ALKAWARIN MU
Labari mai cik'e da Zazzafar Soyayya tausayi Romacing nadama tare da darasin Rayuwa
soyayya, kiyayya, hargitzi gamida cin amana ga sakarchi, khairat tayi ma rayuwarta illah da zatayi dana sani anan gaba,
"Ruqayyah yaushe kika fara tumbi ke da ko me kika ci cikin ki baya tab'a dagawa?" Baki Ruqayyah ta bud'e tana dariya take fad'in "wallahi ummah na fara tumbi,ba ki ga har k'iba na k'araba?" "Abunda na gani kenan shi yasa nake tambayarki" "Uhmmmm! Ummah kenan wallahi babu komai,murmushi Ummah tayi lokacin...
Labari ne daya kunshi masarautu biyu; Masarautar Katsina, wacce take cikin Nigeria da kuma Masarautar Damagaran, wacce take cikin Kasar Niger. Labarin yayi duba ne da rayuwar Yarima Bilal, wanda rashin magana da miskilanci ya kanja ya shiga tarun matsaloli, wanda hakan yake haifar mashi da auren Zeenah Kabir Muhammad...
Aisha Bilal is 22years old. She has been in love with Sulaiman, and they planned on getting married only for him not to show up on their wedding day, yes he DITCHED her on the freaking wedding day. Her parents then married her off to her cousin, Hamad Mukhtar Saeed, who is an introvert and not very fond of Aisha. W...
LAYLERH MALEEK wani buri ne dake tafiya azuƙatan mutane guda biyu, SOYAYYA wata ginshiƙine acikin rayuwarsu. Idan zuciyarta na bugawa lallai tabbas nasa ma takan motsawa, tunani da buri duk sun tafine akan abu ɗaya. abunda kakeso ko abunda zuciya keso. abu biyu ke wahalar da zuƙatan SOYAYYA da kuma ƘADDARA.
Hattara dai iyaye masu barin ƴaƴa kuna tafiya aiki maiyasa wasu matan suka fi bawa aikinsu muhimmanci fiye da iyalansu read This novel labarine wadda ya faru a gaske ba kage bane, labarine mai tsuma zuciyar mai karatu da sauraro .....
labarinl ne daya faru akan yarinya qarama Mai qarancin shekaru da Wanda ahalin da Suka wadata zuciyarsu da son zuciya da kwadayi
Ba son ko wano uba bane samun balagurbi acikin ahalinsa, sai dai sau da dama ALLAH kan jarrabi bayinsa ta hanyoyi da dama. Duk da kasancewarsa babban Malami agarin hakan bai hana ya samu ta waya wajan gaza daqusar da mutum ɗaya tilo acikin ahalin sa ba. "Tabbas HAFSA zakka ce, daban take acikin yara na. Ni kuma itace...
Shin wani irin kallo kake yiwa masoya biyu wad'anda akwai tazarar shekaru tsakaninsu, musamman ma in aka ce Macen ta fi Namijin yawan shekaru? Tayi wuff dashi, ko Tsoho yayi wuff da yarinya. To ga labarin wani matashin saurayi mai farin jinin 'yan mata amma shi hankalinsa kwata-kwata ba ya kansu dalilin tun asalin fa...
'yan biyu ne masu tsananin kama ďaya masu mabambanta halaye. Maryam ta kasance miskila marar ďaukar raini, yayinda Mariya ta kasance mai son mutane da saurin sabo, tana da saurin fushi amma kuma tana da saurin sauka. Imran yaya ne a wurin Maryam da Mariya haka nan kuma daďaďďan saurayi a wurin Maryam wanda suka yiwa...
Kallon kitse ba litaffina bane na marubuciyar nan ne Halima Abdullahi k/mashi
ASSALAM ALAIKUM! NAGODE SOSAI DA KUKA DUBA WANNAN LABARI FATAN ZAKU ILMANTU .WANNAN SHINE LITTAFI NA NA 4. LABARIN NAN MAI SUNA "KWARKWARAR SARKI MATAR YARIMA CE" YARIMAN MA ME JIRAN GADO. TABBAS DA ANJI WANNAN ANSAN BA KARAMIN MAGANA BANE DAN KUWA SARKI YACE A KASHE YARIMA.. TA YAYA ZA'AYI UBA DA DA SU KASANCE DA M...
ldan YARDAR KA tayi yawa akan mutane, to kamar ka basu lasisin kwaye maka baya ne. Awanan duniyar tamu da son kai yayi yawa, cin amana ta zama ruwan dare, ka yarda da mutum yaci amanar ka, ɗan uwa ya tsani ɗan uwan sa saboda wata ɗaukaka ta duniya. Wanan shi ne ga janyo ƙin yarda da kowa arayuwar AHMAD NASIR, zuciyar...
