WACE TA DACE DANI

1 1 0
                                    

*WACE TA DACE DANI?*



*story n written by*
*Ummy Ontop*





Wattpad @UmmyOntop



*_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*









*Pg 40*

                         *End*




Kowa a wajen kuka yake mutuwar Dina ta girgiza mutane, Dady kam tunda aka fada mishi mutuwar Dina ya yanki jiki ya fadi shima ,momy hankalinta yasake tashe kuka take da iya karfinta , haba dadyn Dina kai dinma mutuwa zakayi? Yazakumin haka Ku mutu lokaci daya Ku barni Ammi ce take bata hakuri,

Dr mahad ma kuka yake kamar ranshi ze fita mutuwar Dina ta doki zuciyarshi sedayaji ze tadawa kanshi ciwo sannan ya sarara da kukan yasha magani yaba kanshi salama.

Dakyar aka samu Dameer ya farka yanata kuka aka basu gawar Dina suka tafi da ita gida aka mata sitira aka kaita gidan ta na gaskiya, Dadyn Dina kuwa barin jikinshi ne ya mutu , kowa kuka yake abun tausayi, ga Twins nan kosassu dasu ga kyau kamarsu daya da uwarsu namijin ne yafi kama da mamanshi macen kamarta daya da ubanta ,



Haka akayi zaman makokin Dady yana gadon asibiti, sedayayi sati biyu acen aka sallamoshi , baya komai sedai atayar a kwantar rabin jikinshi ya mutu.

Hakarayuwa tayi ta tafiya Dina ta shafe wata guda da rasuwa amma babu wanda mutuwar Dina tasakar mishi zuciya,
Hassana da Hassan sun soma wayo kyansu yana kara bayyana, Gata kuwa ta ko
'Ina shansa sukeyi.



******





Dr mahad yana office yaji anyi nocking yabada izinin shigowa, Samara yagani , yayi saurin mik'ewa tsaye yana kallonta , yace " Samara ko?" Ka fadi daidia nice tafada tana murmushi tare da zama saman kujera, Kayi mamakin ganina ne? Yace kwarai kuwa

Nan tashiga bashi labari yacce akayi har tazo asibitin yanzu haka ita daya daga cikin ma'aikatan asibitinshi ne , Dameer ne ya fada mata zedau ma'aikata kuma shine yabani labarin komai game da rayuwarka,.
Asibitin ka da inda kake, shiyasa ina gama karatu ina dawowa nanemi aiki a anan kuma naci saA nasamu aikin. Sabida kai badan komai ba , haryau har gobe kaunar ka tana zuciyata Dr.


Nocking aka sakeyi tare da shigowa office din Dameer ne yashigo, zama yayi suka gaisa, Samara tamishi ta'aziyya , daganan suka taba hira ya tafi.




****




Bayan wata biyar




Samara tayi nasarar samun gurin zama a zuciyar Dr mahad Inda soyayya tasoma kulluwa a tsakani farinciki wajen Samara ba'a magana.

Bangaran Dameer kuwa yaranshi yadauka yatafi supermarket zemusu siyayya, duabunda suka tab'a ko yaga suna
Kallo duda jariraine ba magama suke na ze dauko yakawo kusa dasu ida yaga suna zillo suna mika hannu seyace sunaso saiya dauka musu , haka yayita jidan musu kayan wasa kala kala,



Koda yazo wajen biya kicibus yayi da lamis, kirjinshi yayi mummunan bugawa, itama tayi saurin zare gilashin idanunta takalleshi saitayi maza tabiya kudinta tadebi kayanta ta fita dasauri shima Sauri yayi ya biya yabi bayanta sedai ina harta hau abun hawa tayi gida.



Ranar daya koma gida kasa sukuni yayi yanata tunanin lamis , ita kuwa tana komawa gida ta shiga daki ta fashe da kuka.




Washe gari yashirya yatafi wajen lamis yaci sa'a tafito ya rika bata hakuri akan abunda ya faru amma sam taki hakura tace" malam idan ka gama surutunka zan tafi bamda lokacin ka, bata jira mezece ba tayi shigewa ta ciki , ta kira Naifa a waya ta fada mata abunda ke faruwa, haba kawata ai dakin saurareshi yanzu lokacin ki ne daze girbe abunda yamiki a baya, Lamis tace bangane ba , tou kibari sainazo zan ganae dake amma lallai idan yadawo kibashi hadinka kice kin yafe mai.daga haka sukayi sallama.



Shima yana komawa ya kira Dr mahad ya sanar mishi Dr ya kwashe komai game da lamis daya SANI ya fada mishi sannan yace damage kuma ba xata saurareka ba ka manta abunda kamata, Dameer yace kome take ina sonta ahaka Dr wlh inason Lamis so na gaskia nakemata kao shedani kasan kaddara ta rabani da ita.shikenan tunda kaji ka gani kanaso ahaka kasake komawa kabata hakuri ko zaka dace.


Haka kuwa akayi washe gari Dameer yakoma dakyar yasmau yashawo kan lamis tace ta hakura ta yafemishi .

Dadi wajen Dameer baA cewa komai yakwashe labarin mutuwar matarshi yabata yace ai yaran nan na rannan bashine data mutu tabari , nan tayi Amanna akan zata rikesu Amana kamar ita ta haifesu.


Haka sukaci gaba da soyayyar su babu bata lokacibayan wata uku aka musu aure.

Shikuma Dr mahad aka sa musu ranar aure shida Samara.









*Alhmdlhi yau nakawo karshen wannan littafi nawa , kuskuren danayi ina rokon ubangiji ya yafemin , abunda nayi na cigaba ubangiji yabani ladan, saikunjini a littafi na biyu yananan badadadewa ba zezomuku inshaAllah, gamai bukatar turomin sako domin gyara ko jinjina anemini ta wannan number 08168733182 , chat ko message kadai nagode*

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jan 31, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

WACE TA DACE DANIWhere stories live. Discover now