PAGE 3

28 13 0
                                    

🎡🎡ZUBAR HAWAYE NA🎡🎡

STORY AND WRITTEN BY

AISHA MA'ARUF (GIMBIYA AYSHU)

ELEGANT ONLINE WRITTERS📚

WHATPAD NAME
*AISHAMAARUF*

📚📚PAID BOOK 📚📚

* FREE PAGE*

PAGE 3

_____________________ina wuni inna, suka hada baki wurin gaishe ta, " lfy lau en Albarka ykk" "idon Nasreen ne ya tara hawaye, dan rabon da ace mata yar Albarka har ta manta" A tare suka amsa da lfy lau inna, Aisha tace inna mun dawo, "toh! Kuyi maza ku shirya just tafi kafin lokaci ya kure" a tare suka amsa da toh! "Nasreen tace nagode inna tana share hawayen da ya gangaro mata" dagowa inna tayi ta kalle ta saboda yanayin muryan ta da taji, Nasreen mai yasaki kuka? Mai aka miki? Na miki wani abu da baki so ne?, "Dukawa Nasreen tayi tana kuka mai cin rai, Aisha na ganin haka itama ta fara kuka, mai aka miki Nasreen? " na tuna da mamana" inna na jin haka sai da hawaye ya dan taru a idan ta, shanye shi tayi dan in ta bari ya zubo nasu zai karu, taso wa tayi daga inda take zaune ta nufi inda Nasreen je tsugunne, dagota tayi ta rungumeta tana bubbuga bayan ta alaman lallashi, kiyi hakuri Nasreen dukkan mai rai mamaci ne, kiyi hakuri Nasreen wata rana sai labari, ki dauke ni a matsayin maman ki, zaki iya? "Daga mata kai Nasreen tayi tana share hawayen ta,yauwa yan matana yi murmushi, murmushi Nasreen tayi har dimples din ta ya loba wushir yanta ya nuna, rungume inna tayi tana dariya, hannu biyu inna tasa ta rungumeta tana murmushi, da Aisha taga haka sai itama ta matso ta rungume inna suka sata tsakiya, toh! Kuje kuyi wanka KU shirya, Aisha ke kisa kayan da kika anso a wurin dinki ranan,zanzo in baki naki Nasreen, kuyi ku fito fah dan kuci abinci da sallah kafin kutafi, da toh! Duk suka amsa, Aisha ta rike hannun Nasreen ta jata zuwa dakin ta, Aisha ce ta fara shiga wanka, bayan ta fito ta hada ma Nasreen ruwa ta kai mata bayi da ruwa a buta Wanda zata yi alwala da shi,daki ta shiga da sallama, Nasreen je kiyi wanka, na kai miki ruwan wankan bayi har da na Alwala, da toh! Nasreen ta amsa mata, wurin kayan ta Aisha ta nufa ta dauko ma Nasreen hijab da zani ta bata, amsa tayi ta cire kayan jikin ta ta daura, tasa hijab, fita tayi a dakin ta nufi bayi bayan minti 15 ta fito da roba da buta a hannun ta, ajewa tayi a inda taga wani kwandan wanka sannan ta nufi dakin Aysha, tana cikin shafa mai inna tayi sallama, suka amsa kana ta shigo hannun ta rike da wani atanfan da kalan shi yai matsifan kyau. Nasreen ga kayan da zakisa nan, toh! Inna nagode Allah tsaka da Alkairi idan ta na taruwa da hawaye, dan rabonda tasa tsabon kaya har ta manta,sossai Nasreen taba inna tausayi, inna tace kar ki kara min godiya idan na baki abu, ki tsaki jikin ki dani,ki dauke ni a mastayin mahaifiyar ki ta jini, in kina da damuwa kizo ki gayamin,Allah ya miki Albarka, ya kareki da kukkan masu sharri,duk suka amsa da Ameen, mama tace ma Aysha ta biyo ta ta amshi abinci tana fita daga dakin, da toh! Aysha ta amsa tana tsaka hannun riganta, bayan ta gama sa kaya t nufi kitchen abinci da dauko a wani kwano mai dan kyau sa chokali biyu a ciki, takai daki ta ijiye, sannan ta kara dawowa ta dau wani jug da cup biyu sai goran ruwa ta wuce dashi daki, sun Nasreen tayi a shirts tace "yauwa zauna muci tsaura minti 24 muyi tsauri" zama Nasreen tayi suka ci abincin bayan sun gama Nasreen ta dau kwanonin da jug ta nufi kitchen dashi, Aysha na hanata amman taki sai da takai, dauko musu hijabin da zasu sa Aysha tayi ta ajiye Saman gado daidai nan Nasreen ta shigo, zo mu dan yi kwalliya, girgiza kai Nasreen tayi alamun bazata yi ba, mai yasa toh! Cewar Aysha, babu komai, kwalli kawai zan sa da man baki, toh! Shikenan tun da haka kikace, ta dauko ta mika mata, kwalin tafara tsakawa sannan man baki, duk da batayi kwalliya ba tai matsifan kyau, itako Aysha sai da ta dan shafa powder, tasa kwalli da man baki, tayi kyau sossai dan itama ba baya ba wurin kyau, shin fida mutsu sallaya Aysha tayi suka hau sukayi sallah, bayan sun idar suka ta shi Nasreen ta nade darduman, dai