Labarin ruguntsumin gidan *MATA TARA* gidan da tarbiyya tai karanci, Hassada, Makirci, Tuggu, Sihiri. Gidan da rashin daraja ke arha.. Gefe d'aya kuma tacacciyar kauna ce mai sanyaya ruhi marar sirke.Mai dauke da labarin BATOUL! Yarinya mai tarbiyya da kwazo. Shin wa zata aura HAYSAM wanda ta rena shekarun sa be kai...
Zanen ƙaddaransa yana cikin zuciyarta, kamar yanda zanen nata ƙaddan ke cikin tasa zuciyar. Idan zuciyoyi suka haɗe waje guda akan samu wata irin zazzafan ƙauna. Ako da yaushe jinsa yake kamar wani baƙon halitta, RAUNI DAMUWA sune abun da sukayi tasiri wajen cika rayuwarsa, yasani kowani bawa da irin tasa ƙaddaran Amm...
Anwar Bankudi, the Handsome Young Millionaire ke zagaye da matan Aure uku, kowacce da salon halinta da matakin matsayinta a zuciyarsa. Shin wacece Tauraruwarsa? Rayuwar gidan Bahaushe mai cike da sark'akiya had'e da zallan zaman aurenmu a yau.
Labarin mai nuni da muhimmancin biyayya ga iyaye, gujema son zuciya, soyayya, zuminci, tare da cakwakiya tsakanin yaya da ƙanwa akan son abu guda.
Labari mai taɓa zuciya, cakwakiya, darajar ɗiya mace, cin amanar ƙasa, kishi, makirci, soyayya.
Labarin cakwakiya dake tafe da tacacciyar kauna marar gauraye ta zukata hudu; SHAMSUDDEN DA ALIYA ga kuma SAHAL DA FA'IZAH... 💕Kowanne yana son masoyin dan uwan sa. Wai cakwakiya🤭shin ya ruguntsumin zai karkare???
"Don ubanki wanki dana barmiki kimin shine kika kiyimin Kika zauna kika rungume wannan shegiyar d'iyar taki wallahi koki aje ta ko kuma yanzu jikin ki ya gayamiki nafada miki banza..." Fuskar jike da hawaye ta d'ago ta kalleshi cikin kyarmar murya tafara Magana Haba! Noor...marin dataji a fuskar ta ne yasa bata Ida f...
Labarine akan wata yarinya da brother dinta da uncle dinsu ya karbe musu gadon da mahaifin su ya bar musu sae kuma daga baya beat frnd din Abban nasu daya gano komae ya Kae Kara kotu aka karbar musu hakkin su sae daga baya suka koma gidan shi da zama At last za'a. hada auren safa da safwaan yaron best friend din Abba...
WAYE NE? Labarin wata zuri'a guda biyu wad'an da suka sha gwagwarmaya akan wani b'oyayyan sirri daya shige masu duhu wanda yasa su fuskantar k'uncin rayuwa kuma suka kasa fahimtar wanda ya aikata masu hakan. .
#paid Sunanta Munubiya An saka mata sunan mata ba don ana tunanin ita cikakkiyar mace ba ce.. An saka ma ta sunan ba don ana tunanin wataran ba zata girma ta zama namiji ba.. An saka ma ta ne domin ana bukatar ta gaji mai sunan.. Zan baku labarin 'yar mace 'Yar da ta ci sunan uwarta 'Yar da ko musulunci bai bata uba...
DUNIYA DA ZAMANI Na SophieG Na sadaukar da wannan littafin gabadayansa gareki yaya ta gari,er uwa me albarka da amfani,masoyiya me hakuri da fahimta Bilkisu galadanchi ina rokon Allah daya kauda idon makiya daga kanmu yabamu hakurin daukar kaddararsa aduk yanayin data zomana. Ina rokon masoyana masu karanta li...
Labarin wasu 'yan biyu wanda ba'kar 'kaddara ta fad'a musu har aka rasa ran d'aya bayan fyad'e mai muni data fuskanta
haduwace ta bazata inda yayi mata rashin mutumci batare da yasan ko ita waceceba. itama takasance bata barin kota kwana inda ta nuna masa ruwa ba sa'an kwando bane.... Yaci Alwashin Aurenta tare da daukar fansar CI mishi fuska da tayi a bainan nassi kubiyoni domin jin yanda zata kasance tsakanin zahra da Abdurrahim.
ƊAN AMANA... Labari ne a dunkule sanin sirrin warwaransa sai an shiga daga ciki.... Akwai kyayawar Hikaya.
wanna litafi me suna GYARAKANKI litafine da zai kawomiki magunguna da Suka kasance masu kyau da inganci Wanda Suka kunshi abubuwa kamar haka. Gyaran jiki wande yashifi bangaren kamshi da gyaran fuska d gyaran gashi da dai sauran su. Bangare nabiyu Kuma yashifi bangaren ni'ima na mata matsi magunguna masu inaga...