Fikrawriters Stories

Refine by tag:

3 Stories

RAYUWA DA GIƁI by BatulMamman17
RAYUWA DA GIƁIby BatulMamman17
Rashi ba shi kaɗai yake samar da giɓi a rayuwa ba. Wani yana doron ƙasa amma dalilai kan sa wanzuwarsa ta kasa amfanar da makusantansa. Me zai faru da rayuwar ƴaƴan da s...
NADIYA! by jeeedorhh
NADIYA!by Jeedderh Lawals
'Ta dan juya kanta cike da mamaki, tace, "Daddynka kuma? wanene shi?" Yace, "Habib Abdullahi Makama?!" cikin sigar tambaya. Jin sunanshi kadai ma sai...
Completed
KAUTHAR!!  by jeeedorhh
KAUTHAR!! by Jeedderh Lawals
Yadda ya daga kai yana kallonta ne yasa ta shiga taitayinta babu shiri. Ya fara dumfararta gadan-gadan, kamar wanda yake shirin cinyeta danyarta. Duk dauriyarta kasawa t...