EPISODE 34:I LOVE UR BODY

12 0 0
                                    

🔱 ṨÄQÄŔ ṨÖ🔱🔱
              ⚜️🗝️  ( _love cub_ ) 🗝️⚜️

Mallakin :Queen Nasmerh
Marubuciyar 👇
1:Ayisherh
2:Mrs Bilal
3:Mrs Bilal continuation
4:Barrister Muhammad
5:Wani hanin ga Allah
6: Fayroz
7:Hajna

And now 8:SAQAR SO.
https://www.wattpad.com/user/QUEENNASMERH08?utm_source=android&utm_medium=link&utm_campaign=invitefriends
🌟🌙🌙🌙🌙🌙🌙🌟
*🌙✨MOONLIGHT WRITER'S ASSOCIATION🌙✨*
https://m.facebook.com/Moonlight-writers-association-109698351308376/

*'''We are the moonlight writers we shine all over the world.''🌍'* ✍️✍️
بِسم الله الرحمن الرحيم
~~~~~~~💞💞~~~~~~~

EPISODE 34: I LOVE UR BODY
°°°°°°°°°°°°°💗💗°°°°°°°°°°°°°

Washe gari da safe tayi wanka ta shirya cikin riga da skirt ɗinkin yayi kyau babban mayafi ta yafa sannan ta rataya jakarta ta fita, ɗaurin ɗan kwalinta ya matuƙar zama a  goshinta, mamaki sosai ya kamata lokacin da ta tarar babu kowa a parlorn, kallon Angela da ke goge dining area tayi tace “Angela where are the family members?(Ina mutanen gidan) ", “they went out(sun fita) " Angela ta faɗa, bata sake cewa komai ba ta fita, tana mamaki ina zasu.

“Adamu, zo mu tafi sauri nake ", da sauri Adamu ya ƙaraso, “Allah ya ƙara miki daraja Hajiyata", bata kula shi ba ya buɗe mata mota ta shiga su ka bar gidan, “Uwar Marayu ina zamu ", Leesha da ta fara gajiya da surutun Adamu tace “cikin hancina zamu je", dariya yayi yace “kice HAJIYA harka ce, yo duk wanda ya shiga hancinki ai se yayi guzurin arziki, Allah huci zuciyarki ", bata kula shi ba, cikin Adamu ne ya murɗa ba shiri ya ciji burgi, da sauri ta ɗago kanta, badan seat belt ɗin da ke jikinta ba da kanta ya bugi kujera, “minene haka kuma"ta faɗa , da sauri Adamu ya fito mota yace “uwar marayu wallahi cikina ne ke jujjuyawa, bari na ɗan zaga "be jira me zata faɗa ba ya kwasa a guje jin zawon zai zubo mishi a wando, girgiza kai tayi sannan ta maida dubanta kan titi, bayan minti bakwai sai ga Adamu ya dawo, “Hajiya ina gaya miki gurguzu na ci jiya dadad-dare yau sai zawo nake yi", cikin ƙarfin hali tace “Allah ya baka lafiya, idan ka aje ni office ka je asibiti ", kallonta yayi ta madubi yace “Ubangiji ya ƙara miki daraja, ya yaye miki damuwarki", rufe idonta tayi a hankali tace “ameen ya rabbi " ita kanta ta san da ace damuwa na kisa da tabbas ta mutu tun daren jiya, mutumin da ta fi tsana shi ne saurayinta, kafin su isa office Adamu ya zagaya baya itace yafi a ƙirga, tana jin shi yake tsaida mota ya fita bata ce komai ba dan ta san lalura ce, su na isa company ta buɗe jakarta ta zaro dubu goma sha biyar tace “gashi ka je asibiti, idan ka ji baka iyawa ka wuce gida ni zan taho da kaina, next time ka riƙa faɗa min in baka lafiya ka ji ", yace “to Hajiya, Allah ya miki yadda kike ma mutane, ke dabance a mutane nagode sosai, ki cire damuwa a ranki tana nunawa, ki rungume ƙaddararki", “hmmmm" kawai ta iya cewa ta fita daga motar, ko kaɗan ran Adamu baya mishi daɗi idan ya ga halin da take ciki, be taɓa gani mutum ne imani irin ta ba, ɗan ciwo kaɗan sai ta bi ta tada hankali abunda ma ba a jikinta yake ba, yanzu daga zawo yar da kuɗi ta bashi, fita yayi yana ta zuba mata Addu'a.

