*🌹AL AJABIN SO🌹*
*Write by RAHAMAKOISE😘**Follow me on Wattpad@rahamakoise*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*
BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM
Free page7️⃣↔️8️⃣
Raran Sunday da misalin karfe 10Am na safe suka shiga lecture saboda class nasu daya ne ma da Aisha department din nasu daya haka suka kammala lecture din suka fito a kan niyan tafiya gida daman shi Umar Baya dan jin dadi yana so ya tafi gida saboda bashi da sauran wata lecture dama guda daya ne kuma sun kammala dan haka gida zetafi..
Tafiya yafara yi da sauri Aisha tace "my dear yau ba magana ne".? hannu yadaga mata yace "please ina rokanki da ALLAH ki kaleni Aisha wai maisa bazaki kama kanki a masayinki na ya mace bane".? Shuru tayi tana jin yarda yake furta maganan nashi a hankali da sanyin murya tace "naji ko mai zaka fada ka fada ko mai xakace kace a kaina ni ina sonka kuma harga ALLAH nake sonka kuma insha allahu sai na samu soyayyar ka UMAR bansan maisa ba bansan mai dalilinka nakin amincewa da soyayyar ta waba why do you rejected my love and care about you Why".? Shuru yayi dan maganan nata yanasa ya tuna da Maryam da Kuma abun da ya faru dashi a Baya kallon ta yayi yana dan rufe idanun shi a hankali yake tunanin amsan dazai bata ta bar takura mishi ita kam tsaye take kam a kusa dashi tana jiran mai zaice dan itama a shirye take ta bashi duk amsan da ya mata magana a kai juyo da kallonshi gareta yayi yace "Malama Aisha kiyi hakuri ki bar rayuwata haka nan manah ni ko kadan bana ra'ayin soyayya Wallahi ko kadan na tsani soayayya da wanda yake min ita indai daga bangaren mace ne kiyi hakuri kina da mutunci a idona kar kibari ya zube".?
"haba da gaske? dariya ta kwashe dashi tare da fadan "aii idan kaga na kaleka saide bana nunfashi a duniya kaji fah UMAR bani nasawa kaina soyayyar kaba ALLAH ne kuma Wallahi bansan ya akayi na Fara sonka ba". tafiya ya farayi dan yaga alamun wamnan yarinyar da gaske take gwara kawai yayi tafiyar shi karya kamu da hawan jini yana cikin tafiyan ne yaji an sha gaban shi ,zaunawa tayi a kasa gaba daya tana kuka wani hawayene da bai ko tunanin zuwan su baiyi ba sai zuba suke a fuskanta ,tana kuka tana cewa "UMAR dan girman Allah for the seek of ALLAH help me i can't live without you I truly love you and I promise to stay with you in any situation and I will make you proud insha Allah." Kuka take tana rokanshi shima hawayene ya zubomishi a fuska saboda tausayin ta da abinda take fada ya kamashi hankalin kowa ya dawo kansu dan mutane sun Fara lura da akwai matsala saurin cewa yayi "ki tashi dan Allah karki jamin bala'i a school dinnan please get up". Aisha mikewa tayi tana goge hawayen ta, tace "ni a kanka ko duk duniyan nan zasu taru suna kallona zan iya Zama a gabanka na roki soyayyar ka ban damu da maganar mutane ba dan ni ina sonka Wallahi kuma"...cewa yayi "kiyi shuru ya isa haka Aisha kije gida kinji ko". "toh" Kawai tace mishi ta juya ta Fara tafiya ajiyar xuciya da fadiwar gaba ya sauke da sauri ya lura mutane hankalin su yana kanshi shima juyawa yayi ya nufi gida...
Tunda ta Shiga gida Ummin ta take tambayanta Mai yake damunta Amma taki fada mata Kawai sai hawaye take har Ummin nata taji haushi tace "sai ki tayi aii tunda ke bazaki fada abun da yake damunki ba shikkenan". ficewa tayi daga part din Aishan ta nufi part dinta rai a bace
Ita kam Aisha bakin ciki kaman ranta zai fita har hakan yaja mata ciwon kai.. da ciwon kai ta kwana tana tunanin Umar A zuciyarta take cewa YANZU idan bai karbi soyayyata ba fah?ya zanyi kenan a file tace "wallahi mutuwa zanyi". ta saki wani irin kuka tana fad'in "wallahi bazan iya rayuwa bashi ba Allah ka mallakamin Umar". ta fada tana sheshekan kukanta , a haka bacci barawo yayi awan gaba da ita dan Nikam nasan ba dan wananan baccin da ya dauketa ba da zata iya kwana tana kuka.....chab din Jam toh Allah ya rabamu da jarrabawar so AMEEEEN ,toh mu hadu a page na gaba danjin ya labarin zai kasance....
Comments
Share
and vote*Wanna Novel din na kudi ne hajiya biya 200dinki kidai Kisha labari*
*Ga account number 2378505923Rahama babagana Bukar zenith Bank*
*Ko Kuma katin waya MTN ta wanna LAYIN 08033297383 sanna kamin kitura kudinki ki tabatar kinwa marubuciyan magana ga LAYIN MARUBUCIYAN NAN*
*08033297383 Rahamakoise😘*
YOU ARE READING
AL'AJABIN SO
Romancewanna labarin cike yake d tausayi , abin Al'ajabin da Kuma soyeyar junan