*fatymasardauna*
*by meeerarh*
* page 8*
A lokacin da suka kai gidan Habban , 'kin sauka Fatou tayi , wai sai dai idan shine zai shiga da ita , (🤣ku ji fa ikon Allah ba ta ma tsoron zuciyarsa ta buga), , haka nan ba dan ya soba ya sakko tare da zagaya wa ta inda take ya bude mata kofa ta fito, a lokacin Hamdan ta shige cikin gidan.
Koda suka shiga, babu kowa a gidan hakan ba karamin dadi yayiwa Fatou ba, ko babu komae zata yi spending time da Amjad dinta, Hamdan ce tashiga cikin bedroom din daya kasance na Fatou tareda kara gyarashi sosae, sannan ta shi ga na Habban shima tagyara sannan ta fito palon , a lokacin an kira sallan magriba.
Amjad ne yakalli Fatou tare da fadin, "Fatouna bara na tafi nayi sallah nadawo", rikeshi tayi tana bata fuska tace, "kayimun al'kawari zaka dawo Hammana , murmushin karfin hali yayi yace, "nayi miki al'kawari zan dawo indai har kafin na gama sallan mijinki bai dawo ba", yana gama fadan haka yafice dan ba ya jin zai iya dawo wa saboda zuciyar sa zata iya faso 'kirjinsa tafito.
Karfe 8:30
Habban ya shigo gidan shi kadai kaman rai, babu abunda yashigo dashi, yana shigowa palon ya wani hade rai ganin Hamdan a gidan, gaishe shi tayi ya amsa kaman wanda akayiwa dole, ganin haka yasa ran Hamdan baci saboda idan da akwai abunda ta tsana to bai wuce mutum ya wula'kanta ta ba.Phone dinta ta dauka tareda matsawa inda Fatou take tana hawaye saboda rashin dawowar Amjad, kafadarta ta dafa tana 'ka'kalo murmushi tace, "ni zan tafi 'kanuwa ta, Allah yabaku zaman lafiya , kici gaba da ha'kuri komae zai daidaita inshaAllah, ai kam kaman jira yakeyi yafara magana cikin masifa," daman uwarwa tace kizo kizaunawa mutane a gida in banda ba'kar gulma, nasani ai duk kece kike zugeta keda wancan munafukin Musty din, kuma komai ba'kin cikin ku zamana da ita har abada.
Kallon Hamdan Fatou tayi tare da fadin ," kiyi hakuri Hamdan zan gyara wannan karki saka komai aranki, sannan idan kinkoma gida kicewa Hammana ako da yaushe shi kadai ne araina, sannan kice ina yimishi albishir cewa 'kaddara zata sake bamu wata damar, zamu ci riban ha'kurin damukayi.
Juya wa Hamdan tayi tana share 'kwallan dake fitowa a idanun ta tafice daga gidan tana jin dacin abunda Habban yayi mata, shikuwa Habban ba 'karamin baci ransa yayiba jin ta ambaci sunan Amjad, so Hamdan na fita daga gidan ya matso inda take tareda kwashe ta da marin daya sakata yin mutuwar zaune.
Duk hakan bai isheshi ba yafara janta akasa yana fadin,"dan uwar data daure miki yau sai nayi miki wala'kancin dabaki taba zato ba, badai nine zaki maraba akan wani dan iskan Amjad, sai mugani idan zaizo yatare miki yanzu.
Cikin 'karfin hali ta saka hakoranta ta ganna mishi cizon daya sakashi yin wani irin ihu a hanu sannan tamike tanaja baya cikeda bakin ciki tace,"koda ace Hammana baya a kusa dani tunanin sa na araina, kuma Allah zai kwatar mun ha'k'kina idan ka cutar dani, kuma wallahi idan kasake zagin Amjad saina kara marinka sai dai duk abun da zaka yi kayi.
Ai kuwa da gudu yanufota, nan suka fara zagaye palon yana fadin,"yau sai kingayamun uwar data daure miki kike yimun iskanci , badai niba", daya daga cikin bedrooms din dake palon tanufa tana bude 'kofan yasamu daman capke dogon gashin ta daya bayyana sakamakon dan kwalinta daya fadi a yayinda suke gudu.