Kasa yin komai tayi har kun sha biya, turo ƙofar office ɗin aka yi, ɗaga kanta tayi tace “Anita us there any problem? ", girgiza kai Anita tayi tace “kin yi baƙo ne", “And who can that be? " ta tambayi Anita, “he Sai your future husband" rasss! Gaban Leesha ya faɗa jin an anbaci future husband, “let him in "ta faɗa tana mai da kanta kan table, Anita ta fita tace mishi ya shiga, cikin takunshi na isa ya ƙarasa gaban table ɗin, bata ma san ya shigo ba sai jin hannunshi tayi kan wuyanta, ya ɗan duƙo bakinshi dai-dai saitin kunnenta yace “baki da lafiya ne" ɗago kanta tayi tace “nop, am alright just resting " ta ƙarasa maganar tana tashi, zaunawa yayi kan table ɗin yana bin ta da wani mayataccen kallon, “kin min kyau sosai", murmushin ƙarfin hali tayi tace “thank you ", ƙara matsowa yayi, ta ɗan ja baya jin numfashinsu na gogar na juna, lumshe ido yayi yana jin wani abu na fizgarshi game da ita, tuni sha'awarshi ta motsa, amma sai ya danne, cikin wata kasalalliyar murya yace “mu je zaki raka ni gidan Aunty na", kallonshi tayi kamar me son gane wani abu, can tace “ina aiki a nan", “dan Allah baby kar ki ɓata min rai na yau kawai "ya faɗa yana langwaɓar da kai , shiru tayi can tace “to yayi", shi ya tayata haɗa files ɗin su ka fita tare, ita ta fara yin gaba ya bi bayanta, kallon yadda take tafiya mazaunanta su na juj-juyawa, motarshi ta shiga su ka wuce.

Wata unguwa ce da ita kanta bata taɓa tunanin akwai irinta, tayi shiru-shiru da yawa, sai a kashe ka ma ba'a sani ba, shiga su ka yi ciki, ba laifi gidan yayi kyau komai a tsaftace yake, suna shiga parlorn matar ta tashi “maraba da zuwa ɗan nan ashe kana zumunci", murmushi yayi yana sosai kai yace “yau ma matar da zan aura ce na kawo miki ", “laaaa kyakkyawa da ita, kai Yousuf anya da gaske kake yi kuwa", Leesha da tun ɗazu ta kasa cewa komai tace “ina wuni ", da far'arta tace “lafiya ƙalau ƴan mata ya sunanki", “Leesha sunanta "Yousuf ya faɗa“kai dai baka gajiya da rawar kai to ai tana da baki", ɓata rai yayi yace “Aunty Munira miyasa kike min casting gabanta wai ", tace “saboda kai shashasha ne" dariya yayi yace “to ki bamu guri muyi fira" tace “ni fita ma zanyi ", yace “to ki bar mu nan har ki dawo", da kallo ta ke bin shi tace “gidanku, bazan barku nan ba kawo ba inda ace Hafsa na nan sai in barku, amma zamanin nan ba'a barin mace da namiji su kaɗai", dariya yayi yace “daɗina dake baki shigo gari ba " dariya tayi tace “kama bari ta raka ni ba jimawa zanyi ba, ka ga idan na dawo sai ku sha firarku", ba dan ya so ba yace “yana iya, dole na bari ku tafi, amma dan Allah Aunty Munira ki kula min da kayan daɗina ", tace “na bi kayan daɗi da gudu", Leesha kam sakin baki tayi tana ta kallonsu, gaskiya Aunty Munira ta kwanta mata a rai.