dai nan mama ta shigo tace kun gama dai ko, da ehhhh! Duk suka amsa, toh! Ku fito takalmin da zakusa yana dakina, ta juya ta bar kofan dakin, fitowa duk sukayi suka nufi dakin inna, a'a yaran inna kunyi kyau sossai ba kaman diyata Nasreen, murmushi Nasreen tayi tana boye fuskan ta, ga takalmin da zaku sa, ta ba kowa nashi, yauwa sai tafiya kohhh! Allah muku Albarka sai kun dawo, naira dari ta dauko ta mika mutsu karba Aysha tayi sukayi godiya, Nasreen har da Dukawa, murmushi inna tayi tace a dawo lfy, fita sukayi a gidan, mai makon subi cikin layi sai sukabi ta bayan layin su, gudun kar en gulma su ganta su je su fada ta shiga uku, tafiyan minti 10 sukayi, ko da suka isa mutane sun fara zuwa, shiga cikin makarantar sukayi direct ajin su suka nufa dayake ajin su daya, suna shiga ajin ya dau ihun ga Nasreen ga Nasreen, har rige- rigen zuwa wurin ta ake ita ko banda murmushi ba abinda take, tayi missing dinsu sossai dan rabon ta da islamiya tayi wata uku, zama sukayi suka fara hira, sai ga malamin su ya shigo dan yace su fito za'a fara, idon shi bai sauka a ko ina ba sai kan Nasreen, yace "wanake gani haka, Kodai gizo idona kemin" a'a mln, ina wuni, lfy lau ykk ya kwana dayawa, lfy lau mln, toh Ku fito, za'a fara, da toh! Malan duk en ajin suka amsa, fita yayi suka bishi a baya, nuna mutsu wurin da zasu zauna yayi sannan ya nufi harkan gaban shi, mai makarantar ne ya bude taron da addu'a yayi ma manyan bakin wurin barka da zuwa, sannan a ka fara taron, Aisha Muhammad Hussain(kawar Nasreen kenan) aka kira wurin ya dau kabbar, fitowa tayi da natsuwa a tare da ita, tafara karatu Al-Qur'ani, tanakaiwa inda zata tsaya tace" sadakallahul Azim" wurin ya dau ihun Allahu Akabar, ije speakern tayi ta nufi wurin zaman ta, mc ya fito yace attakbir aka amsa da Allahu Akbar, masha Allah malama Aisha mun gode da karatu, Allah yayiwa rayuwa Albarka, jama'an wurin suka amsa da Ameen, daliba ta gaba dazata rairo mana karatun Al- Qurani itace Nasreen Abubakar Muhammad, kabbara wurin ya dauka, "Nasreen na jin an kira sunan ta gaban ta ya fadi, toh mai yasa za'a sata bayan rabon ta da islamiya wata uku da suka wuce" kiran sunan ta aka kuma yi, da tsauri ta mike ta nufi wurin da ake tsayawa ayi karatu, sallama tayi sannan ta fadi sunan ta cikin zazzakan muryan ta kafin ta fara karatun, tana farawa wurin yayi tsit,in banda tsautin muryan ta da ake ji a speaker, sai da tayi karatun minti 15 kafin tace" sadakallahul Azim" wurin ya dau kabbara sossai, daganan aka fara kiran en walima, bayan duk sun gama karatu, aka kira first, second & third, first an bashi million biyu da kujeran makkah, second kuma million 1 da kujeran makkah, third kuma million daya aka bashi, sai kuma aka kira Aisha Muhammad Hussain, aka bata million biyu a check, sai Nasreen Abubakar Muhammad, "fitowa tayi jikin ta a tsanyaye Dan babu wanda zata iya ba ma kudin da zai kula dashi a gidan su" million uku aka bata a check, amsa tayi da hannu biyu tayi godiya, komawa wurin zamanta tayi ta zauna, "Aisha ina naki paper yake cewar Nasreen" gashi a hannuna yanzu ma zan kai ma baba gashi chan, tana nunama Nasreen inda yake, "nima in baki nawa ki ba baba ya ajemin" bari in mun tashi sai muje tare kinji, toh! Cewar Nasreen. Haka aka tashi taron da farin ciki, gurin baba duk suka nufa dan tare zasu koma gida yamma tayi, baba gashi cewar Aisha, "Nasreen ma tace baba nima ganawa tana mika mai" kallon ta yayi yace ki kai gida kinji yata, "Babu wanda zan bawa a gida, mama batasan nazo nan ba, kuma inna kai mata duka na zatayi"kallan ta baba yayi ya girgiza kai yace" Allah yayi ma rayuwan ki albarka ya kareki daga sharrin masharranta, Ameem baba, karban check din yayi yatsaka duka acikin Aljihun shi, basu suka isaba saida wuri yanda fara duhu, Nasreen bata yarda ta tafi gida ba, saboda kayan dake jikin ta, shiga duk sukayi da sallama baba ya dau buta yayi alwala dan anfara kiran sallah, kafin ya fita yace kuyi sallah fah Nasreen kuma Kiyi tsauri saboda kar aga kin dade, da toh duk suka amsa..............

