*🌹AL AJABIN SO🌹*
*Paid book**Write by RAHAMAKOISE😘*
*Follow me on Wattpad@Rahamakoise*
*WhatsApp number 08033297383*
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM
*Ina Mai sanar daku cewa free page ya kusa karewa kuhanzatar kuxo kubiya naira dari 200 ku Kachalla don min samun cigaban AL'AJABIN SO zaku iya turo kudinku ta wanna account number kamar Haka... 2378505923RAHAMA BABAGANA BUKAR ZENITH BANK*
*KO KUMA KATIN WAYA NA MTN TA WANNA LAYIN 08033297383 SANNA KAMIN KITURO KUDINKI KI TABBATAR KINMA MARUBUCIYAN MAGANA*
Free page 19 ↔️20
Zuwa tayi ta shiga da sallama Amma ba wanda ya amsa har ta iso parlour taga ba kowa de kai tsaye ta wuce dakin Maryam ta sameta tana tunani hankali a tashe idonta yayi ja kallo daya xakayi kagane tayi Kuka sai Sallama Aisah take Amma ina hankalin Maryam ya tafi Aisha tsaki taja a zuciyarta cewa take kadan ma Kika Fara gani wallahi dawowa daga magana da take ta nufi wajen Maryam ta zauna Maryam Jin an kira sunanta ne yasata razana da sauri ta maida kallonta izuwa Aisha cike da mamaki ta kalli Aisha dariya Aisha ta sake mata tace "Maryam mai yake faruwa ne wai dan Allah ki manta da duk abun da yafaru abun da ya faru ya wuce dan Allah na miji bazai bata mana kawance da muka dade Muke ba dan Allah kibar wa Allah komai please". Ta fada tana jijigata da kuma kamo hannunta haka de ta mata dadin baki ,cikin ran Maryam tana farin cikin Aisha ta fahimce ta haka de Aisha ta lallabata ta gaiyace ta wajen dinner din haka Maryam tace "ba komai na amince". Aisha cike da farin cikin amincewar Maryam ta fita ta nufi gida...
A kwana a tashi ba wuya a gurin Allah yau ne ranar Asabar 'ranar auran abokin Umar ba laifi Usman da Abdul sunyi kyua sunyi shigan mayan kaya har da Umar din ma Nikam nace sai kace angwaye haka suke ta tsokanan junan su suka fita wajen daurin auren aka daura aure da daddare kuma dinner kowa ya halarci wajen dinner party din Sai ga Aisha da Maryam sun shigo wajen dinner din suka Samu waje suka zauna Sallamar Umar ne suka Fara karo dashi murmushi Aisha tayi mishi ,shima murmushin yayi mata Hadi dacewa "my beautiful wife har kin karaso ne".? "Ehh" tace Hadi dacewa "Wallahi na karaso my husband". murmushi yayi mata ,maida kallonshi yayi zuwa Maryam yace "cikin tsokana yace aaaa babbar kawar Amarya ba gaisuwa ne".? Hadi da dariya yayi mata karfin hali Maryam tayi tace "yakake".? kawai ta juya Baya da wani bakin ciki ya Kamata murmushi Aisha ta kara Masa cikin tsokana da cin fuska tace "baby na kai kam ka cika tsokana da takurawa kana yawan damuna fah". cikin muryan shagwaba tace tana marerece murya tace "toh Nikam ina ango da Amarya".? shi ko ce mata yayi "suna nan zuwa bari naje na dawo ina zuwa". , tafiya yayi Cikin Farin ciki da murmushi ta juya tanawa Maryam magana , Maryam kuwa rai bace take amsawa budan bakin Maryam tace "Daman Umar ne ya gaiyaceki".? Dan wani dariya ta mata tace "haba Maryam kinsan ni dashi hanta da jini ne idan ina da inda xanje dole tare xamuje haka zalika shima shiyasa kikaga haka koda yake baki sani ba ashe".? cikin borin kunya tace "Allah ya kyauta nima Daman akwai inda xanje na biyoki koda yake ba komai Amma de bazamu dade ba ko".? "Ehh" Kawai tace sannan cikin zuciyata tace "xancen bazan borin kunya Kawai
Takeyi.dinner kowa yaci ya sha anyi sagali an gama sai Umar yayi wa mai maganan wajen bikin ango da Amarya magana a kunne girgiza mai kai kawai yayi sannan Umar ya koma ya zauna..
an gama komai kenan mai waka yace akwai abun da zai fada kowa shuru yayi yana jiran yaji mai zaice magana ya Fara kaman haka..
