💖DR MUHSEEN 💖 (Complete)
Babban family ne mai cike da kyawawan Fulani masu asali,sai dai kash suna tsaka da jin dadi wata mummunar ƙaddara ta fado cikin rayuwarsu,wacce ta wargaza tsakaninsu,suka yi bankwana da farinciki. Dr ne kuma SOJA duk yadda suka kai ga rashin jituwa ashe akwai soyayya mai karfi a tsakaninsu wacce tana cikin zanen...