Wace Ta Dace Dani?

6 3 0
                                    

*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*

*WACE TA DACE DANI?*

*story n written by*
*Ummy Ontop*

5-6

* INDIA*


A nutse take takunta da wasu takaddu a hannunta ga k'aramar jakar ta a rataye, Dina! Dina!! batare data juya ba ta tsaya dan tasan mai kiranta, misha ta k'araso da sassarfa , ke haka akeyi daga cewa kijirani saikiyi tafiyar ki, cigaba sukayi da tafiya suna hira , dina ta yamutsa fuksa sannan tace ina zan tsaya jiranki da wannan shegen nawan naki , indai Abu na saurari ne karma a nemeki wallahi yacce kikasan baki da laka haka kike, kuma kinsan Sauri nake supervisor na yana ajirana yace fita zeyi daga skul din zuwa 12:pm kuma kinsan dakyar nasame lokacinshi yau koh ,kinga ta ina zan tsaya jiranki, hmmm ai dina naki da sauki nifa ina ganin mutuncin spvsor ki wallahi akan nawa bashida mutunci yaki barina nayi gaba kullum cikin gyara nake har ynxu fa a chapter 2 nake banje ko ina ba ga lokaci na tafiya. Allah ya doramu a Kansu dina ta fada misha ta amsa da amin, suna zuwa bakin office din malamin nasu Dina tayiwa misha sallama tashiga ita kuma misha ta wuce wajen nata malamin.


Nocking Dina tayi aka bata izinin shiga, cikin girmamawa ta gaishe ya amsa tare da bata izin zama , bayan ta zauna ta mikamai aikin nata ya karba yana dubawa , yayi mata iya gyran da zemata tare da tambayar dayayi niya du ta bashi amsa sannan ta karbi gyaranta ta bar office din

A bangaran misha ma hakane sedai yau tayi nasarar wuce wa batare da supervisor din ya wahalar da ita ba , cike da farinciki tabaro office din tare da karfin gwiwa. Cen kasan zuciyar ta tana cewa" da ace haka kake kullum ae danayi nisa a wannan project din amma ka tsaya kana iyayin jaraba dason nuna kai kasan mekakeyi mtwws.

Kamar wanda suka hada baki tare suka fito inda suka rabu nan suka hade , dariya misha tayi tace kin fito kenan eh wallahi cewar dina mtsww kiji dan iskanci kinga uban gyaran dayayim kuwa , misha ta tillike da dariya tace" inaga yau chanje akayi naki yadawo nawa , nawa kuma yadawo naki ,sakeke Dina tayi tana kalon misha tare dacewa me kike nufi , yau Allah ya dorani kan nawa supervisor din yanxu nagama mitar wulakancinsh kinga kamar wanda aka fadamai yau bai tsaya wannan shegen kakalan nashi ba koh gyara beyimun ba , uhm tou Allah ya doramu a Kansu muje cafeteria musamu wani Abu muci yunwa nakeji Dina ta fada tana yatsuna fuska.



Malt Dina tasa aka kawo mata da snacks haka itama misha da ruwa mei sanyi suka zauna sukaci suka koshi , bayan sun gama suna zaune basu bar wajen ba Dina tadauko wayar ta tadan kunne data rabon data hau social media da sunan chat harta manta kawai taji tana sha'awar tashiga shafinta na Facebook ,

Tana shiga tana scrolling harta wuce ta dawo baya ganin wani hadadden gaye datayi ya dauki hankalinta cikin lokaci kadan duda fuskarshi ba abuse take ba duka iyaka idanunshi kadai kake iya gani amma ahakama ya burgeta , smiling tayi kawai ta danna mai frnd rqst ,

Muryar misha ce ta dakartar da ita daga abunda take , kitashi muje musan abunyi ki ajiye wayar nan sonake naje na Dora daga inda na tsaya a project dina na k'agu na gama Nasan inda dare yamun wallahi . Dina tayi smiling tace " muje".



********


Wacece Dina?