Ihu tasaki da 'karfi saboda zafin dataji ya ratsa tun daga kwakwalwan ta har kafafun ta, hannu tasa tafara 'ko'karin kwatar kanta, amma hakan bamai yuwa bane saboda ri'kon dayayi mata, kuka tasake tana kuka tace,"please Habban kasakeni Allah bazan 'kara ba kaina ciwo please, dariya yayi yace," 'yar iska ashe ke karamar 'yar iskace tunda wahala tana sakaki saduda.
Gashintan yaci gaba daja yakoma cikin palon da ita, a kujerun dake palon ya jefata tare da fara 'ko'karin cire kayan dake jikinta, ganin haka yasakata mi'kewa a firgice tana neman hanyar tsira , saidai kafin tayi wani yunkuri ya sake mata duk wani nauyi da Allah yabashi.
Kuka takuma fashewa dashi tana dukanshi tana fadin,"Hammana zai ci mutuncina please ka taimakeni" , murmushi yayi yace" babu wani Amjad anan yau babu abunda zai hanani wala'kanta rayuwarki wawiya kawai 'yar iska"daganan yafara zame kayan jikinta, tanaji tana gani babu yanda zatayi.
A sa'ilin da yashigeta, wani ihu tasaki daya sa ko ina ya daauki kara, kaman budurwar da za'a yi disvirgin haka taji, saboda rashin imanin daya saka ya cigaba da yin abunda ke gaban sa , sam kukan datakeyi bai dameshi ba, shidai kawai damuwarsa ha'karsa tacimma ruwa.
Shikuwa Amjad da dawowar sa kenan daga masallaci yanufo gidan, jin yanda take kukan fitan rai yasakashi sake ledar chocolate din dake hannunsa yanufi kofan palon da mugun gudu, asanda numfashi Fatou yabar jikinta alokacin ya turo kofar a haukace, kasancewar Habban bai sakamata lock ba.
A haukace Amjad yayo kansa yana ihu kaman wanda ake cirewa kafafu da hannaye, naushi yasakar mishi afuska tareda nufan Fatou yana bubbuga fuskan ta ko zata bude ido, dukan dayaji akansa yasakashi runtse idanuwansa saboda azaba, 'ko'karin d'aukanta yakeyi amma Habban ya'ki bashi daman hakan .
A birkice Amjad ya juyo ya naushe shi a fuska, nan take jini yafara fita da ga bakin sa da hanci, aikuwa fada ya kaure a tsakaninsu, bayan wasu mintota da Amjad yaga hakan bazai fishesuba yajawo Habban da karfi tare da nufan daya daga cikin dakunan dake palon, turashi yayi tareda saka mishi lock ta waje sannan yanufi inda Fatou take.
Rungumeta yayi ya saki wani irin kukan da baya ma fita sosae saboda abunda yaji ya danne zuciyar sa, kuka yakeyi kaman wata mace, saida yayi kuka sosae sannan ya saka mata kayanta ya dauketa yafice daga gidan zuwa asibiti,akan hanya yakira Hamdan tareda fada mata sunan asibitin da zashi yace mata tasameshi da sauri.
#MEEERARH
YOU ARE READING
ℱ𝒶𝓉𝓎𝓂𝒶𝓈𝒶𝓇𝒹𝒶𝓊𝓃𝒶
Historical Fiction𝐤𝐞𝐜𝐞 𝐫𝐚𝐲𝐮𝐰𝐚 𝐭𝐚,𝐤𝐞𝐜𝐞 𝐤'𝐚𝐝𝐝𝐚𝐫𝐚 𝐭𝐚, 𝐢 𝐩𝐫𝐨𝐦𝐢𝐬𝐞 𝐭𝐨 𝐥𝐨𝐯𝐞 𝐲𝐨𝐮 𝐰𝐢𝐭𝐡 𝐚𝐥𝐥 𝐦𝐲 𝐡𝐞𝐚𝐫𝐭 𝐅𝐚𝐭𝐨𝐨𝐮𝐧𝐚, 𝐬𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐢𝐧 𝐳𝐚𝐦𝐚 𝐚𝐛𝐨𝐤𝐢𝐧𝐤𝐢 𝐤𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐅𝐚𝐭𝐲𝐦𝐚𝐬𝐚𝐫𝐝𝐚𝐮𝐧𝐚 𝐝𝐚 𝐌𝐞𝐞𝐞𝐫𝐚�...