
"BA SONTA NAKE BA" Shin dagaske ba sonta yake ba? Shin ita din son shi take??
Shin me zai faru idan ZEHRA ta tsinci kanta a sarqaqiyar SOYAYYA tsakanin ta da 'yan uwan juna MUSTAPHA da MUHAMMAD??
Labari kan karamar budurwa data samu kanta cikin kangin rayuwa,!!!! Faryah karki taba barina ke tawace har abada,hakika nayi dacen samunki, Toh amma yazaiyi daya bude ido yarasata a duniyarsa? Sannan ita yazatayi da WATA RAYUWAR data tsinci kanta? Wace irin haduwa zasuyi bayan dogon lokaci da rabuwarsu sannan tayaya? ...
Labarin soyayya, sadaukarwa, cin amana... Najib da naila sun taso cikin jin dad'in rayuwa even thou mahaifan Naila r ol late, Najib ma mahaifinsa ya rasu, he's living with his mom. Sunyi aure bisa ga soyayyar da suke wa juna komai na morewar rayuwa se hamdallah se dai d'an adam tara yake baya ta'ba cika goma suna...
Qaddara ita ta jefo shi cikin RAYUWARTA.. Duk yadda ya so ya inganta RAYUWARTA abun ya faskara.. Will he give up on her or not??? Shin wacece ita???
Hammod ne ya fara fita, hoor ta fito, kofan na rufewa gam, ya fisgi hannunta bai tsayaba sai cikin dakinta yasa key ya rufe kofan, haddeta yayi da bango yace yana huci "dan ubanki ni kikace ma kare?" Dariyar fitar hankali tayi hadda tafawa tace "au ashe ba barar kudi dad yayi ba da ya turaka UK, I thought you have a f...
labarine da ya kunshi rikitacciyar soyayya da ramuwa,Wanda masoyan suna son juna Amman sun kasa gasganta haka Wanda har suka kusa su rasa juna hmmmm me zai faruuuu
Shin kowanne cousin ne irin Yah Noor da Yah Mahboob? A cikin Cousins din ki/ka mata ku na da kamar Aaseeyah kuwa? Ko kuma kamar Umaimah gare ku? Mahaifan ku maza halin Abee gare su? Ko kuwa ku na da mahaifiya mai halayya irin ta Ummee? Allah sarki wanda ke da uwa kamar Mammee ya huta a rayuwa....
...mahaifiyata ta 'bata tun ina da shekara takwas a duniya,... a lokacin da na dawo da sakamakon shedar kammala primary na tarar da gawar mahaifina kwance..., kawu na daya d'auki alwashin ruqo na ya guje ni a lokacin da nake tsananin buqatar sa...na tsinci kaina cikin mafarki da daddyna a kullum yana kuma jaddada min...
Kamar yadda kowani dan adam ke da buri, Haka itama ta taso da san zama me cinma duk burunkan da ta sa a gaba, sai dai yanayin yadda k'addarata tazo mata, be bata damar cima wasu burunkan nata ba, a lokacin da komai nata ya daidaita , sai ya zamana tana tsakiyar zakarun maza guda biyu da kowanne cikinsu ke mata so na h...
Khadija is tough, cold and has no time to be nice. Saida ta hadu da Raees who is also uptight, kuma like her shima he's always wearing a poker face. A haka sukayi building connection daya zama more than friendship. Wannan labarin ba sabo bane bah, wasu sun rigada sun karanta shi. but na samu requests din sa sh...
EL-BASHEER, Yana kaunar ta dukda baida halin ya nuna mata Hakan a dalilin halin data same shi a ciki saidai kullum Addu'ar sa Allah ya kawo Masa karshen Wannan aikin da yake domin ya bayyana mata dunbin soyayyar da yake Yi mata, Wutar soyayyar ta na Kara ruruwa a ransa a Duk lkcn daya kalli kyawawan kwayar idonta Yan...
Bazan iya ba Abdul! Bazan iya neman taimakon mutumin da ya aureni kawai sbd na mare Shiba. Bazan iya neman taimakon mutumin da kullum burinsa ya d'auki fansa akaina ba. Kawai dae ina neman taimako a gurin ubangiji na sbd nasan komai yake faruwa *DA SANIN ALLAH* domin baya barci kuma rahamarsa me isa ce ga kowa.
Katura ta sosai yadda duk ihun ta baza ajiba koda taji zafi bazata ne me taimako ba"katatoshe ko ina ko da ta farfado to kuwa tabbas zata mutu-mutuwa mai muni mai wahala. Ta na kai aya takara dakawa saurayin tsawa inda yake tura wata yarikya cikin Rami wadda bazata huce shekera 15 ga wasu samari su mu tsaye gaban ram...
Labarin Uwarmijin da ta Takura Wa surukarta, daga baya Ta hada danta Aure da Wata Yar Uwarshi saboda wata 6oyayyen kudurinta ,Amma me?, sai Yarinyar ta zamar mata Raina kama..........
Zuciyar sa yana mashi wasiwasi, abinda yake gudu shi ke shirin faruwa dashi. Bai taɓa samun kansa cikin wannan yanayin ba. Yanayin da zai zama useless baida amfani. Sai yanzu ya lura da dalilin dayasa ya kasa barci. Ba komai bane illa wannan sabon shafin dake baƙunta sa. A hankali yake mamayansa, ya shammace shi cikin...
Labarine me Cike da makirci,'kissa,biyayya,dakuma zazzafan soyayya mecike da ban tausayi
A hankali ya kira sunnanta, but she couldn't look at him, ya kama hannunta, ya daga habbanta, yana kallon fuskarta. "Nuwaylah? I... I... I love you" Ya fada cikin extremely cool voice. Kalmar na landing a dodon kunnuwanta, ta dago daran2 idanuwanta tana kallansa. "Yes Nuwaylah, I truly love you". Kanta kawai take girg...