part 45&461

3.2K 72 0
                                    

🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻
          *BARIKI*
     _Auren Soja_
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

Written by FENERH

*Dedicated to*
Fiddausi mainasara feby

*Addu a agareku tareda dumbin godiya zuwa ga fan's din BARIKI Auren Soja ina matukar jinjinawq kokarin ku na bani goyon baya ta hanyar zafafan Addu oin ku   ina matukar godiya Allah ya  karo kauna mai yawa masoya*

45&46

Ja da baya tayi tareda fitoda kyawawan idanun ta "please mana MUHM'D Meye haka don girman Allah a gidan mu kake shirin jamun wani Abin kunyar bayan Wanda Kayi a baya?  Fisgota yayi cikin karfi "come on my friend karki bata min lokaci harsu baba su dawo,  wurgata kawai yayi kan katifar batareda ya bata damar kuma furta komai ba ya hade bakin su tuni na gudu nabar dakin ganin da gaske yi zaiyi a cikin gidan surukai,


Saida ya murjeta na minti talatin kafin ya barta ya koma gefe yana maida numfashi tareda riko hannun ta cike da gamsuwa ya bata kiss itadai  kallon shi tayi tareda cewa "tunda Kayi son ranka ka tashi kamayar da kayan ka kafita don Allah kafin mama ko su baba sudawo,  "munyi son ranmu dai baby kema fa kinaso banason gulma    kitashi muje muyi wanka kafin intafi,  zabura tayi tana mai wani irin kallo "in wasa kakeyi kadaina please katashi don Allah,  "kinsan dai banason zama da najasa ko kaje gida Kayi wanka nidai katashi ta mike tareda janyo zanin gadon ta domin  rufe jikinta ya fisge tareda zubawa kirjinta ido "kinsan banason kina min boyon kayana ko Meye na rufe min jikin ki bayan har ciki na shiga nayi iyo, 

Itadai  kokarin take taga yatashi kafin yakaita ga kunya  kayan shi ta mikamai ya tashi zaune tareda  zuba ma jikinshi da ya baci da sparm ido,  ya yatsine fuska,  "kizo ki goge min wannan Abin baby,  yafada yana mata wani irin salon kallo,  batada da zabi don haka towel dinta ta janyo tareda gogemai yana runtse idanun shi "Allah ban koshiba baby zan dawo da dare in kara kafin in  tafi gobe,  Kinga zanyi kewarki fa sosai zanyi sati kafin inshigo ko sati biyu,   idan nadawo zaki tare gidana so you have to be ready baby kinsan  waye mijinki me yasa zaki daga hankalin ki akan wata y'ar iska no matter what kece matata kece na Aura su bakya ganin bakin ciki suke miki,  and so what idan Kinga wata da ciki tace nawa ne baki yarda da mijinkiba baby that's why, 

"any way nasan dama kallon d'an iska mai kwaso mata kike min ko yes inada Y'an mata Kala Kala Wasu ni keneman su Wasu suke nema na and don't blame me for that  kaddara tace hakan but believe in me duk Abinda nayi baya I want repeat it again insha Allah,   Amma inaso kizama strong woman  be like a soldier wife ki zama jaruma yanda nasanki now you are weak because of my love,  yafada yana janyota dakyau zuwa jikinshi, 
Zaki fara koyan mota fa na sa ayi miki booking a driving school don haka zan Ajiye miki driver  da zai rika kaiki banason matana a motar haya,  "wait a minutes a me kika dawo gida jiya?  Yafada tareda zuba mata ido cike da tuhuma,  "mashin ta fada kai tsaye,  ya bata rai tareda mata mugun kallon da bai taba yimata shiba,  "matana a bayan wani kato how dare you  yanzu haka kika hau bayan wani kazaki kirjinki na gogar. bayan shi kina matsayin matata, impact let me make it clear to you daga yau idan zaki fita idan baki iya mota ba ki jira duk inda driver yake yazo in ba hakaba Allah bazan yafe miki ba,  ya fada cike da kishi tareda rufewar idanu ya zura kayanshi ya fita, 

Bayan shi tabi da kallo tareda yin dariya ya mugun bata dariya waishi kishi, saurin zura katon hijabi tayi tareda fita ta hada ruwan wanka cikin sauri ta tsalkake jikinta   ta fito tana mai fitarda wani irin Annuri a fuskar ta "I love that shameless man,  ta yi sa a har ya fita mama bata tashiba cikin sauri ta fara kokarin shirya musu lunch,

Shi kuwa yana fita ya haduda Ahmad ya dawo yace yaje ya kaishi gida yayi wanka kafin su koma office,   kallon mamaki Ahmad yabishi dashi  kallo ba halin tanbaya lallai in har Abinda yake tunani yafaru to Oga karshe ne a duniyanci,    tare ya tafi da d'an shi Shima domin gwara Shima ya dana rashin kunyar don yana bukatar d'an shi a kusa dashi,  saidai mama ta shafa taji shiru,

         _*BARIKI*_ 👨‍✈ _Auren soja_👨‍✈   Where stories live. Discover now