PAGE 1

102 16 0
                                    

🎡🎡ZUBAR HAWAYE NA🎡🎡

STORY AND WRITTEN BY

AISHA MA'ARUF(GIMBIYA AYSHU)

ELEGANT ONLINE WRITERS 📚

WHATPAD NAME
*AISHAMAARUF1

📚📚 PAID BOOK 📚📚

BISMILLAHIR RAHMANIN RAHIM.

*FREE PAGE*

PAGE 1

________________Tsauri take ta gama sharar da take taji mama ta kwala mata kira kafin ta amsa taji tana cewa"dan ubanki ba zaki yi tsauri ki gama ba,ko so kike yayi kwante,a shegiya mai suffan mayu",uffan bata ce ba taci gaba da sharanta,bayan ta gama ta kwashe ta kai bola ta dawo ta ijiye tsinsiyar da fakan ta dau bucket ta nufi rijiya ta debo ruwa ta zuba a roba,ta dau kwandon sabulu ta wuce bayi bayan ta fito ta shiga dakin ta ta shafa mai ta shirya chikin wani kodadden riga da skirt kalan sky blue da fari dadan rasin peach a jikin shi,tana gama sawa ta dauko hijab sky blue tasa,tana gama shiryawa ta fito tasa slipas taje tayi sallama a kofar dakin Mama tace"Mama".

Kai tsaye Mama tace"waye".

"Nasreen ce na gama Mama".

Gashi chan kusa da murhu je ki dauka na dubu daya ne a wurin kuma kisiyar duka,"in kika rago kinsan sauran.

Da toh kawai Nasreen ta amsa ta juya ta nufi wurin murhu ta dauki tiren da a ka sa abincin ta fita a gidan,daga nan bata zarce ko ina ba sai bakin kasuwa,in da take haduwa da abokan tallan ta,bayan ta kai ta sauke tiren ta nemi wuri ta zauna suka fara hira da kawar tata mai sunna maijidda tana hira tana siyar da abincin ta karfe biyar da rabi ta siyar da komai ta zauna jiran kawar ta ta gama siyar da nata Saura kadan,shida da kwata suka kama hanyyan gida tunda hanyya daya ne,ba Nasreen ta kai gida ba sai shida da rabi ta shiga bakin ta dauke da sallama,zaune ta sami Mama a tsakar gida tana girki.

Ina wuni Mama,"da ban wuni ba za ki ganni",ta fada tare da jan tsaki tace"ni ba wannan bane damuwa ta,kin siyar ko baki siyar ba?".

Jiki ba kwari tace"na siyar duka".

Shewa Mama tayi yace" Allah ya taimake ki yarinya da kinci na jaki".

Nasreen ba tace komai ba ta matso ta bata kudin dubu daya cif ba kari ba ragi,jiye tiren tayiva gaba da wurin murhu inda take wanke wanke ta shiga daki ta cire kayan jikin ta tayi daura kirji tasa baby hijab ta fito,ruwa ta ja a rijiya ta dau kwandon wanka ta shiga bayi ta wasa ruwa,bayan ta fito Mama tace"iyayen tsabta Wato kinje kinyi tanbadan ki kenan,I banga laifin ki ba gado kika yi,shegiya dangin mayu tsintatciyar mage"

Hawayen dake kokarin zubo mata ta hadiye ta nemi buta tayi alwala ta shige daki ta shafa mai ta nemi wani kaya tasa tayi sallah,bayan ta idar ta fito tsakar gidan ta zauna,tana sauraron hiran da suke da yan matan ta,suna cikin hiran salmanu ya shigo yana tafiya kaman wani dan daba,yana zuwa ko gaisuwa babu yace"Ladi sannu da gida,ba abinci ne?".


Akwai dan Albarka.

"Toh a samin gaskiya yunwa nake ji wlh".

"Toh,baki ji mai yayan ku yace ba?"

Jiki na rawa ta tashi ta shiga dan kitchen din su ta dauko kwano mai dan zurfi ta fito ta dauriye shi ta diba tuwo tasa,sannan ta zuba miya takai mai,ya amsa ya fara ci ko wanke hannu babu.

Sa'ade ce tace"kehhhhhh nima samin,tun kamin ta kawo taji  Lauratu ma tace samin nima".

Da  toh kawai ta amsa ta juya ta shiga kitchen ta dau kwano uku ta fito ta dauriye ta sama Sa'ade da Lauratu ta kai musu sannan ta dawo tasa ma Mama ta kai mata ta kara komawa kitchen ta dau plate tasa ma kanta dama ka'ida ne sai ansa ma kowa ake samata,ko tasa dan cewa suke su ba bayin ta bane sai dai ita ta zama baiwar su",abin nan na mata ciwo sossai amma babu yanda ta iya, bayan ta gama cin tuwo taje tayi sallah ta dawo ta hada kan kwanoni ta fara wanke wanke,Mama da yaranta na tsakar gida ko sallah ba'ayi ba, suna na suna surutun da baze anfane su ba, suna cikin hiran Baba ya shigo mama ta mai sannu dazuwa "yace yauwa" yaran duk suka gaishe shi ya amsa,mama tace"sa wa  Baba abinci".

