*🌹AL AJABIN SO🌹*
*Write by RAHAMAKOISE😘**Follow me on Wattpad@Rahamakoise*
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM
Free page5️⃣↔️6️⃣
Ranar Monday da safe Umar ya shiga school yau ne Umar ya dawo school dan yaji sauki sosai jikinshi Alhamdulillah sai godiya
department din nasu ya nufa duk wanda ya wuce sai yayi masa ya jiki haka yake ta amsa gaisuwan mutane har ya karasa class shiga yayi ya zauna haka suka dauki lecture tunda suka shiga 10:30 sai 12:00pm suka fito
Fita sukayi shi kuwa Umar ji yayi ana Kiran sunanshi juyawa yayi dan yaga wayene ke kiranshi ya tsaya yana kallon wata budurwa ce take kiran nashi karasowa wajenshi tayi sallama tace "Malam Umar ka jefar da id card naka". mikashi tayi tana murmushi godiya yamata ya juya zai tafi tace "Malam Umar baka so ka san sunane". juyowa yayi yace "Malama ba bukatan haka aii naga na gode miki sai mai kuma".?
Dan wani murmushi tayi mishi tace "ba sunana Malama ba sunana Aisha". ta fada tana cigaba da murmushi ,ko magana bai kara mata ba yace "toh nagode Malama Aisha sai anjima". "toh".tace kawai tana kallonshi a zuciyar ta taji ya kwanta mata a rai kawai ta fada tana cewa inaga yau ya Fara zuwa school din na gashin new face ne bansan shi ba ta fada ta juya tana tafiya...A kwana a tashi Umar yama manta da wacece Maryam ya mai da hankali ga karatusa.
A bangaren Aisha kuwa kullum soyayyar Umar ne yake karuwa a xuciyar ta shikam Umar tun yana kulata tana binshi har ya Fara tunanin kar ta Zamar mishi matsala ya Dena kulata duk da haka de Aisha take bin Umar saide Kobe zo school ba toh sai ta hadu dashi duk da ma Baya kulata har ta Fara tunanin ta bayyana mishi soyayyar da take xuciyar ta dan ta fara Gajiya ta yanke shawara zata fada maishi kawai ranar laraba misalin karfe 9 na safe suna zaune da abokan nashi kaman yarda suka saba idan sun gama daukan lectures. tazo tayi musu sallama kaman kullm amsa mata sukayi sannan tace "Umar dama akwai maganan da nake so na fada maka". cewa yayi "ina jinki Fadi mai ya kawoki".? cikin rawan jiki tace maganan mu biyu nake so muyi idan ba matsala cewa yayi "Abdul ne baki sani ba ko Usman waye bakonki a cikinsu".? Kallon su tayi tace "babu ko daya Amma maganan tsakanina da kai ne please I need your attention just give me some 2 minute please".
Usman ne yace "dan Allah abokina kaje kaji mai zata fada maka please".
Tashi yayi ya Fara tafiya
"Na gode Usman". ta fada tana bin bayan Umar tsayawa yayi ta karaso yace "fadi mai kike son fada".? dan murmushi tayi tace "Umar bansan ta ina xan Fara fada maka ba Amma nide nasan bana iya bacci idan ban ganka ba kawai ina jinka a zuciyata ne Umar wallahi ina sonka". da sauki ya kaleta yace "what?! Kina sona fa kikace".? Da sauri tace "Ehh da matsala ne".? tsaki yaja mata ya bar wajen yana zuwa ya kalli su Abdul ya wuce ya tafi gida kai tsaye..
Aisha ce taje wajen su Usman ta kalesu zatayi magana Usman yace "Aisha lapiya mai yake faruwa naga Umar ya wucemu ya tafi mai Kika fada masa ne haka".?
Aisha ce tace "wai dan na gaya mishi ina sonshi shine ya tafi ko magana ma bai min ba dan Allah yana da wacce yake sone Ko yana da budurwane".? ajiyar xuciya gaba dayan su sukayi sukace "kibari zamu sameshi mi masa magana bashi da wata budurwa Amma Karki damu xamu mishi magana kije gida kawai zamu nemeki".
Usman ya fada suka mike suma suka tafi. juyawa Aisha tayi cikin sanyin jiki itama ta koma gida tana zuwa ta jefar da bag dinta a saman gado ta kwanta ta Fara tunanin maisa ko magana ma bai mata ba ya tafi ko de Batamishi bane haka take ta tunani har bacci yayi awan gaba da ita.....Toh a nan zamu dakata dan jin yarda xata kaya ku biyoni danji ya labarin zai kasance.
Comments
Shere
and vote*Wanna Novel din na kudi ne hajiya biya 200 dinki kadai Kisha labari*
*Ga account number 2378505923 RAHAMA BABAGANA BUKAR ZENITH BANK*
*KO KUMA KATIN WAYA MTN TA WANNA LAYIN 08033297383 SANNA KAMIN KITURA KUDINKI KI TABATAR KINWA MARUBUCIYAN MAGANA GA LAYIN* *MARUBUCIYAN NAN*👇🏻
*08033297383 RAHAMAKOISE*😘
YOU ARE READING
AL'AJABIN SO
Romancewanna labarin cike yake d tausayi , abin Al'ajabin da Kuma soyeyar junan