"Mun ga ango yau kuma mun ga Amaryar yau muna so muga Amaryar gobe da kuma angon gobe". a take ya Kira sunayen su a take aka musu tafi kowa da yake wajen sai ihu da tafi ake Kawai Aisha da UMAR suka fito aka gansu hall ya dauke da ihu da tafi umar ne ya Kama hannuta ya durkushe kasa yace "yau Zan Rama miki durguso da kikamin hakika Aysha ke tadaban ce a cikin matan Kuma ke kinfita daban a cikinsu hakika duk Wanda yasameki yayi sa a Mata Aysha inaso nafada Miki inasonki bazan iya rayuwa Babu ke ba inason muzamonto hanta da jini Aysha kaf duniyan nan Banga mace da tafiki ba Ina kaunar ki and I can do without you my wifey Allah ya nunamin rannan da gani gake muna zauna Muna love"Ciro wani hadedan zobe yayi yasa Mata a hannu jikake hall anfara ihu abin ya bada sugar
Aysha tace "hakika kaii masoyin gsky ne Umar ban taba son wani danamiji ba Kamar yanda nasoka Umar I love you with all my heart and I can do without you hakika duk mace da tasameka taji Dadi Wanda ta rasa ka Kuma tayi babban Rashi kamin ta samu irinka da kyar nagode maka sosai Allah barmu tare"
Maryam kuwa bakin cikin kaman zata mutu da sauri ta fice tana tsaki kuka ne ya subuce wa Maryam tama rasa mai zatace sai kuka haka suka gama celebrate na dinner kowa ya watse da dariya da fara'a a Aisha da UMAR Hadi da Abdul da Usman suke kwashe wa da dariya suka kale Maryam a tsaye tana kallonsu kau da kai tayi kaman bata gansu ba
A gabanta suka tsaya suka mata sallama "sukace Muje na ajeki a gida ko Aisha". "okay Amma bari na ma Maryam magana tazo mu tafi kaga ya Kamata mu aje ta a gida". gakiya kam ya Kamata dan mu muna da Imani inji Usman yake fada yana mata wani irin kalllo". Abdul ne yace "duk kubari haka cin fuska ba kyau". Aisha ne tace "gakiya kam babu Kyau kunga dare fah yana karayi bari na kirawota muzo mu tafi ko".?juyawa tayi ta nufi wajen Maryam ,cikin zuciyar Maryam kuwa cewa take wai mai yake damuna ne idan na bari suka gane na damu xan sha kunya gwara kawai nayi kaman abun da Suke bai dameni ba dan kaman da Alamun shirya wa sukayi dan naji zafi maganar Aisha ne ya dawo da ita daga tunanin da take ciki "Maryam ya Kika zo nan Kika tsaya".? Hmmm dan dariya na karfin Hali ta mata tace "aaa naga ban san kowa cikin bane shiyasa na fito na tsaya". "ayya sorry na barki ke kade ko nima basan Umar zaimin bazatan nan ba wallahi".shuru de Maryam tayi batace mata komai ba kallo daya xakayi wa Maryam kasan ranta ya baci base an gaya maka hakan ba Aisha tace "mu tafi ko".? haka suka Shiga motan a cikin motan ba haka sukaita yada habaici haka de suka sauke Maryam a gidansu itama rai a bace ta sauka ta Shiga gidansu suka wuce suka sauke Aisha haka sukayi sallama da Aisha cikin Farin ciki da murmushi suma suka wuce gida.....Mu hadu a page na gaba
Comments
Share fisabililahi
And vote✍🏻by RAHAMAKOISE😘
YOU ARE READING
AL'AJABIN SO
Romancewanna labarin cike yake d tausayi , abin Al'ajabin da Kuma soyeyar junan