Da toh kawai Nasreen ta amsa,tashi tayi  ta sa mai abinci ta kawo da ruwan wanke hannu da ruwan sha ta ajiye shi ta koma wurin wanke wanken ya,bayan ta gama ta kai kwandon kwanonin kitchen ta dawo ta share wurin ta koma ta zauna a kofar dakin ta tana tsauraren hirar da suke ita dai bata sa musu baki ba, ta fada tunani,ba su suka tashi a wurin ba sai sha daya dan babu halin tashi sai kowa ya tashi,daki ta shiga ta kakkabe dan katifar ta ta kwanta.

Abangaran salmanu bashi ya dawo ba sai 12 ya kulle kofar ya shiga dan akurkin dakin shi dake zaure ya kunna sigari yana busawa sai daya sha sanda uku Kafin ya kwanta bacci.

Washer gari tun karfe biyar ta tashi tayi sallah ta fara aikin ta,shara,kunna murhu wanke bayi har sharan dakin Mama ita keyi ta share ta gyra taje ta debo wake da shinkafa duk ta gyra su ta ijiye bayan wutan ya kama tasa tukunya ta zuba Ruwa bayan ya tafasa ta wanke wake ta zuba ta koma gefe ta zauna tana jiran su Mama su tashi,waken na nuna ta wanke shinkafan ta zuba tasa gishiri ta kulle tukunyyan,ta debo tattasai da tumatir da albasa.............................


COMMENT IS NEEDED

KU CIGABA DA BIN ALKALAMIN GIMBIYA AYSHU, DAN KARANTA CIGABAN LABARIN.


🎡🎡ZUBAR HAWAYE NA🎡🎡

❤❤❤LOVE AND DESTINY STORY❤❤❤

Ladi tace"Bazaki taba Auren mai kudi ba sai talaka, talakan ma tukuf Wanda sai kun wahala zaku samu abinci" "yarana ne kawai zasu Auri mai kudi"

Matsiyaciya mai kama da mayya, yar tsintarciyar mage " Ba abinda Nasreen keyi banda hawaye".................

Sai dai abin da mama bata sani ba shine in Allah ya kaddara abu bawa bai isa ya chanja shi ba.

Zuwan safwan rayuwan ta a matsayin dan talaka tukuf ya zeme mata Alkairi, dan ganin shi a haka da mama tayi ta zata ba dan kowa bane kuma ba komi ba face kaskan tance, talaka irin Wanda takesan Nasreen ta aura, ba batasan tayi kuskure ba ta kaita in da bataso............

Toh! Masu karatu ku biyo ni dan karanta wannan labarin.

Duk zaku sami wannan littatafan daga taku Gimbiya Ayshu marubuciyar "LAILAH" and now "ZUBAR HAWAYE NA" a farashi mai tsauki dan jin dadin ku.

Kada ku tsake a baku labari dan it gonna be like 🔥🔥🔥. Gamai buka tan littafan, the payment are as follow:

Daya:150
Biyu:250
Uku:350
Hudu:400
Biyar:500

In kina bukatan duka zaki biya daribiyar(500) ta wannan bankin:

Aisha Nura Murtala
GT bank
Account number
0623151889

Evidence of payment ta wannan number
08148360851

*NIHLAH
*IDAN ZUCIYA TAYI WAKE
*TUGGU BIYU
*ZUBAR HAWAYE NA
*MATA A YAU

Kar ku bari a baku labari, kuyi hanzarin siya dan ku nishadan tu.

Ga matsu turo kati kuma sai ku turo ta wannan lanban
09067211352.

Karku manta zafafa ne sai kunzo ❤❤❤

Ga mai bukatan ZUBAR HAWAYE NA. Ga

Account name
Aisha Ma'aruf
UBA
Account number
2245462427

Evidence of payment
08076119294

Ga mai bukatan NIHLAH. Ga Account number
2215749011
Name
Saratu kabir
UBA Bank

Evidence of payment
08148360851

Ga mai bukatan MATA A YAU. Ga Account name
Hafsat Yahaya
First Bank
Account number
3140418863

Evidence
07086037570

Ga mai bukatan IDAN ZUCIYA TAYI WAKE. Ga
Account name
Halima Nuru Murtala
ECO Bank
Account number
3090183528

Evidence

08120642542

Ga mai bukatan TUGGU BIYU. Ga
Account name
Aisha Idris Abdullahi
Wema Bank

Account number
0241707861

Evidence
09067967944

Kuyi hanzarin tsiya insha Allah zakuji dadin littattafan kuma zaku wa'azan tu, nishadan tu da dai tsauran su...........

Bye GIMBIYA AYSHU💞💞💞.

ZUBAR HAWAYE NAWhere stories live. Discover now