f p 4♥️

43 4 0
                                    

*fatymasardauna*

*by meeerarh*

*4*



A yayin da  numfashin su yake gauraya da na juna, yayin da kowannensu yakejin bugun zuciyar 'dan uwansa,

A dai dai lokacin ne ruhin kowanen su ya ji yana bu'katar kasance wa da na  juna.

Bayan mintuna sha biyar da  da suka yi rungume da juna,

Amjad yayi karfin halin raba jikinsa da na ta , amma sam ta'ki bashi damar yin hakan.

Cikin dishashiyar murayar ta da ta sanja lokacin 'daya tafara mishi magana tana kara shige wa jikin sa,

"Please Hammana karka bari wannan damar ta wuce mu.

We need this, muna bukatar hakan, idan ka bari na tafi yanzu ba lallaine mukara kasancewa haka ba.

Amjad kaine kawai a zuciya ta, let's do this please".

Wani irin numfashi ya ja cike da matsanancin bugun zuciyar ya ce, Fatouna bai kama ta muyi hakan ba.

Gobe ne auren ki, kuma mukayi hakan ba muyi kanmu adalci ba.

Cikin mutuwar jiki ta taso daga jikin sa tare da ha'de bakin su guri daya, kaman daman jira ya keyi .

Yana jin hakan ya 'kara matso da ita jikin sa yana me cigaba da kissing din ta hawaye na zuba daga idanuwan duka su biyun.

Jikin ta ta cire daga nashi tare da bu'de motan ta fita, numfashi ya sauke da karfi tare da jingina da kujeran dayake kai .

Bai ankara ba ya ji ana 'ko'karin janshi,  shanyayyun idanuwan sa ya bu'de cikin mutuwar jiki .

Koda yaga ita 'dince lumshe idanuwan sa ya kuma yi tare da fita daga motan.

Part dinsu ta fara janshi , tafiya yakeyi amma sam hankalin sa baya jikin sa,  ya naso ya ce mata abun da suke shirinyi bai dace ba.

Amma sam bakin sa yayi nauyi,  kuma shima ya na son hakan ,amma Abey fa bai kamata suyi mishi hakan ba.

Bai ankara ba yaji tana 'ko'karin bu'de kofan 'dakin sa.

Shi tsoron sa 'daya ma kar Musty ya shigo dan yanzu kusan karfe sha daya yasan zai iya shigowa ko da yaushe.

Dakin nasa suka shiga,  bata 'bata lokaciba tafara 'ko'karin cire kayan jikin ta.

Ganin hakan ya 'kara tsorata shi saboda shi ya zaci da wasa takeyi,  hannunsa ta jawo tare da hawa saman royal bed dinshi dake cikin dakin.

Kasa ta du'ka tare da fa'din, "a yau inaso katabbatarmun da soyayyar ka a gareni.

Idan dai har kana sona da gaske ka kar'bi budurcina , ni kuma bazan ta'ba yin danasanin mallaka maka shiba.

Ina so na zama mallakin ka kuma tawannan hanyar kawai hakan zai yu, ko da ban aure ka ba.

Zan ji da'di idan na tuna kaine wanda ya fara sanina amatsayin 'ya mace, dan Allah Amjad na ro'ke ka".

Tana gama fadar hakan tadawo saman gadon tareda kwantawa akan jikinsa.

After 40minutes

Hawayene ke zuba akan fuskanta tareda murmushin farin cikin datake ciki.

Ba zata ce bata ji zafin abun da yayi mata ba, amma farin ciki ya  lullube wannan zafin.

Kara shigewa jikin sa tayi tare da fa'din "nasan kana jin kunci,  amma hakan da kayi zai saka duk san da ka tunani , zaka tuna wannan moment din.

Ina farin ciki sosai fiye da yanda kake tunani, nagode Hammana nagode sosai,  zan ciga ba da son ka har karshen rayuwa na".

Hawaye ne suka gangaro daga idanuwan sa,  "Fatou kisani ke ce rayuwata,  kece karfin guiwana.

Ina ba'kin ciki idan na tuna cewa na karbi budurcinki batare da aure na akankiba.

Munyi zina abun da Allah yahana, mun yiwa kanmu rashin adalci.

Amma ina farin ciki sosai a zuciya na,  bansan dalili ba,  ki tashi kiyi wanka ki koma gida.

Idan kinshiga ki cewa mama dani kika fita , mun ajiye memories dinmu na karshe,  ba zatayi miki fa'daba.

Bayan wasu mintota bayan ta gama kimtsawa tanufi kofar fita tana tafiya dakyar.

Zaro idanu tayi saboda ......  🥺😭

     ALHMDLH xamu tafi hutu mu ayi sallah lafiya .....bye bye😊☻

ℱ𝒶𝓉𝓎𝓂𝒶𝓈𝒶𝓇𝒹𝒶𝓊𝓃𝒶 Where stories live. Discover now