HANGEN DALA ba shiga birni ba
TSUMAGIYAR KAN HANYACE,KAMA DAGA MATAN AURE ZUWA 'YAMMATA
A firgice ya mik'e daga inda yake zaune, yana kallon sauran abokanan nasa fuska cike da hawaye idonsa yayi ja sosai Buga kansa ya fara yi ajikin bango yana ihu yana cewa " sun kashe min kowa bani da kowa yanzu, zaman dirshan yayi a k'asa, yana ihu yana yarfa hannunsa, zumbur ya mik'e ya nufi fridge ya d'auko robar ru...
Rayuwar matasa Sharhi:- Wannan littafi nawa ƙiƙirarre ne, kashi ashirin cikin ɗari, ko ma ince bai kai ba shine gaskiya, kuma akansa na ƙirƙiri labarina. Mas'alar da na ɗauko a yau mas'ala ce mai girma, hakan yasa na ƙirƙiri duk wani SUNAN da na gina labarin a kai, kamar sunan makaranta, sunan kamfani da ma sunayen ja...
#9 in romance on 05/09/2016 "Wai ina son ki fada min, me yake damun ki ne, da za ki haddasa irin wannan fitina, sannan ki zauna lafiya, kamar ba abinda ya faru?" Dubansa ta yi a sanyaye, sannan ta-ce. "Ina da dalilina." "Wane irin dalili ne, zai sa ki na ji, ki na gani auren iyayenki ya mutu? Idan banda irin gurguwar...
Jawahir yarinya ce 'yar kimanin shekara sha takwas wacce take tsananin son mahaifinta kwatankwacin yanda take kin mahaifiyarta. Bata shakkar nuna soyayyarta ga mahaifinta a gaban kowa ciki kuwa harda mahaifiyarta dukda tanada masaniyar cewar mahaifanta sun dade da rabuwa. Zata zauna hannun matar uba wacce zata gana...
KALUBALE GARE KU IYAYEN YAN MAZA.A KULLUM NAMIJI YANA EXPECTING MATAR SHI TA ZAMA 100%PERFECT TO HIM AMMA KUMA HAKAN BA MAI YIWUWA BANE BA SBD RAUNI IRIN NA DAN ADAM. A GARIN SON MATA SU ZAMA 100%PERFECT SAI SU KUMA WASU MATAN SUKA TA SO DA WANI TUNANI NA DABAN.WATA NA GANIN MAZA SUN CIKA ZALUNCI,WATA KUMA GANI TAKE...
labarine akan zuriyar fulani masu gaba tsakaninsu da Tsananta yaki. kowane bangare daga cikin bangarorin biyu so yake ya mallaki wannan lardi ya zamo shine Babban sarki cikin zuriyar tasu. sa'ili ya zamo Jan ragamar masarautun guda biyu. wannnan ne yasa gaba da hassada ta shiga tsakaninsu gasu dai duk zuriya daya n...
Labari ne akan illar da zama da miji mazinaci take haifarwa da illar da ake samu daga mijin da ke ciyar da iyalinsa da haramun wane irin zaman ya'ya ya kamata mace tayi wane ne bai kamata ba.Wane bakin ciki mata ke fuskanta akan zaman Ya'ya.Labari ne akan yadda Maza suke amfani da ya'ya wurin kuntata ma mace mutane su...
Banko kofar dakin ta yi a fusace,dole yau ayi wacce za a yi a kare tsaknin ta da shi,hakimce a zaune ta same shi ya bama kofa baya daga shi sai boxers,ba riga sai karfaffn jikin sa d ke a murde,macbook pro na a gaba shi abnda ta hango a ciki screen ne ya sa ta tsaya wa cik,tana zaro idanu jiki na rawa a firgice,video...
Tarin Ƴan Jaridu ne ke gewaye da Ƴan Sandan da suke a tsaitsaye a bakin katafaren gate na Luxury Hotel ɗin da ke birnin Maiduguri, gaba ɗaya Ƴan Jaridun sun gama hargitsa ilahirin wajen da hayaniyar su ta watsa labaran ji-da-gani kai-tsaye a ƙafafan yaɗa labarai. Daga cikin harabar Hotel ɗin kuwa, Sufeta Hassan ne da...
Littafin KASAITA littafi ne dake dauke da labarin SARAUTA, Wanda shi Yareema NASEER ya Shiga kalubale dayawa na rayuwa a dalilin sarauta, a gefe guda kuwa ya fada makauniyar soyayyar ta batare daya ankare ba, dukda yanada wata masoyiyar a gefe wacce yake ganin itace sarauniyar birnin zuciyar sa sai gashi zancen yasha...
Ina zai ganta? Ya kamu da sonta a lkcn da be taba sanin wacece ita ba, Yana kaunar ta a lkcn da besan ya kamannin ta yake ba, bazai iya Furta takamaimai shaidar dazai gane itace muradin zuciyar sa ba, Sai wata 'yar tawada Karama daya gani Akan saitin kirjin ta lkcn data sunkuya zata taimakeshi Yana cikin halin Maye, Y...
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin komai ba? Fyade, kisan kai tamkar kiyashi. Babu abin da littafin Wata Shari'a bai kunsa ba. Ku shigo daga ciki a yi tare da ku. Ku biyo Amrah a cikin la...
Sai da na kyakyace ko waccen su tayi muii da bakin ta alamun bacci yadan fara satar su Ni kuma sun barni da haushin su a rai. Na sauko daga saman gadon a zuciye da niyyar barin dakin tun da an bata man rai, sai jin nayi Kaka na fadin "Ina za ki tantiriya a cikin wannan daren?". a daidai wannan lokacin...
Labari ne da yake cike da abubuwan al'ajabi, wadda yake faru a wannan zamani, Allah ya karaimu da ga fad'awa tarkon shed'an ameen,Ku biyoni dan jin labarin dallah-dallah
Yarinya banda karuwanci batada aiki akoda yaushe saitasa anzage A.Y family wlh wlh indai aka tafida Hilwana h kano saida kunemi wani gida Ba gidana Ba sabida bazaiyi kutafi da ita ta kara bata mana sunna Ba Dan bawanda baisan ita karuwa bace saidai kubarta da kakarta da tunda itane tabatata Sai ta zauna suci gaba daga...
Labarin Matar Uba akan mahaifi yace da yaran ta wanda tun da ranta abokiyar zaman bata nuna tana kaunarta da yaran ta har Allah ya karbi abinsa nan kuma Matar Uban ta cigaba da duk abinda ranta yake so bata tunanin wani abu