UWARGIDAN BAHAUSHE
A story of Safiyya and Usman
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan dag...
Hummm!!. kowa yaji SARAN ƁOYE yasan akwai cakwakiya kam. SARAN ƁOYE littafine dake ɗauke da sabon salo na musamman da Bilyn Abdull bata taɓa zuwa muku da kalarsaba. yazo da abubuwan ban mamaki da tarin al'ajabi. tsaftatacciyar soyayya mai cike da cakwakiya. ya taɓo wani muhimmin al'amari dake faruwa a zahiri. labarine...
Anty gaskiya NA gaji DA boye masu mama al'amarinnan,kawai zan fada musu domin nayi bincike akan matar nan gaba daya ta zarce MA tunanimu kawai ki hakura DA Barrister ba shine autar maza ba haba kullum DA irin gargadin DA ake mana FA kuma DA alamar ba barazana ce ba😫
Labarine Wanda ya kunshi tsantsan makirci, munafunci da mugunta. Labarine Wanda ke da abun tausayi. ku biyoni kuji me ze faru a wannan littafin.
Suna zaman Amana da matarshi babu wanda ya taba jin kansu, daga shigowar Mufeedah gidan ta wargaza masu zama ta raba kan ma auratan ya tsani Ramlah ko sunanta bai san a fada gabanshi.
Labari ne akan rayuwar da wasu matan aure keyi agidajen su, yadda basu d'auki aikata zina da auren su abakin komi ba, labarin yana nuni da irin illar hakan da kuma ribar hakuri,sannan yana nuni da cewar dukkan wanda yake cikin wadata yasaka aransa wataran Allah zai iya rabtar sa da rashi, sannan duk tsanani akwai sauk...
"Kai amanu ka tashi wani yana ciremin tazugen wando ina kwance" "Dallah ka rabu dani to ni na cire maka,ko kalan ka hana mutane bacci kawai" Kan ya rufe baki ji kake tassssss........ Waye ya mareshi???? Tambaya ce banida amsarta..... zazzafan karamin labari mai cike da bada dariya,kuma duk bada sisin ki ba ko si...
"Nafi son Hamma Zayyad aunty Yusrah amman idan na zaɓe shi a kan Hamma sulaiman kaman nayi butulci ne, zuciya ta ta cunkushe na rasa wanda zan zaba a cikin su ki bani shawara yaya zanyi?"... Her destiny is complicated, she is so young to face all those troubles alone,,,, At first she was oust from her own village then...
Soyayya da aure tsakanin jinsi biyu, jinsin aljanu da jinsin mutane
Labarin TSINTAR AYA, labarine daya shafi b'angarori da dama na rayuwar damuke ciki a yanxu, musamman b'angaren sayafi kowanne wato b'angaren auratayya. Abubuwa sosai masu zafi da ilmantarwa, fad'akarwa tare da nishad'antarwa suna cikin wannan faifan. Daure ka bibiyi wannan littafin domin samun abinda ya dace kada ku...
"kin gama aikin ki don haka ga tukuicin ki". Ya fadi yana sanya hannu cikin aljihunsa yana zaro bandir din yan dubu dubu guda biyu ansa tayi tana mai kau da fuska kamar bata so ba. "Sannan kuma wannan lamarin ya kasance tsakanina da ke in har naji labari mai kama da shigen wannan lamarin kin san Allah sai kin bar fili...
Lbr nehh akan wani azzalumin uba daya yi sanadin gurbata rayuwar yarsa ta cikin sa
....what action would you take.. if you found out dat someone whom you hold so dearly.is cheater, and he secretly tried to sleep with your loved wife unbeknownst of you..?.. that's doesn't sit well! Have you ever loved something or someone to the extent that you could blindly do anything humanly possible to get..it u...
Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin mana, fansa
*** Dariya ya saki a wurin, dariya yake yi had'e da goge kumatun shi kamar tab'abbe, wai shine yau yake kuka akan mace, shi ya ma manta rabon da yayi kuka Maybe tun yana primary school, amma wai shine yake zubar da hawaye akan wata dama bata san yanayi ba, haushin kanshi yaji ya kamashi******
All right reserved 2019 Jawota yayi dab da shi Yana kallonta cikin idanu "Hummm did you think that inasonki? Meyasa Zaki tuna haka? Poor soul it was just a game sebrina it was just a game, don't misunderstand me thinking I fall in love with the girl behind the veil. I never love you. So nakeyi nanuna cewa musulmai sun...
GIDAJEN MU novel ne dazai yi duba akan problems din da muke fuskanta a gidajen mu cikin society dinmu, akan aure, cuttutuka and zamantakewar mu ta yau da kullum. Shatuuu♥️
"Believe me ba wani abun birgewa a labarin Rayuwata shi yasa na gwammaci mutuwar akan Rayuwa irin wannan" idon ta a bushe karoro ta ke maganan ba alamun kuka ba wai don kukan ba Zama dole ba Aa, ta gaji da kukan ne saboda Bai da amfani a gareta domin bakin tabon da ke jikin ta ba zai taba gogewa ba. Hakika ko wani...
Highest ranking:#1 in #hausa 12 nov,2021 to date. Guguwar Zamani labarine mai ban tausayi da sanya idanuwa zubar hawaye,mai dauke da nagartacciyar kauna dakuma chakwakiyar rayuwa,bance wannan tafiyar tafi saura ba,amma baza kuyi danasanin bin tafiyar ba...barkanku da shigowa labarin Guguwar Zamani.
Muguwar k'iyayya mai cike da nuna bambad'anci a tsakanin wasu al'ummah,azabtarwa ba tare da dalili ba,had'e kuma da nuna zallar k'auna.
labari ne akan hassada keta da....... Ku biyoni dan jin abinda zai faru cikin littafin
Yanayi neh na damuna duk da kuwa ruwan ba wai ya zauna sosai bane amma had'ari neh b'akin kirin a garin kaman meh, sauri sauri takeyi gudun kar ruwa ya sauko ya risketa a wurin dan idan har ruwa ya taba toh tasan tabbas sai ta k'wanta............
Kamar ni Daddy wancan tsohon zai yi tunanin hadani aure da wancan yar kauyen, banza , shashashan, kwaila,bokanniya ,hatsabibiya,low class,poshless,kaxama,wawiya ,kuma wanda batasan ciwon kanta ba A tsawace daddyn sa yace kai meyasa baka da hankali ne yar tawa kake fadawa haka, kokuwa umarnin mahaifin nawa n...
"Babu wata mace da nake son kasancewa da ita bayan ke Boobah. Babu macen da zan iya rayuwar aure koma-bayanki. Ki amince ki share mini hawayena, na yi alkawarin share miki naki hawayen, na baya, na yanzu, da kuma na gaba wanda ba na ma fatansu, zan kokarta yaki da su ta yadda za su nisance ki, ke da hawaye sai dai na...