Fatima Ibrahim Muhammad shine asalin sunant, da Dina kowa ke kiranta du wanda yasanta da sunan ya santa, Yace ga Ibrahim Muhammad da Rahama Abdul,  mahaifinta dan kasuwa ne babba kowa yasan shi sabida yayi suna a kasuwanci acikin k'asar Nigeria da ketare, Fatima twns ce sedai tun a wajen haihuwansu aka rasa dayan dan uwan nata itun wanna lokacin mahaifiyarta bata sake haihuwa ba sabida matsalar data samu na fibroid wanda yajanyo da aka mata tiyata likita ya shaida mata sedai a hada da mahaifar a cire idan ma ba'a cire ba zaisake dawo wa ne haka ba yanda sukaso aka cire wannan dalilin yasa mahaifiyar Dina bata sake haihuwa ba , Dina ce kadai yah daya tilo a wajen su, sun dauki soyayyar duniya sun Dora mata , mahaifinta zai kashe ko nawa ne dan farincikin ta hka zalika mahaifiyar ta basason damuwar ta ,Tunda tagama primary skul tabar k'asar a India tayi karatun ta secondary da jami'a sabida tsananin son indiya datakeyi tana yarinya yasa iyayenta suka kaita cen karatu a gidan abokinshi take tare da yaran gidan suke zuwa makaranta kafin daga bisani sukoma gida Nigeria alokacin kuma Dina tazama budurwa tagama secondary school tashiga university saita kama gida itada abokiyar karatun ta Misha.

Dina tanada hanki , nutsuwa tsantsar addini a zuciyar ta lokacin tana k'arama gidan abokin baban ta sunsamu horo mai tsanani bangaran addini da ilimin islamiyaa wanda abun yashiga zuciyarta sosai,

Yarinya ce ma nutsuwa da kamun kai wanda a makarantar tasuma kowa yashedeta da haka, tana final year nata a makaranta na Bsc medicine

Dina batada saurayi ko daya ita karatun ta tasa agaba har ilokacin nan bata samu wanda yashiga koh yakwanta mata a zuciya ba .


Wannan kenan

*******


Kwanaki sunataja anshafe sati biyu, indah soyayyar Damir nakuma nisa a zuciyar lamis ta dukufa nemanshi a kullum saitaje wajen dasuka hadu tayi xaman jira ko Allah zaisa yadawo ko zasu hadu amma babu alamunshi babu labarin shi, haka zalika shima Bangaran Damir yakasa gane kanshi akan lamis yarasa mai zuciyarshi take nufi akan lamis da tsananin tunanin ta ya addabi zuciyarshi saita samu mahad yake shedamai halin da ake ciki , mahad yayi dariya yace" mutumina ka harbu kenanda soyayyar yarinyar nan kuma kana cin xalin zuciyar ka tunda ka hanata zuwa ta bayyana abunda ke damunta, hmm Dr kenan banda abunka tayaya zan bayyana bayan na tafka kuskure a farko ban tsaya na saurareta yacce ya kamata ba ban tsaya na tambaye ta koda sunan ta ba, ta ina zan hadu da ita bare harna zayyana mata sirrin zuciya ta yanzu, ai abune Mai sauki wannan saidai idan bakaso ba , Damir yayi shiru ya tsurawa mahad ido cike da alamun tambaya a fuskarshi, nunfashi ya sauke kafin yace" mai kake nufi tayaya kenan hakan zai faru Dr?" Yayi tambayar yana tsurawa Dr ido da zakuwar jin abunda Dr mahad zecemai.
Dr mahad ya nisa yace" ba a Makaranta kuka hadu da ita ba? Kwarai kuwa Cewar Damir, touh ai nan zaka koma inda kuka hadu ko za'a dace saiku sake haduwa a karo na biyu, Gaskiya abokina ka kawo shawara kuma fa kasan Allah tunanin nan Sam baizomin ba , wani hanzari ba gudu ba idan ba a makarantar take ba fah , bazeyiwu ace ba amakaran tar take ba daga yanayin yacce kabani labarin yana nuna a skul din take kaidai ka jarra ba, Damir yace" badan yanzu magrib yakusa ba da yanzu ba abunda zai hanani zuwa, Dr mahad yasa dariya sannan yadora da " lallai abokina ka harbu dayawa idan kayi hakuri yauda gobe du daya ne idan bani da aiki dayawa gibon saina rakaka , bakomai nagode da shawara ka mutumina sukasa dariya a tare sannan sukai sallama kowa yayi hanyar gida.





Maimunatooh

WACE TA DACE DANIWhere stories live. Discover now