Tare suka fita sai fira su ke yi, tun Leesha bata sakin jiki har ta saba, basu dawo ba sai kusan magrib, dan har da gidan wata ƙawar Aunty Munira su ka je, su na dawowa su ka yi sallah, sai ga Yousuf ya shigo ya cika yayi fam, yace “wai daga cewa baza'a daɗe ba kika daɗe ", Aunty Munira tace “to yawo muka dinga yi ko, Yanzu dai ka bari taci abinci ka mai da ta gida", tare suka ci abinci duka a dinning, Yousuf yace “wai ina Hafsa? ", Aunty Munira tace “ta je gurin mahaifinta hutu sai next week zata dawo" murmushi yayi yace “kice ke kaɗai aka bari, auta an je hutu ", tace “wallahi kai dai bari na yi missing ɗinta fa", yace “ai dole "mai da duban shi yayi kan Leesha da ke dannawa yace “oya let's get going baby", bata kula shi ba ta tashi su ka fita bayan ta yima Aunty Munira alƙawarin zata riƙa kawo mata ziyara kamar yadda Aunty Munira ta buƙata.

Gida su ka nufa, bakin gate ɗin  gidansu Leesha ya tsaya ba tare da yayi horn ba yayi parking ta gefe, sannan ya kashe fitilar motar, hannunta ya kama, da sauri ta kwace, fizgota yayi ta faɗi jikinshi, wata “ouch! " ya faɗa yana rufe ido, jin wani sanyi na ratsa ko ina nashi, “baby ur body is so soft" ya faɗa yana matsa boobs ɗinta,Leesha da hawaye suka wanke ma ido  da ƙarfi ta ture shi “dama kai sakarye ne, wannan ita ce soyayyar da kake min ", ƙara jawo ta yayi jikinshi yace “wallahi ban taɓa sha'awar wata mace ba kamar yadda nake ji a kanki, da gani zaki yi daɗi, I love ur body not u, billahi da zaki ban haɗin kai bazan sake takura ki ba, ki bari in mori jikinki, kema zaki mora" ya ƙarasa maganar duk a rikice sai wani taɓa ta yake yi, ƙoƙarin buɗe ƙofar  take amma ya rufe ƙofar, yace “kin yi tunanin zan bari ki fita ne, sai na cimma burina", haɗe bakinsu yayi wuri ɗaya sai wani lumshe ido yake yi, Leesha sai ƙoƙarin ƙwace kanta take yi, amma inaaa Yousuf yasa iya ƙarfinshi ya matse ta, zip ɗin rigarta ya zuge ya ɓalle braziyarta ya shiga matsa boobs ɗinta, sai kuka take amma yaƙi bari duk ya wani rikice, halshenshi ya zura cikin bakinta, ai kuwa ta gantsara, mishi cizo, da sauri ya matsa  yana taɓa bakinshi, zafi duk ya gauraye mashi kai, da sauri ta maida bra ɗinta, sannan ta ja zip ɗin rigarta, wayarta ta ɗauka ta tura ma Leena text, ba yi minti biyu ba ta fito, ba dan ya so ba dole ya buɗe mata motar, harshenshi na mishi zugi, sai jini yake yi, tare su ka shiga cikin gida ita da Leena, tana shiga parlorn ta durƙushe gaban Pappy tana kuka “Pappyna bazan iya ba kuma, na tsane shi Pappy, love nothing but my body ".

Anan zan dasa aya..........................✍️

Kar ku manta kuyi following wattpad account ɗina ta link ɗin da ke sama.

ALQALAMINA ✍️ YAFI KOWANE TAKOBI ⚔️ KAIFI

🔱🔱ŚĂQĂŔ ŚŐ🔱🔱Où les histoires vivent. Découvrez maintenant