🌼🌼 ZUBAR HAWAYE NA🌼🌼
STORY AND WRITTEN BY
GIMBIYA AYSHU 💞💞💞
ELEGANT ONLINE WRITER'S 📚
PAID BOOK
END OF FREE PAGEA NAN NA KAWO KARSHEN FREE PAGES DINA, ALHAMDULLAH.
GA MAISON POST SAU DAYA A RANA ZATA/ZAKA BIYA 200
MASU SON POST SAU BIYU 400
COMPLETE NOVEL KUMA 500ACCOUNT NUMBER 2245462427
ACCOUNT NAME. AISHA MAARUF
WHATAPP NUMBER FOR EVIDENCE. 08076119294
BANK NAME UBAIN NAGAMA FREE PAGES ZAN BADA HUTUN KWANAN BIYU SABODA WA'INDA BASU BIYA BA SU SAMU SU BIYA DAN A TAFI TARE DUK WANDA BAI BIYA BA HAR MUKAYI NISA TOHH SAI DAI YA NAIMI COMPLETE.
ZAMU CIGABA DA POST INSHA ALLAH RANAR WEDNESDAY BAYAN FREE PAGES.
ALLAH YA BANI IKON GAMA LITTAFIN KAMAN YANDA YA BANI IKON GAMA FREE PAGES.AMEEEEEN.🤲🤲🤲.
BANYARDA A CHANJA MIN KOMI BA DAGA CIKIN RUBUTU NA.
PAGE 18/19
_____________________________ Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya inda yanzu an kwashi wata uku da batan Nasreen,da aka tabbatar da batan Nasreen wato Anty lauratu ta tabbatar ta bata sai da ta sha ruwa laida 10,daga baya ta fauwala ma Allah komi ta cigaba da Addu'an naiman mata tsari,makota ko masu Alhini nayi masu zugi nayi kowa da abinda yake cewa,wasu ko cewa sukayi mama ce ta kore ta wai dama ita ta kashe uwar ta, shine kuma yanzu ta kori diyar,"kumsan mutane sai a hankali kowa da abinda yake fada.
************************************
A yanzu Nasreen ta goge ta zama yar gari,yanzu tana da shekara 14 Amman kaman yar shekara 10 saboda matsalar data samu a kwakwalwar ta.
Tayi bul bul gashi dama tana da tsawo gashi tana da alaman zatayi kiba Amman sai Nan gaba.
A yanzu Nasreen na jss 2 third term,suna exam din promotion,
A yanzu turanci ya zauna a bakin Nasreen sossai,inda inta maka turanci sai ka zata wata yar kasan waje ce musamman in kanta ba Dankwali. Da yake fara ce mai kalan jaja,gata da gashi har baya,ga gashin da laushi.Zaune suke a parlor ita da Arif da dawowan shi daga office kenan yayi wanka shine ya shigo part din mummy ya iske Nasreen zaune a parlor ta tasa keyan tv tana kallo,Zama yayi a kan kujeran dake kallan nata,gaishe shi tayi ya amsa daga haka suka fara hira, tana yi tana kallo dan Nasreen ba dai kallo ba tayi respecting kallo ba kadan ba,most expecially indai movies,tunda suka gaisa ta maida hankalin ta kan tv, Arif ko yana kallo Amman rabi da kwatan hankalin shi nakan Nasreen,yana kallan tv Kuma Yana Satan kallan ta,haka ya dinga yi har yasa Nasreen ta lura,kallan shi tayi ta tura baki tace yaya mai ya faru kake kallo na,ta shi Arif yayi ya dawo inda take zaune ya duka a gaban ta yace Nasreen,bai taba kiranta da sunan ta ba sai yau,in Bai ce Angel ba zai ce little Amman yafi kiranta da Angel,bude baki yayi ya fara mata magana a taushashe yace," duk wanda yace yana son ki karki yarda,yace karta kuskura ta bashi dama balle har a kaiga magana yayi karfi",hada rai Nasreen tayi dan bata gane mai yasa yake hana ta ba,bude baki tayi zatayi magana yasa hannun shi daya ya kulle mata baki da shi,yace shiru I don't want you to say Anything just obey this instruction kinji Angel,girgiza mishi kai tayi tana kallan cikin idan shi,shima kura mata ido yayi suka dinga aika ma junan su kallan kauna,Amman Nasreen ita Bata ji komai ba, mai gayya ne kawai ke fama da ciwon shi shi kadai.
BAYAN WATA BIYAR
A Yanzu watan Nasreen biyar da bata,inda tunda ta bata baba Bai taba bude baki ya ce ina take ba,Anty lauratu ko ta koma islamiyya inda yanzu tazama wata shiru shiru,bata cika magana ba,tun tafiyan Nasreen,dama gidan bata da kowa face Nasreen gashi Nasreen din ta bata,data tuna cewa Nasreen ta bata a ranar wuni zatayi kuka. Haka dai rayuwa ta cigaba da tafiya inda Ahmad ya fito naiman Auren Anty lauratu,da farko dai kin yarda tayi Amman duba da wasu abubuwa yasa ta amince mishi har magana yayi karfi.
YOU ARE READING
ZUBAR HAWAYE NA
General FictionLadi tace"Bazaki taba Auren mai kudi ba sai talaka, talakan ma tukuf Wanda sai kun wahala zaku samu abinci" "yarana ne kawai zasu Auri mai kudi" Matsiyaciya mai kama da mayya, yar tsintarciyar mage " Ba abinda Nasreen keyi banda hawaye"...