COMMENT IS NEEDED

KU CIGABA DA BIN ALKALAMIN GIMBIYA AYSHU, DAN KARANTA CIGABAN LABARIN.

🎡🎡ZUBAR HAWAYE NA🎡🎡

❤❤❤LOVE AND DESTINY STORY❤❤❤

Ladi tace"Bazaki taba Auren mai kudi ba sai talaka, talakan ma tukuf Wanda sai kun wahala zaku samu abinci" "yarana ne kawai zasu Auri mai kudi"

Matsiyaciya mai kama da mayya, yar tsintarciyar mage " Ba abinda Nasreen keyi banda hawaye".................

Sai dai abin da mama bata sani ba shine in Allah ya kaddara abu bawa bai isa ya chanja shi ba.

Zuwan safwan rayuwan ta a matsayin dan talaka tukuf ya zeme mata Alkairi, dan ganin shi a haka da mama tayi ta zata ba dan kowa bane kuma ba komi ba face kaskan tance, talaka irin Wanda takesan Nasreen ta aura, ba batasan tayi kuskure ba ta kaita in da bataso............

Toh! Masu karatu ku biyo ni dan karanta wannan labarin.

Duk zaku sami wannan littatafan daga taku Gimbiya Ayshu marubuciyar "LAILAH" and now "ZUBAR HAWAYE NA" a farashi mai tsauki dan jin dadin ku.

Kada ku tsake a baku labari dan it gonna be like 🔥🔥🔥. Gamai buka tan littafan, the payment are as follow:

Daya:150
Biyu:250
Uku:350
Hudu:400
Biyar:500

In kina bukatan duka zaki biya daribiyar(500) ta wannan bankin:

Aisha Nura Murtala
GT bank
Account number
0623151889

Evidence of payment ta wannan number
08148360851

*NIHLAH
*IDAN ZUCIYA TAYI WAKE
*TUGGU BIYU
*ZUBAR HAWAYE NA
*MATA A YAU

Kar ku bari a baku labari, kuyi hanzarin siya dan ku nishadan tu.

Ga matsu turo kati kuma sai ku turo ta wannan lanban
09067211352.

Karku manta zafafa ne sai kunzo ❤❤❤

Ga mai bukatan ZUBAR HAWAYE NA. Ga

Account name
Zainab Yahaya
Fcmb
Account number
7410207015

Evidence of payment
08076119294

Ga mai bukatan NIHLAH. Ga Account number
2215749011
Name
Saratu kabir
UBA Bank

Evidence of payment
08148360851

Ga mai bukatan MATA A YAU. Ga Account name
Hafsat Yahaya
First Bank
Account number
3140418863

Evidence
07086037570

Ga mai bukatan IDAN ZUCIYA TAYI WAKE. Ga
Account name
Halima Nuru Murtala
ECO Bank
Account number
3090183528

Evidence

08120642542

Ga mai bukatan TUGGU BIYU. Ga
Account name
Aisha Idris Abdullahi
Wema Bank

Account number
0241707861

Evidence
09067967944

Kuyi hanzarin tsiya insha Allah zakuji dadin littattafan kuma zaku wa'azan tu, nishadan tu da dai tsauran su...........

Bye GIMBIYA AYSHU💞💞💞.

ZUBAR HAWAYE NAWhere stories live. Discover now