FUREN TUMFAFIYA
Duk zakaran da Allah ya nufa da cara..... Tafiyar mai tsaho ce, kuma cike take da qalubalen rayuwa iri iri, sanin kanku ne ruwa da Wuta basa haduwa, haka ma haske da duhu dole sai daya ya rinjayi daya, kwatsam sai qaddarar aure ta fada ma USTAX HABIB SAID MAI KAMSHI sannan nen Malamin addini kuma Dr boko, matashi mai...