GUDUNA AKEYI
Tun tana yar karamar ta marikin ta ke nuna Mata batare da gajiya wa ba, samarin kauyen duk tsoron kulata sukeyi saboda alwashin da marikinta yaci kan cewa seya aura Mata Dan birni me kudi toh fa. Shin burin nasa yana cika? Shin tana Gano ainahin mahaifin ta? Kubiyo fadimatou muneerahh kusha karatu 😊❤️