TSANINMU
Duk abin da mutum zai zama a duniya sai ya bi ta wasu matakala wanda ke manne a jikin tsani, tsanin kan iya zama na katako wanda ruwa da rana ke saurin lalatasu wani tsanin kuma na karfe ne da sai dai yayi Tsa-tsa. Ana samun tsani na azurfa ko lu'ulu'u ko ma zinari wanda hakan bai isa a ki kiran sa da tsani ba, hakan...